Doing the Impossible, swallowing the sword, cutting through fear | Dan Meyer | TEDxMaastricht
-
0:08 - 0:10Na gode.
-
0:15 - 0:21Akwai wani sarki wajen ƙasar India.
An zarta da doka wai -
0:21 - 0:24dole ne duk fawada su kawo masa baiwa.
-
0:24 - 0:28Abin da suka kawo,
ga aɗalashi, ga takuba masu kyau, -
0:28 - 0:29kuma ga zinariya.
-
0:29 - 0:33Sai dukansu sun ƙare gai da sarki,
an ga wani gajeren mai-tsoho. -
0:33 - 0:37Ya bi hanyar teku
yana doguwar tafiya sosai. -
0:37 - 0:41Da ya matsa wajen sarki, ɗan sarki
ya tambaya: me ka kawo kana gaisuwa? -
0:41 - 0:45Mai-tsoho ya miƙe hannunsa da hankali,
sai aka hangi kyakyawan -
0:45 - 0:50ɓawon kifi da ya nuna misalin launin
shuni, rawaya, ja, shuɗi. -
0:50 - 0:51ɗan sarki ya ce,
-
0:51 - 0:54"Wane ne irin banza!"
-
0:55 - 0:57Mai-tsoho ya tashi kai da hankali
ya ce, -
0:58 - 1:01"Doguwar tafiya....baiwa ke nan."
-
1:01 - 1:03(Dariya)
-
1:03 - 1:06Sai an jima kaɗan, kuma zan ba ku
wani abin gaisuwa, -
1:06 - 1:08abin da na gaskata
dole ne kowa ya same shi. -
1:08 - 1:10Amma yanzu, bari mu kai ku
-
1:10 - 1:12ga "doguwar tafiya" tawa.
-
1:12 - 1:14Kamar yawacinku,
-
1:14 - 1:15Na soma rai tun ni ke yaro.
-
1:15 - 1:17Kuma wa ya soma rai
tun ya ke yaro cikinku ? -
1:17 - 1:19...
-
1:19 - 1:20kaɗai rabinku dai? To...
-
1:21 - 1:22(Dariya)
-
1:22 - 1:25Sauranku fa?
Ku fi ƙaruwa lokacin da aka haife ku? -
1:25 - 1:28Wallahi ina so in ga mamarka.
-
1:28 - 1:29To.
Magana game da "rashin yiwuwa" -
1:31 - 1:35Lokacin da ni ke yaro, ina yawan tunanin
in gama abin rashin yiwuwa. -
1:36 - 1:39Yau, shi ne ran da nake fata
shekara shekaru. -
1:39 - 1:41Saboda yau, shi ne
lokacin da zan yi ƙoƙarin -
1:41 - 1:44in yi abin rashin yiwuwa gabanku,
-
1:44 - 1:45a nan dai, TEDxMaastricht
-
1:46 - 1:48yanzu, a farkon lafazina,
-
1:49 - 1:51in nuna muku ƙarshe
-
1:51 - 1:53Kuma, zan tabbatar muku:
-
1:53 - 1:55"Abin rashin yiwuwa, ya yiwu."
-
1:55 - 1:58A ƙarshe, zan ba ku wannan abin gaisuwa:
-
1:58 - 2:02zan nuna muku wai dukanku kuma
kun iya abin rashin yiwuwa. -
2:03 - 2:05Da na nemi hanyar rashin yiwuwa,
na iske wai -
2:05 - 2:08Kowa cikin duniya yana da abubuwa biyu:
-
2:08 - 2:10Tsoro,
-
2:10 - 2:12da mafarki.
-
2:13 - 2:18Da na nemi hanyar rashin yiwuwa,
na iske -
2:18 - 2:20Akwai abubuwa 3 da suka sa
-
2:20 - 2:23ƙaunata gare abin rashin yiwuwa:
-
2:24 - 2:27"Dodgeball", watau "ƙwallon doke-doke",
-
2:27 - 2:28da Superman,
-
2:28 - 2:29da sauro,
-
2:29 - 2:31Kalmomin muhimmanci 3 gare ni
-
2:31 - 2:34Yanzu ku ga dalilin da ya sa
na yi abin rashin yiwuwa -
2:34 - 2:36Ni na kai ku cikin wannan tafiya
-
2:36 - 2:39ga tsoro zuwa mafarki,
-
2:39 - 2:41ga magana zuwa takobi.
-
2:41 - 2:43ga ƙwallon doke-doke
-
2:43 - 2:44zuwa Superman
-
2:44 - 2:45kuma sauro.
-
2:46 - 2:47To, Ina so in nuna muku
-
2:47 - 2:50yadda zaku iya abin rashin yiwuwa.
