0:00:08.380,0:00:09.561 Na gode. 0:00:15.136,0:00:21.200 Akwai wani sarki wajen ƙasar India. [br]An zarta da doka wai 0:00:21.200,0:00:24.200 dole ne duk fawada su kawo masa baiwa. 0:00:24.400,0:00:28.370 Abin da suka kawo,[br]ga aɗalashi, ga takuba masu kyau, 0:00:28.370,0:00:29.490 kuma ga zinariya. 0:00:29.490,0:00:32.659 Sai dukansu sun ƙare gai da sarki,[br]an ga wani gajeren mai-tsoho. 0:00:32.659,0:00:36.630 Ya bi hanyar teku [br]yana doguwar tafiya sosai. 0:00:36.630,0:00:41.150 Da ya matsa wajen sarki, ɗan sarki [br]ya tambaya: me ka kawo kana gaisuwa? 0:00:41.457,0:00:44.750 Mai-tsoho ya miƙe hannunsa da hankali,[br]sai aka hangi kyakyawan 0:00:44.750,0:00:49.600 ɓawon kifi da ya nuna misalin launin[br]shuni, rawaya, ja, shuɗi. 0:00:50.160,0:00:51.380 ɗan sarki ya ce, 0:00:51.460,0:00:54.400 "Wane ne irin banza!" 0:00:54.600,0:00:57.400 Mai-tsoho ya tashi kai da hankali[br]ya ce, 0:00:57.590,0:01:00.750 "Doguwar tafiya....baiwa ke nan." 0:01:01.060,0:01:02.560 (Dariya) 0:01:02.900,0:01:05.970 Sai an jima kaɗan, kuma zan ba ku[br]wani abin gaisuwa, 0:01:05.970,0:01:08.270 abin da na gaskata [br]dole ne kowa ya same shi. 0:01:08.290,0:01:10.050 Amma yanzu, bari mu kai ku 0:01:10.050,0:01:11.960 ga "doguwar tafiya" tawa. 0:01:12.160,0:01:13.740 Kamar yawacinku, 0:01:13.740,0:01:15.320 Na soma rai tun ni ke yaro. 0:01:15.320,0:01:17.460 Kuma wa ya soma rai [br]tun ya ke yaro cikinku ? 0:01:17.460,0:01:18.510 ... 0:01:18.740,0:01:20.500 kaɗai rabinku dai? To... 0:01:20.570,0:01:21.590 (Dariya) 0:01:21.820,0:01:24.910 Sauranku fa?[br]Ku fi ƙaruwa lokacin da aka haife ku? 0:01:25.060,0:01:27.640 Wallahi ina so in ga mamarka. 0:01:27.820,0:01:29.460 To.[br]Magana game da "rashin yiwuwa" 0:01:30.560,0:01:34.740 Lokacin da ni ke yaro, ina yawan tunanin[br]in gama abin rashin yiwuwa. 0:01:35.620,0:01:38.880 Yau, shi ne ran da nake fata[br]shekara shekaru. 0:01:38.880,0:01:41.000 Saboda yau, shi ne [br]lokacin da zan yi ƙoƙarin 0:01:41.020,0:01:43.620 in yi abin rashin yiwuwa gabanku, 0:01:43.620,0:01:45.460 a nan dai, TEDxMaastricht 0:01:45.800,0:01:48.160 yanzu, a farkon lafazina, 0:01:48.760,0:01:50.880 in nuna muku ƙarshe 0:01:51.220,0:01:52.640 Kuma, zan tabbatar muku: 0:01:52.640,0:01:54.940 "Abin rashin yiwuwa, ya yiwu." 0:01:55.300,0:01:58.210 A ƙarshe, zan ba ku wannan abin gaisuwa: 0:01:58.210,0:02:02.060 zan nuna muku wai dukanku kuma[br]kun iya abin rashin yiwuwa. 0:02:02.660,0:02:05.420 Da na nemi hanyar rashin yiwuwa,[br]na iske wai 0:02:05.420,0:02:08.229 Kowa cikin duniya yana da abubuwa biyu: 0:02:08.229,0:02:09.870 Tsoro, 0:02:09.870,0:02:11.640 da mafarki. 0:02:12.900,0:02:17.560 Da na nemi hanyar rashin yiwuwa,[br]na iske 0:02:17.560,0:02:20.100 Akwai abubuwa 3 da suka sa 0:02:20.110,0:02:23.290 ƙaunata gare abin rashin yiwuwa: 0:02:24.200,0:02:26.900 "Dodgeball", watau "ƙwallon doke-doke", 0:02:27.290,0:02:28.360 da Superman, 0:02:28.460,0:02:29.460 da sauro, 0:02:29.460,0:02:30.810 Kalmomin muhimmanci 3 gare ni 0:02:30.810,0:02:33.500 Yanzu ku ga dalilin da ya sa[br]na yi abin rashin yiwuwa 0:02:33.610,0:02:36.220 Ni na kai ku cikin wannan tafiya 0:02:36.320,0:02:38.680 ga tsoro zuwa mafarki, 0:02:38.740,0:02:40.980 ga magana zuwa takobi. 0:02:41.160,0:02:42.740 ga ƙwallon doke-doke 0:02:42.850,0:02:44.020 zuwa Superman 0:02:44.020,0:02:45.340 kuma sauro. 0:02:45.800,0:02:47.360 To, Ina so in nuna muku 0:02:47.360,0:02:49.900 yadda zaku iya abin rashin yiwuwa. 0:02:52.480,0:02:54.934 4 ga watan Oktoba, shekara ta 2007, 0:02:55.840,0:02:58.120 Zuciyata ta bubbuge, [br]gwiwata ta yi rawa sosai 0:02:58.120,0:02:59.340 Lokacin da na zo gaban masu sauraro 0:02:59.340,0:03:01.280 a Sanders Theatre, Jami'a Harvard 0:03:01.280,0:03:03.240 Wannan lokaci, ina samu 0:03:03.240,0:03:06.160 "lambar yabo ta Ig Nobel" (Ig Nobel Prize)[br]na likita na shekara 2007 0:03:06.160,0:03:08.660 Don takardar bincike [br]da na haɗa da wani mun rubuta 0:03:08.660,0:03:10.270 Ana kiranta "Cinyen takobi 0:03:10.420,0:03:11.740 da sakamakonsa" 0:03:11.870,0:03:13.275 (Dariya) 0:03:13.840,0:03:17.880 An bugi takardar nan cikin wani mujalla,[br]mujalla da ban taɓa duba ba. 0:03:18.460,0:03:20.419 Mujalla ta likita wajen Ingila[br](British Medical Journal) 0:03:21.360,0:03:24.740 Abin nan da ya faru, shi dai mafarki ne [br]bana tsammani ya yiwu. 0:03:24.900,0:03:28.120 Kuwa abin mamaki gare ni. 0:03:28.130,0:03:31.459 Girmamawa ke nan da ba zan manta ba 0:03:31.459,0:03:34.539 Amma, wannan magana bai fi tunani ba kuwa. 0:03:35.540,0:03:37.640 4 ga watan Oktoba, 1967 0:03:38.020,0:03:40.260 Ga shi, wannan[br]yaro maras jarumta, maras ƙarfi, 0:03:41.100,0:03:43.120 Ya sha wahalar matsoraci sosai. 0:03:43.460,0:03:45.579 Lokacin da ya zo gaban masu sauraro 0:03:45.579,0:03:47.234 Zuciyarsa ta bubbuge, 0:03:47.500,0:03:49.162 gwiwarsa ta yi rawa sosai 0:03:49.780,0:03:52.120 Ya buɗe bakinsa yana ƙoƙarin magana, 0:03:56.490,0:03:58.130 amma ba abin da ya fito daga baki 0:03:58.130,0:04:00.500 Da jikinsa yana rawa, [br]ya tsaye ya kuka 0:04:00.640,0:04:02.360 Ya yi kurum da cirko-cirko 0:04:02.360,0:04:03.760 da tsoro. 0:04:03.960,0:04:06.130 yaro nan maras jarumta, maras ƙarfi, 0:04:06.130,0:04:08.142 yana jin tsoro sosai. 0:04:08.649,0:04:10.330 Yana tsoron duhu. 0:04:10.520,0:04:11.640 Yana tsoron tsawo 0:04:11.640,0:04:13.040 Yana tsoron gizo da maciji. 0:04:13.040,0:04:15.140 Wa ya ke tsoron gizo da maciji cikinku? 