-
2:52 - 2:554 ga watan Oktoba, shekara ta 2007,
-
2:56 - 2:58Zuciyata ta bubbuge,
gwiwata ta yi rawa sosai -
2:58 - 2:59Lokacin da na zo gaban masu sauraro
-
2:59 - 3:01a Sanders Theatre, Jami'a Harvard
-
3:01 - 3:03Wannan lokaci, ina samu
-
3:03 - 3:06"lambar yabo ta Ig Nobel" (Ig Nobel Prize)
na likita na shekara 2007 -
3:06 - 3:09Don takardar bincike
da na haɗa da wani mun rubuta -
3:09 - 3:10Ana kiranta "Cinyen takobi
-
3:10 - 3:12da sakamakonsa"
-
3:12 - 3:13(Dariya)
-
3:14 - 3:18An bugi takardar nan cikin wani mujalla,
mujalla da ban taɓa duba ba. -
3:18 - 3:20Mujalla ta likita wajen Ingila
(British Medical Journal) -
3:21 - 3:25Abin nan da ya faru, shi dai mafarki ne
bana tsammani ya yiwu. -
3:25 - 3:28Kuwa abin mamaki gare ni.
-
3:28 - 3:31Girmamawa ke nan da ba zan manta ba
-
3:31 - 3:35Amma, wannan magana bai fi tunani ba kuwa.
-
3:36 - 3:384 ga watan Oktoba, 1967
-
3:38 - 3:40Ga shi, wannan
yaro maras jarumta, maras ƙarfi, -
3:41 - 3:43Ya sha wahalar matsoraci sosai.
-
3:43 - 3:46Lokacin da ya zo gaban masu sauraro
-
3:46 - 3:47Zuciyarsa ta bubbuge,
-
3:48 - 3:49gwiwarsa ta yi rawa sosai
-
3:50 - 3:52Ya buɗe bakinsa yana ƙoƙarin magana,
-
3:56 - 3:58amma ba abin da ya fito daga baki
-
3:58 - 4:00Da jikinsa yana rawa,
ya tsaye ya kuka -
4:01 - 4:02Ya yi kurum da cirko-cirko
-
4:02 - 4:04da tsoro.
-
4:04 - 4:06yaro nan maras jarumta, maras ƙarfi,
-
4:06 - 4:08yana jin tsoro sosai.
-
4:09 - 4:10Yana tsoron duhu.
-
4:11 - 4:12Yana tsoron tsawo
-
4:12 - 4:13Yana tsoron gizo da maciji.
-
4:13 - 4:15Wa ya ke tsoron gizo da maciji cikinku?
-
4:15 - 4:17To, waɗansu
-
4:17 - 4:19Yana tsoron ruwa da babban kifi
-
4:19 - 4:22Yana tsoron likita da majiyyaci
-
4:22 - 4:25da allura da kuma mai-tsini iri-iri.
-
4:25 - 4:27Amma, abin mafi muhimmanci,
yana tsoro: -
4:27 - 4:28mutane ne.
-
4:29 - 4:32yaro nan maras jarumta, maras ƙarfi,
-
4:32 - 4:33ni ne.
-
4:33 - 4:37Ina tsoro lalacewar nasara
da ƙin amincewa -
4:37 - 4:40da rashin mutunci da sakamakonsu,
-
4:40 - 4:43kuma, da abin da bai kasance ba
shekaru baya: -
4:43 - 4:45"social anxiety disorder"
watau ricike-rikicen jama'a. -
4:45 - 4:49Sabo da tsoro, shi ya sa a kan
yi mini dariya, a kan doke ni. -
4:49 - 4:53A kan kira ni da sunayen wulakanci.
A kan hana ni wasa da shi. -
4:53 - 4:54...
-
4:56 - 4:57sai wasa ɗaya--
-
4:57 - 4:59ƙwallon doke-doke.
-
5:00 - 5:01Ni ba kyakyawar mai-doke ba ne.
-
5:02 - 5:04Da waccan azzalumai su kira ni
-
5:04 - 5:06sai in hangi ƙwallaye can
-
5:06 - 5:08suka yi wuf suka buge fuskata.
-
5:08 - 5:10Bam, bam, bam!
-
5:11 - 5:13Ina tunawa wai ko yawan kwanaki baya,
-
5:13 - 5:18da jar fuskata kamar an ciza,
da kumburarren kunnayena kamar an busa -
5:18 - 5:21da idanuna suka ciko da hawaye maƙil
-
5:21 - 5:24da magana mai cin mutunci
ta ƙona cikin kunne. -
5:24 - 5:25An ce.
-
5:25 - 5:29"abin da ya lalace ni, sanda da dutse ne,
amma ba magana ba ne." -
5:29 - 5:30Wallahi ƙarya kuwa!
-
5:30 - 5:32Magana ta yi rotse kamar wuƙa.
-
5:32 - 5:34Magana ta yi rauni kamar takobi.
-
5:34 - 5:36Magana ta sa rauni mai zurfi
-
5:36 - 5:38har ba a gani ba.
-
5:38 - 5:41To, ina da tsoro.
Kuma babban magabcina, magana ce, -
5:41 - 5:42har yanzu.
-
5:43 - 5:45Amma, ina da mafarki.
-
5:45 - 5:48Abin da na ke fata:
bari in gudu wa labaran Superman, -
5:48 - 5:50bari in karanta littattafan Superman,
-
5:50 - 5:53bari in zama jarumi mai girma
kamar Superman, -
5:53 - 5:56bari in yi yaƙi domin adalci da gaskiya,
-
5:56 - 5:59bari in yi yaƙi da aljanai,
-
5:59 - 6:03bari in yi shawagi in kewayen duniya,
bari in ci nasara in ceto rayuka. -
6:03 - 6:06Kuma, ina tunanin abin gaskiya.
-
6:06 - 6:09Na karanta littafin na bajintar duniya da na
"Believe It or Not." -
6:09 - 6:13Wa ya taɓa karanta waɗanan littattafai?
-
6:13 - 6:14Ina son su sosai!
-
6:14 - 6:16Na ga mutane da suka gama abin mamaki.
-
6:16 - 6:18Shi ya sa cewa nake: zan yi kuma
-
6:18 - 6:19Idan azzalumai
-
6:19 - 6:21su hana ni wasanni ke nan,
-
6:21 - 6:23zan yi abin al'ajibi.
-
6:23 - 6:27Zan yi abin mamaki wadda
azzalumai basu iya ba. -
6:27 - 6:29Zan bincike muhimmancina.
-
6:29 - 6:31Zan kasantar da dalilin rayuwata.
-
6:31 - 6:33Zan canji duniya.
-
6:33 - 6:37Zan hakikanta wai abin rashin yiwuwa
ya yiwu dai. -
6:38 - 6:40Shekaru 10 da suka wuce,
-
6:40 - 6:43ga makon can kafin na ciko shekaru 21.
-
6:43 - 6:47Da abubuwa 2 suka faru a lokacin guda, sai an canza mini rayuwata har abada.
-
6:47 - 6:49Wannan lokaci, na zama a Jihar Tamil Nadu,
India ta Kudu. -
6:50 - 6:51Ga aikina wa'azi ne.
-
6:51 - 6:53Wani aboki ya tambaye ni:
-
6:53 - 6:55"Kana da 'Throme', ko?"
-
6:55 - 6:57Na ce: "mene ne 'Throme'?"
-
6:57 - 7:00Ya amsa: " 'Throme' shi ne
babbar manufar rayuwa, -
7:00 - 7:05"watau da mafarki da manufa suka haɗu.
Kamar -
7:05 - 7:07"ka iya komai kake so,
ka iya tafiyar ko'ina kake so, -
7:07 - 7:08ka iya zama kowa kake so"
-
7:08 - 7:10Ina za ka?
Me zaka yi? -
7:10 - 7:11Kai wane ne?
-
7:11 - 7:14Na ce: "Ban iya ba! Ina jin tsoro sosai!"
-
7:14 - 7:18Da daren can, na ɗauki tabarma na hawa
rufin kan gidana, -
7:18 - 7:19na kwanta ƙarƙashin taurari
-
7:19 - 7:22na yi kallon jemagun suka
kawo wa sauro sura. -
7:22 - 7:26duk abin da nake tunani, ga Throme,
ga mafarki, ga manufa, -
7:26 - 7:28kuma ga azzalumai da ƙwallon doke-doke.
-
7:29 - 7:31Sai na tashi na iske wai
-
7:31 - 7:34zuciyata ta bubbuge,
gwiwata ta yi rawa sosai. -
7:34 - 7:36Wannan lokaci, ba don tsoro ba ne.
-
7:36 - 7:38Na ji ciwon duk jikina.
-
7:38 - 7:40Kwana 5 mai-zuwa,
-
7:40 - 7:44da ciwon nan ya kawo mini suma, na yi yaƙi
da shi don rayuwata. -
7:44 - 7:48Cizon sauro ya sa ni mugun zazzaɓin 40.5℃
kamar na ji wuta mai zafi a kaina. -
7:48 - 7:52Kowane lokacin da na farka,
ba abin da na tuna sai "Throme." -
7:52 - 7:54Tsammani nake:
"Me zan yi da rayuwata?" -
7:54 - 7:56To, da isowa daren nan da
na cika shekaru 21, -
7:56 - 7:58da hakika
-
7:58 - 8:00na gane cewa,
-
8:00 - 8:02waccan ƙaramin sauro,
-
8:03 - 8:05da sunansa "Anopheles Stephensi"
-
8:05 - 8:07waccan ƙaramin sauro
-
8:07 - 8:08da bai fi ƙwayar gishiri girma ba
-
8:08 - 8:10da bai fi 5mg ba,
-
8:10 - 8:13ya dai iya kisan mutum
mai nauyi 80kg. -
8:13 - 8:15Na ga ita ce ta lalace ni.
-
8:15 - 8:17Sai na gane, mai kisa ba sauro ba ne.
-
8:17 - 8:19Ƙwayar ƙwaro da ya zama
cikin jikin sauro -
8:19 - 8:23shi ne mafi kisan mutane milliyoyi
kowace shekara. -
8:24 - 8:26Sai na gane, a'a.
watakila mai kisa ya fi ƙarami. -
8:26 - 8:29Amma, wannan magana ta fi girma gare ni.