0:04:15.280,0:04:16.660 To, waɗansu 0:04:16.660,0:04:19.079 Yana tsoron ruwa da babban kifi 0:04:19.079,0:04:21.939 Yana tsoron likita da majiyyaci 0:04:21.939,0:04:24.680 da allura da kuma mai-tsini iri-iri. 0:04:24.680,0:04:27.380 Amma, abin mafi muhimmanci, [br]yana tsoro: 0:04:27.470,0:04:28.470 mutane ne. 0:04:29.380,0:04:31.530 yaro nan maras jarumta, maras ƙarfi, 0:04:31.540,0:04:32.570 ni ne. 0:04:33.320,0:04:36.577 Ina tsoro lalacewar nasara[br]da ƙin amincewa 0:04:37.300,0:04:39.520 da rashin mutunci da sakamakonsu, 0:04:39.520,0:04:42.840 kuma, da abin da bai kasance ba[br]shekaru baya: 0:04:42.840,0:04:45.020 "social anxiety disorder"[br]watau ricike-rikicen jama'a. 0:04:45.020,0:04:49.040 Sabo da tsoro, shi ya sa a kan [br]yi mini dariya, a kan doke ni. 0:04:49.040,0:04:52.800 A kan kira ni da sunayen wulakanci.[br]A kan hana ni wasa da shi. 0:04:52.800,0:04:54.260 ... 0:04:55.716,0:04:57.301 sai wasa ɗaya-- 0:04:57.340,0:04:59.427 ƙwallon doke-doke. 0:04:59.500,0:05:01.443 Ni ba kyakyawar mai-doke ba ne. 0:05:01.760,0:05:03.500 Da waccan azzalumai su kira ni 0:05:03.500,0:05:05.970 sai in hangi ƙwallaye can 0:05:05.970,0:05:08.200 suka yi wuf suka buge fuskata. 0:05:08.210,0:05:09.950 Bam, bam, bam! 0:05:10.580,0:05:13.220 Ina tunawa wai ko yawan kwanaki baya, 0:05:13.300,0:05:18.180 da jar fuskata kamar an ciza,[br]da kumburarren kunnayena kamar an busa 0:05:18.180,0:05:21.140 da idanuna suka ciko da hawaye maƙil 0:05:21.180,0:05:23.515 da magana mai cin mutunci[br]ta ƙona cikin kunne. 0:05:23.740,0:05:25.000 An ce. 0:05:25.020,0:05:28.660 "abin da ya lalace ni, sanda da dutse ne,[br]amma ba magana ba ne." 0:05:28.880,0:05:30.131 Wallahi ƙarya kuwa! 0:05:30.310,0:05:31.980 Magana ta yi rotse kamar wuƙa. 0:05:31.980,0:05:34.030 Magana ta yi rauni kamar takobi. 0:05:34.210,0:05:36.040 Magana ta sa rauni mai zurfi 0:05:36.040,0:05:37.780 har ba a gani ba. 0:05:38.150,0:05:41.070 To, ina da tsoro. [br]Kuma babban magabcina, magana ce, 0:05:41.260,0:05:42.491 har yanzu. 0:05:43.355,0:05:45.300 Amma, ina da mafarki. 0:05:45.300,0:05:47.980 Abin da na ke fata:[br]bari in gudu wa labaran Superman, 0:05:47.980,0:05:49.774 bari in karanta littattafan Superman, 0:05:49.774,0:05:53.440 bari in zama jarumi mai girma[br]kamar Superman, 0:05:53.480,0:05:56.240 bari in yi yaƙi domin adalci da gaskiya, 0:05:56.240,0:05:58.680 bari in yi yaƙi da aljanai, 0:05:58.680,0:06:02.895 bari in yi shawagi in kewayen duniya, [br]bari in ci nasara in ceto rayuka. 0:06:03.400,0:06:05.850 Kuma, ina tunanin abin gaskiya. 0:06:05.860,0:06:09.460 Na karanta littafin na bajintar duniya da na [br]"Believe It or Not." 0:06:09.460,0:06:13.080 Wa ya taɓa karanta waɗanan littattafai? 0:06:13.100,0:06:14.390 Ina son su sosai! 0:06:14.390,0:06:16.270 Na ga mutane da suka gama abin mamaki. 0:06:16.270,0:06:17.790 Shi ya sa cewa nake: zan yi kuma 0:06:17.790,0:06:19.330 Idan azzalumai 0:06:19.330,0:06:21.030 su hana ni wasanni ke nan, 0:06:21.030,0:06:23.335 zan yi abin al'ajibi. 0:06:23.335,0:06:26.659 Zan yi abin mamaki wadda [br]azzalumai basu iya ba. 0:06:26.659,0:06:28.609 Zan bincike muhimmancina. 0:06:28.609,0:06:30.729 Zan kasantar da dalilin rayuwata. 0:06:30.729,0:06:33.320 Zan canji duniya. 