-
8:29 - 8:30Sai na gane,
-
8:30 - 8:31abin da ya shuka mini lalacewa,
-
8:31 - 8:32tsoro ne.
-
8:32 - 8:35Ƙwayar ƙwaro shi ma ya
lalace mini rai. -
8:35 - 8:38Ka ga, akwai banbanci tsakanin
hatsari da tsoro. -
8:38 - 8:40Hatsari shi ya kasance.
-
8:40 - 8:42amma tsoro shi ne aka zaɓa.
-
8:42 - 8:44Sai na ga zaɓena:
-
8:44 - 8:48ko nake rayuwa da tsoro sai na
mutu da kunya da daren can, -
8:49 - 8:52ko sai ni na kashe tsoro
-
8:52 - 8:56na bi mafarki na zama da jarunta.
-
8:57 - 9:00Ka ga, lokacin da ake bisa gado
ake jin mutuwa, -
9:00 - 9:04sai ya gane wai, fuskantarwar mutuwa
ita ma ta sa ƙauna gare rayuwa. -
9:04 - 9:07Abin da na iske, kowa zai mutu,
amma ba kowa ba yake rayuwa. -
9:08 - 9:10Ka ga, da mutuwa dai ake rayuwa.
-
9:10 - 9:12Lokacin da aka karanto mutuwa,
-
9:12 - 9:13sai ya karanto rayuwa.
-
9:13 - 9:15Shi ya sa na durƙusa
-
9:15 - 9:16canji raina zan yi.
-
9:17 - 9:18Mutuwa bana so.
-
9:18 - 9:20na yi ɗan addu'a na ce,
-
9:20 - 9:22"Allah, idan ka nufe ni rai
in ciko shekara 21 -
9:22 - 9:25"ƙoƙarin zan yi sai
tsoro bai ƙara ikon raina ba" -
9:25 - 9:27Kashe tsoro zan yi.
-
9:27 - 9:30Bin mafarki zan yi.
-
9:30 - 9:31Canji halina zan yi.
-
9:31 - 9:34Cika raina da mamaki zan yi.
-
9:34 - 9:36Bincika muhimmancina zan yi.
-
9:36 - 9:39Kasantarwa wai
"abin rashin yiwuwa ya yiwu" zan yi. -
9:39 - 9:43Ko na tsira daga mutuwa daren can,
ku gane da kanku fa... -
9:43 - 9:44(Dariya)
-
9:44 - 9:47Da daren can, na tsai da shawara
a kan Throme (manufa) 10 na farko -
9:47 - 9:50Zan ziyarci duk ɓangaren duniya.
-
9:50 - 9:52da Wuraren 7 Masu-Mamaki na Duniya.
-
9:52 - 9:53Zan koyi wasu harsuna.
-
9:53 - 9:55Zan zama a tsibirin jeji.
-
9:55 - 9:56Zan zama a kan jirgin teku.
-
9:56 - 9:59Zan zama da kalibar wajen kogin Amazon.
-
9:59 - 10:01Zan hawa dutse da ya fi tsawo
a ƙasar Sweden. -
10:01 - 10:03Zan yi kallon alfijir
a Dutsen Everest. -
10:03 - 10:05Zan shiga kasuwar waƙoƙi
a birnin Nashville. -
10:05 - 10:07Zan shiga ƙungiyar wasan dabbobi.
-
10:07 - 10:09Zan yi tsalle daga jirgin sama.
-
10:09 - 10:12A cikin shekaru 20 masu zuwa,
nasarar yawacin manufofi nake cin. -
10:12 - 10:15Duk lokacin da na gama ɗayansu,
-
10:15 - 10:18na ƙara sabon 5 zuwa 10,
da Throme nawa yake ƙaruwa ke nan. -
10:19 - 10:23A cikin shekaru 7 masu zuwa, na zama
a kan ɗan tsibiri wajen ƙasar Bahamas. -
10:23 - 10:25Shekaru 7,
-
10:25 - 10:27na zama cikin rumfa,
-
10:29 - 10:34na kashe manyan kifaye masu kisa da mashi,
-
10:34 - 10:36ban sa kaya ba sai ganyaye,
-
10:37 - 10:39kuma dole ne in koyi ruwa
tare da kifi mai kisa. -
10:39 - 10:41Daga can na yi ƙaura zuwa ƙasar Mexico,
-
10:41 - 10:45sa'an nan, zuwa "ƙasar kamar kwano"
na kogin Amazon wajen ƙasar Ecuador. -
10:45 - 10:48"Pujo Pongo Ecuador"
na zama da wata kaliba can. -
10:48 - 10:52da hankali, na soma samu amincewa gare
Throme da na kafa. -
10:52 - 10:55Na shiga kasuwa waƙoƙi
a birnin Nashville, -
10:55 - 10:58sai a birnin Stockholm, ƙasar Sweden,
-
10:58 - 11:02inda na hawa Dutsen Kebnekaise.
-
11:03 - 11:05Na koyi tabanjama,
-
11:05 - 11:06wasa da ƙwallaye,
-
11:06 - 11:07yawo kan tsawon sanda,
-
11:07 - 11:10hawa keke mai wili guda, cinye wuta,
cinye madubi... -
11:10 - 11:14Shekara ta 1997 na ji wai
babu yawan mai cinye takobi. -
11:14 - 11:15Yawwa! Cinye takobi zan yi!
-
11:15 - 11:18Na gamu da wani mai cinye takobi
na tambaye shi don shawara. -
11:18 - 11:20Cewa ya yi: "to, akwai shawarori 2:"
-
11:20 - 11:22Ta farko: ya yi hatsari sosai.
-
11:22 - 11:24ya kashe mutane masu ƙoƙari.
-
11:24 - 11:25Ta biyu:
-
11:25 - 11:26Kada ka yi shi kawai!
-
11:26 - 11:28(Dariya)
-
11:28 - 11:30To, cinye takobi ya zama wani Throme nawa.
-
11:30 - 11:33Na aiki kan wannan fiye da sau 10
kowace rana -
11:34 - 11:35sai shekaru 4 suka wuce.
-
11:35 - 11:37Idan na lasafto sau da aiki nake
-
11:37 - 11:40sau 4 × kwana 365 × wata 12
-
11:40 - 11:43sau 13,000 maras nasara ke nan.
-
11:43 - 11:45Kafin na ci nasarar cinye
a shekara ta 2001, -
11:46 - 11:48na kafa wani Throme cewa
-
11:48 - 11:51zan zama babban gwanin cinye takobi
cikin duniya. -
11:51 - 11:54Ke nan na bincike da littattafai,
da mujalloli, da jaridu, -
11:54 - 11:58da kowane rahoton likita.
Na koyi ilimin jikin mutane, -
11:58 - 12:00Na yi magana da likitoci da majiyyata.
-
12:00 - 12:02Na sanar da duk masu cinye takobi,
-
12:02 - 12:04Na gudanar da
Taron Masu Cinye Takobi na Duniya. -
12:04 - 12:06Na yi takardar bincike ta likita
-
12:06 - 12:09game da cinye takobi da sakamakonsa.
-
12:09 - 12:11An bugi takardar nan cikin
Mujalla ta likita wajen Ingila
(British Medical Journal) -
12:11 - 12:12(Dariya)
-
12:12 - 12:13Na gode.
-
12:13 - 12:18(Sowa)
-
12:18 - 12:22Kuma na iske wasu abubuwan mamaki
game da cinye takobi. -
12:22 - 12:25Abubuwan da baku tsammani har yanzu,
amma tsmmani zaku yi bayan daren nan. -
12:25 - 12:29Idan ka sare naman saniya da wuƙa,
-
12:29 - 12:32ko da takobi, tsammani zaku yi...
-
12:34 - 12:37An ce, asalin cinye takobi
ya wuce shekaru 4000 -
12:37 - 12:40a wajen ƙasar India,
inda wani matashi ya yi haka. -
12:40 - 12:42....
-
12:42 - 12:46Tun da shekaru 150 da suka wuce,
masu cinye takobi suke amfani sosai -
12:46 - 12:47cikin binciken ilimin kimiyya da magani.
-
12:47 - 12:51don ƙirƙira "madubi mai zura cikin jiki".
-
12:51 - 12:54mai ƙirƙira sunansa Dr. Adolf Kussamaul
mutumin Jamus. -
12:54 - 12:57Shekara ta 1906,
an ɗauka "zanawar bugen zuciya" -
12:57 - 13:00don bincika rikicen cinyewa,
kuma narkewar (ta abinci cikin ciki), -
13:00 - 13:02da "madubi mai zura cikin jiki"
-
13:02 - 13:04Amma, tun da shekaru 150 da suka wuce,
-
13:04 - 13:08akwai ɗaruruwan rauni da wasu mutuwa
suka faru. -
13:08 - 13:15Ga shi nan, ƙandararren "madubi mai zura
cikin jiki" da Dr. Adolf Kussmaul yake ƙirƙira. -
13:15 - 13:19Amma an iske wai akwai mutuwa 29
tun da shekaru 150 -
13:19 - 13:22misali wani mutumin birnin London
wanda ya soka zuciyarsa ke nan. -
13:23 - 13:25Kuma, akwai tsananin rauni
-
13:25 - 13:283 zuwa 8 kowace shekara.
-
13:28 - 13:30Yaya na sani? Sabo da an kira ni da waya.
-
13:30 - 13:31ga labarin 2 satin baya
-
13:31 - 13:34ɗayansu wajen ƙasar Sweden,
ɗayansu wajen birnin Orlando. -
13:34 - 13:37Masu cinye takobi suke asibiti don rauni.
-
13:37 - 13:39Ka ga ya yi hatsari sosai.
-
13:39 - 13:42Sai ga wani abu.
Masu cinye takobi suna bukatar -
13:42 - 13:44shekaru 2 zuwa 10 don koyi haka.
-
13:44 - 13:46...