0:06:33.320,0:06:36.960 Zan hakikanta wai abin rashin yiwuwa[br]ya yiwu dai. 0:06:38.340,0:06:40.240 Shekaru 10 da suka wuce, 0:06:40.240,0:06:42.706 ga makon can kafin na ciko shekaru 21. 0:06:42.819,0:06:46.799 Da abubuwa 2 suka faru a lokacin guda, sai an canza mini rayuwata har abada. 0:06:47.040,0:06:49.391 Wannan lokaci, na zama a Jihar Tamil Nadu,[br]India ta Kudu. 0:06:49.540,0:06:51.020 Ga aikina wa'azi ne. 0:06:51.020,0:06:53.090 Wani aboki ya tambaye ni: 0:06:53.090,0:06:54.720 "Kana da 'Throme', ko?" 0:06:54.720,0:06:57.440 Na ce: "mene ne 'Throme'?" 0:06:57.440,0:07:00.490 Ya amsa: " 'Throme' shi ne [br]babbar manufar rayuwa, 0:07:00.490,0:07:04.630 "watau da mafarki da manufa suka haɗu.[br]Kamar 0:07:04.630,0:07:07.240 "ka iya komai kake so, [br]ka iya tafiyar ko'ina kake so, 0:07:07.240,0:07:08.479 ka iya zama kowa kake so" 0:07:08.479,0:07:10.356 Ina za ka?[br]Me zaka yi? 0:07:10.356,0:07:11.280 Kai wane ne? 0:07:11.280,0:07:14.500 Na ce: "Ban iya ba! Ina jin tsoro sosai!" 0:07:14.500,0:07:17.800 Da daren can, na ɗauki tabarma na hawa[br]rufin kan gidana, 0:07:17.810,0:07:19.259 na kwanta ƙarƙashin taurari 0:07:19.259,0:07:21.869 na yi kallon jemagun suka [br]kawo wa sauro sura. 0:07:21.869,0:07:26.200 duk abin da nake tunani, ga Throme, [br]ga mafarki, ga manufa, 0:07:26.200,0:07:28.360 kuma ga azzalumai da ƙwallon doke-doke. 0:07:28.760,0:07:30.730 Sai na tashi na iske wai 0:07:31.220,0:07:33.940 zuciyata ta bubbuge, [br]gwiwata ta yi rawa sosai. 0:07:34.080,0:07:36.020 Wannan lokaci, ba don tsoro ba ne. 0:07:36.420,0:07:38.395 Na ji ciwon duk jikina. 0:07:38.500,0:07:40.180 Kwana 5 mai-zuwa, 0:07:40.330,0:07:44.199 da ciwon nan ya kawo mini suma, na yi yaƙi[br]da shi don rayuwata. 0:07:44.199,0:07:48.239 Cizon sauro ya sa ni mugun zazzaɓin 40.5℃[br]kamar na ji wuta mai zafi a kaina. 0:07:48.390,0:07:51.600 Kowane lokacin da na farka,[br]ba abin da na tuna sai "Throme." 0:07:51.600,0:07:53.820 Tsammani nake: [br]"Me zan yi da rayuwata?" 0:07:53.950,0:07:56.380 To, da isowa daren nan da [br]na cika shekaru 21, 0:07:56.380,0:07:58.030 da hakika 0:07:58.030,0:07:59.639 na gane cewa, 0:07:59.639,0:08:02.100 waccan ƙaramin sauro, 0:08:02.620,0:08:05.020 da sunansa "Anopheles Stephensi" 0:08:05.280,0:08:06.610 waccan ƙaramin sauro 0:08:06.610,0:08:08.390 da bai fi ƙwayar gishiri girma ba 0:08:08.390,0:08:09.810 da bai fi 5mg ba, 0:08:09.810,0:08:12.780 ya dai iya kisan mutum[br]mai nauyi 80kg. 0:08:12.780,0:08:14.860 Na ga ita ce ta lalace ni. 0:08:14.860,0:08:17.150 Sai na gane, mai kisa ba sauro ba ne. 0:08:17.150,0:08:19.480 Ƙwayar ƙwaro da ya zama[br]cikin jikin sauro 0:08:19.480,0:08:23.160 shi ne mafi kisan mutane milliyoyi[br]kowace shekara. 0:08:23.509,0:08:25.999 Sai na gane, a'a.[br]watakila mai kisa ya fi ƙarami. 