-
13:46 - 13:48Amma abin mafi mamaki shi ne:
-
13:48 - 13:51yadda masu cinye takobi suka koyi
su gama abin rashin yiwuwa. -
13:51 - 13:53To, ga asiri zan ba ku ke nan:
-
13:54 - 13:58Ku manta da abin 99.9% da bai yiwu ba.
-
13:58 - 14:02Ku mayar da hankali kan abin 0.1% da
ya yiwu, sai ku gano yaya aka gama. -
14:03 - 14:06To, bari in nuna muku tsammani da mai
cinye takobi yake. -
14:06 - 14:09Dole ne an mai da hankali
kan tunani maimakon abubuwa. -
14:09 - 14:12Da hankalin daidai sarai
kamar tsinin allura, -
14:12 - 14:16an iya ware kayyayyakin jiki aka warware
amsoshinsu sakamakon cinye takobi, -
14:16 - 14:20sai ƙwaƙwalwa da tsoka
suka "koyi" tsarin nan suka "tuna" -
14:20 - 14:24bayan yin haka fiye da sau 10,000.
-
14:24 - 14:28To, kuma in nuna muku yadda jiki yake
lokacin da takobi yake ciki. -
14:28 - 14:30Don cinye takobi,
-
14:30 - 14:32Dole ne an zame ruwan takobi
a sama da harshe, -
14:32 - 14:35an tura kan ƙofar maƙogwaro
-
14:35 - 14:38an juya takobi 90° wajen ƙashin-ƙin-cinye
-
14:38 - 14:41zuwa tsakon maƙogwaro
sai ƙofar bututun-abinci ta sama, -
14:41 - 14:43an tura kan ma'amshin-motsi,
-
14:43 - 14:44sai an zame ruwan takobi cikin
-
14:44 - 14:46kogon-ƙirji tsakanin huhu.
-
14:46 - 14:48Wannan lokaci,
-
14:48 - 14:50dole ne a tura zuciya a waje kaɗan.
-
14:50 - 14:52Idan ka yi kallo da hankali,
-
14:52 - 14:54ka iya ganin bugen zuciya tare da takobi.
-
14:54 - 14:56Sabo da takobi yana jinginawa kan zuciya
-
14:56 - 14:59tsakaninsu shi ne ƙyallen-bututun-abinci kaɗai.
-
14:59 - 15:01Abin da ka ga nan, ya kasance dai!
-
15:01 - 15:03Sa'an nan, an zame shi sai ya
ƙashin ƙirji -
15:03 - 15:06ya wuce ƙofar bututun-abinci ta ƙasa,
zuwa cikin ciki, -
15:06 - 15:09ya tura ma'amshin-amai cikin ciki
sai hanji na farko. -
15:09 - 15:10da sauƙi kuwa.
-
15:10 - 15:11(Dariya)
-
15:11 - 15:13Idan zan wuce iyakar nan
-
15:13 - 15:18sai bututun-Fallopian!
-
15:18 - 15:21Jamma'a, tambayi matarka fa sai an jima...
-
15:22 - 15:24An tambaye ni cewa,
-
15:24 - 15:27"Jarunta kake bukata don ka ajiye
rayuwarka cikin hatsari, -
15:27 - 15:29ka tura zuciyarka ka cinye takobi."
-
15:29 - 15:30Haba. Abin da yake bukatar jarunta,
-
15:30 - 15:33shi ne: yadda yaron nan
maras jarumta, maras ƙarfi, -
15:33 - 15:36ya fuskance ƙi da rashin nasara
-
15:36 - 15:37yadda ya bayyanar da zuciyarsa
-
15:37 - 15:38ya kashe alfarma yana tawali'u
-
15:38 - 15:41ya tsaya nan gaban yawan baƙi
-
15:41 - 15:44ya gaya muku labarinsa game da
tsoro da mafarki -
15:44 - 15:48kuma, ya ajiye ransa cikin hatsari,
ba habaici ba wallahi. -
15:48 - 15:49Zaku gani. Na gode!
-
15:49 - 15:54(Sowa)
-
15:54 - 15:56Kun ga, abin mafi mamaki shi ne,
-
15:56 - 15:59Kullum nake ƙoƙarin cika raina da mamaki
-
15:59 - 16:00har yanzu, na gama
-
16:00 - 16:03Amma, abin mafi mamaki,
ba cinye takuba 21 ba -
16:03 - 16:05...
-
16:08 - 16:11ko ba zauna cikin ruwa mai zurfi 20ft
tare da kifaye 88 masu kisa ba -
16:11 - 16:12...
-
16:14 - 16:18ba samu zafin 800℃ don zaman jarumi ba
-
16:18 - 16:19...
-
16:20 - 16:22...
-
16:22 - 16:25ko ba jawo mota da takobi
-
16:25 - 16:26don bajintar duniya ba
-
16:26 - 16:29ko ba shiga gasa ta ƙarshe
ta America's Got Talent ba -
16:29 - 16:32ko ba samu lambar yabo
ta Ig Nobel ta likita ba -
16:32 - 16:34Haba, su ba abin mamaki ba ne.
-
16:34 - 16:36Ko tsammanin haka mutane suke,
a'a, ba haka ba ne. -
16:36 - 16:38Abin mafi mamaki da gaske,
-
16:38 - 16:41Shi ne ga yaron nan
maras jarunta, maras ƙarfi, -
16:41 - 16:42wanda yake tsoron tsawo,
-
16:42 - 16:44wanda yake tsoron ruwa da kifi,
-
16:44 - 16:46da likitoci da majiyyata
da allura da abin mai tsini -
16:46 - 16:48da yin managa gaban mutane,
-
16:48 - 16:50Allah ya nufe shi ya tashi
kewayen duniya -
16:50 - 16:51a tsawon 30,000ft,
-
16:51 - 16:54ya cinye takobi cikin ruwa
tare da kifi mai kisa, -
16:54 - 16:57ya yi magana da likitoci da majiyyata
da masu kallo a duniya. -
16:57 - 17:00Su ne abubuwan mamaki ke nan.
-
17:00 - 17:01Kullum nake so in gama abin rashin yiwuwa
-
17:01 - 17:02Na gode.
-
17:02 - 17:04(Sowa)
-
17:04 - 17:05Na gode.
-
17:06 - 17:09(Sowa)
-
17:10 - 17:13Kullum nake ƙoƙarin abin rashin yiwuwa
har yanzu, na gama -
17:13 - 17:16Kullum nake so in cika raina da mamaki
in canji duniya, -
17:16 - 17:17har yanzu, na gama.
-
17:17 - 17:20Kullum nake so in yi shawagi kewayen
duniya kamar Superman -
17:20 - 17:21cece rayuka, har yanzu, na gama
-
17:21 - 17:23Ka ga ko?
-
17:23 - 17:26Akwai ƙaramin sashi cikin
girman mafarkin yaron nan -
17:26 - 17:27ya ɓoye zurfin zuciyarsa.
-
17:30 - 17:36(Dariya) (Sowa)
-
17:37 - 17:40Ka ga, kullum nake so neman muhimmancina.
-
17:40 - 17:42har yanzu, na gama.
-
17:42 - 17:43Amma,
-
17:43 - 17:46ban gama da takobi da ƙarfina ba ne.
-
17:46 - 17:49Kuwa na gama da "rashin-ƙarfina,"
da maganata. -
17:49 - 17:51Muhimmancina shi ne canji duniya,
-
17:51 - 17:52da kashe tsoro.
-
17:52 - 17:55Da takobi ɗai-ɗai, kalma ɗai-ɗai,
-
17:55 - 17:57wuƙa ɗai-ɗai, rayuwa ɗai-ɗai,
-
17:58 - 18:00in ƙarfafa wa mutane su zama jarumai,
-
18:00 - 18:02su gama abin rashin yiwuwa da ransu.
-
18:02 - 18:05Muhimmancina shi ne
in ba su taimakon neman nasu. -
18:05 - 18:06Mene ne naka?
-
18:06 - 18:07Mene ne muhimmancinka?
-
18:07 - 18:09Ina dalilin kake a nan?
-
18:09 - 18:12Na gaskata dukanmu jarumai ne.
-
18:12 - 18:14Mene ne ƙarfinka?
-
18:15 - 18:18A cikin duniya fiye da mutane billiyan 7,
-
18:18 - 18:20kusan babu masu cinye takobi aka bari.
-
18:20 - 18:22...
-
18:22 - 18:23Amma, akwai kai kaɗai ne.
-
18:23 - 18:24ba'a kamar ka ba.
-
18:24 - 18:26Ina labarinka?
-
18:26 - 18:28Ina banbancinka?
-
18:28 - 18:29Gaya labarinka,
-
18:29 - 18:32ko da yake muryarka ba ta da ƙarfi.
-
18:32 - 18:33Mene ne Throme naka?
-
18:33 - 18:36Idan ka iya yin komai,
zaman kowa, tafiya ko'ina -
18:36 - 18:37Me zaka yi? Ina za ka?
-
18:37 - 18:38Me zaka yi?
-
18:38 - 18:40Me zaka yi da rayuwarka?
-
18:40 - 18:42Mene ne mafarkinka mai girma?
-
18:42 - 18:45Mene ne mafarkinka lokacin da kake yaro?
Ka yi tsammani. -
18:45 - 18:46...
-
18:46 - 18:49Mene ne mafarkinka mafi hauka
-
18:49 - 18:50mafi mamaki kuma mafi ɓoye?
-
18:50 - 18:54Na tabbata magana nan ta sa
mafarkinka rashin mamaki, ko? -
18:55 - 18:57Mene ne takobinka?
-
18:57 - 18:59Kowanenku ka mallaka takobi naka
-
18:59 - 19:01takobi da bakuna biyu:
na tsoro da na mafariki -
19:01 - 19:04Komai ya faru,
ku je ku cinye takobinka -
19:04 - 19:06ku bi mafarkinka, jamma'a.
-
19:06 - 19:09Duk lokacin da ka zama yadda kake so,
ba yauci ba ne. -
19:10 - 19:13Amma ga azzalumai da ƙwallon doke-doke,
ga yaran da suke shakkar iyawa -
19:13 - 19:15ga yaran da suke shakkar iyawarsu,
-
19:15 - 19:18Bari in gaya musu,
-
19:18 - 19:19"na gode."
-
19:19 - 19:22Sabo da in ba don azzalumai ba ne,
ba za'a samu jarumai ba. -
19:23 - 19:27Ga ni nan ina karantarwa
abin rashin yiwuwa ya yiwu. -
19:28 - 19:32Wannan batu mafi hatsari ne.
Yana da kisa sosai. -
19:32 - 19:34Amma, ina fata zaku ji daɗi.
-
19:34 - 19:35(Dariya)
-
19:36 - 19:39Ina bukatar taimakonku.
-
19:47 - 19:48(biyu, uku...)
-
19:48 - 19:52Haba! Ina bukatar taimakon dukanku
kan ƙidayawa! -
19:52 - 19:53(Dariya)
-
19:53 - 19:56Ku san magana nan ko? To?
Ku bi na mana. Ku shirya? -
19:56 - 19:57ɗaya,
-
19:57 - 19:58biyu,
-
19:58 - 19:59uku!
-
19:59 - 20:01A'a, biyu ne. Amma ku gane.
-
20:07 - 20:08ɗaya!
-
20:08 - 20:09biyu!
-
20:09 - 20:10uku!
-
20:11 - 20:13(An ji mamaki)
-
20:14 - 20:16(Sowa)
-
20:16 - 20:17Yawwa!
-
20:17 - 20:23(Sowa)
-
20:23 - 20:25Na gode!
-
20:25 - 20:29Na gode! Na gode!
Na gode da zuciyata! -
20:29 - 20:31Kuwa na gode da cikina.
-
20:32 - 20:35Na gaya muku ina nan zan gama abin
rashin yiwuwa, sai na gama yanzu. -
20:35 - 20:38Amma, shi ya yiwu ne.
Na yi haka kullum. -
20:38 - 20:43Abin rashin yiwuwa shi ne,
yaron nan maras jarunta, maras ƙarfi, -
20:43 - 20:45ya tsaya nan a TEDx gaban mutane
-
20:45 - 20:47ya canji duniya da ƙalma ɗai-ɗai,
-
20:47 - 20:49da takobi ɗai-ɗai, da rayuwa ɗai-ɗai.
-
20:49 - 20:52Idan na ba ka sabon tunani,
idan na sa ka gaskata wai -
20:52 - 20:54abin rashin yiwuwa ya yiwu,
-
20:54 - 20:58idan na sa ka gane ka iya kuwa,
-
20:58 - 21:01to, ga aikina ya gama, ga naka ya soma.
-
21:01 - 21:04Kada ka yanke mafarki.
Kada ka yanke amince -
21:05 - 21:06Na gode don kun gaskata mini.
-
21:06 - 21:08Na gode don kun zama sashin mafarkina.
-
21:08 - 21:10Ga abin gaisuwa nan:
-
21:10 - 21:11Abin rashin yiwuwa,
-
21:11 - 21:13ya yiwu.
-
21:13 - 21:15Doguwar tafiya, baiwa ke nan.
-
21:15 - 21:20(Sowa)
-
21:20 - 21:21Na gode!
-
21:21 - 21:25(Sowa)
-
21:26 - 21:28(Sowa)
-
21:28 - 21:30....
- Title:
- Doing the Impossible, swallowing the sword, cutting through fear | Dan Meyer | TEDxMaastricht
- Description:
-
Did you ever want to become a superhero, do the impossible and change the world?
As humans, we’re hard-wired for fear – to flee, fight or freeze in the face of danger. But can we learn to face our fears and overcome failure to do the impossible? Dan Meyer believes no matter how extreme our fears or how wild our dreams, we each have the potential to overcome our fears to become superheroes, do the impossible and change the world.
Director of a humanitarian aid agency in Kazakhstan, Meyer shares how he overcame a childhood of extreme fears, social anxiety disorder and bullying to do superhuman feats, become a finalist on America's Got Talent, win the 2007 Ig Nobel Prize in Medicine at Harvard, and become a 40x world record holder and world’s leading expert in one of the world's oldest and most dangerous arts - sword swallowing - and passionate about inspiring people to do the impossible in THEIR lives.
In this surprising and revealing TED talk, Meyer takes the audience on his journey from extreme fears to feats, wimp to world record holder, loser to Ig Nobel Prize winner and quitter to finalist on America's Got Talent. He reveals secrets behind the ancient art and science of sword swallowing, and describes his quest to cut through fear to overcome failure and the limitations of the human body to perform superhuman feats, do the impossible and change the world. He reveals tips on how YOU can do the impossible in YOUR life, and in a surprising ending, he attempts to do the impossible right before your eyes.
Dan Meyer @Halfdan
http://cuttingedgeinnertainment.comTEDxMaastricht:
http://tedxmaastricht.nlThis talk was given at a TEDx event using the TED conference format but independently organized by a local community. Learn more at http://ted.com/tedx
- Video Language:
- English
- Duration:
- 21:39