0:08:25.999,0:08:28.550 Amma, wannan magana ta fi girma gare ni. 0:08:28.550,0:08:29.640 Sai na gane, 0:08:29.640,0:08:31.270 abin da ya shuka mini lalacewa, 0:08:31.270,0:08:32.140 tsoro ne. 0:08:32.140,0:08:34.990 Ƙwayar ƙwaro shi ma ya[br]lalace mini rai. 0:08:35.200,0:08:38.080 Ka ga, akwai banbanci tsakanin[br]hatsari da tsoro. 0:08:38.109,0:08:39.698 Hatsari shi ya kasance. 0:08:39.990,0:08:42.010 amma tsoro shi ne aka zaɓa. 0:08:42.080,0:08:44.309 Sai na ga zaɓena: 0:08:44.309,0:08:48.180 ko nake rayuwa da tsoro sai na[br]mutu da kunya da daren can, 0:08:49.070,0:08:52.080 ko sai ni na kashe tsoro 0:08:52.080,0:08:56.060 na bi mafarki na zama da jarunta. 0:08:56.680,0:08:59.560 Ka ga, lokacin da ake bisa gado [br]ake jin mutuwa, 0:08:59.560,0:09:04.080 sai ya gane wai, fuskantarwar mutuwa[br]ita ma ta sa ƙauna gare rayuwa. 0:09:04.180,0:09:07.140 Abin da na iske, kowa zai mutu, [br]amma ba kowa ba yake rayuwa. 0:09:08.040,0:09:09.890 Ka ga, da mutuwa dai ake rayuwa. 0:09:09.890,0:09:11.580 Lokacin da aka karanto mutuwa, 0:09:11.580,0:09:13.070 sai ya karanto rayuwa. 0:09:13.070,0:09:15.140 Shi ya sa na durƙusa 0:09:15.140,0:09:16.420 canji raina zan yi. 0:09:16.915,0:09:18.230 Mutuwa bana so. 0:09:18.230,0:09:20.010 na yi ɗan addu'a na ce, 0:09:20.010,0:09:22.230 "Allah, idan ka nufe ni rai [br]in ciko shekara 21 0:09:22.230,0:09:24.544 "ƙoƙarin zan yi sai[br]tsoro bai ƙara ikon raina ba" 0:09:24.670,0:09:26.520 Kashe tsoro zan yi. 0:09:26.520,0:09:29.530 Bin mafarki zan yi. 0:09:29.530,0:09:31.270 Canji halina zan yi. 0:09:31.270,0:09:33.540 Cika raina da mamaki zan yi. 0:09:33.540,0:09:35.550 Bincika muhimmancina zan yi. 0:09:35.550,0:09:38.632 Kasantarwa wai [br]"abin rashin yiwuwa ya yiwu" zan yi. 0:09:38.780,0:09:42.820 Ko na tsira daga mutuwa daren can, [br]ku gane da kanku fa... 0:09:42.850,0:09:43.978 (Dariya) 0:09:43.978,0:09:47.100 Da daren can, na tsai da shawara[br]a kan Throme (manufa) 10 na farko 0:09:47.100,0:09:50.210 Zan ziyarci duk ɓangaren duniya. 0:09:50.210,0:09:51.820 da Wuraren 7 Masu-Mamaki na Duniya. 0:09:51.820,0:09:53.410 Zan koyi wasu harsuna. 0:09:53.410,0:09:54.940 Zan zama a tsibirin jeji. 0:09:54.940,0:09:56.480 Zan zama a kan jirgin teku. 0:09:56.480,0:09:58.650 Zan zama da kalibar wajen kogin Amazon. 0:09:58.650,0:10:01.210 Zan hawa dutse da ya fi tsawo[br]a ƙasar Sweden. 0:10:01.210,0:10:03.180 Zan yi kallon alfijir[br]a Dutsen Everest. 0:10:03.190,0:10:05.390 Zan shiga kasuwar waƙoƙi[br]a birnin Nashville. 0:10:05.400,0:10:07.060 Zan shiga ƙungiyar wasan dabbobi. 0:10:07.080,0:10:09.120 Zan yi tsalle daga jirgin sama. 0:10:09.120,0:10:12.380 A cikin shekaru 20 masu zuwa, [br]nasarar yawacin manufofi nake cin. 0:10:12.410,0:10:14.650 Duk lokacin da na gama ɗayansu, 0:10:14.650,0:10:18.190 na ƙara sabon 5 zuwa 10,[br]da Throme nawa yake ƙaruwa ke nan. 0:10:18.800,0:10:23.280 A cikin shekaru 7 masu zuwa, na zama[br]a kan ɗan tsibiri wajen ƙasar Bahamas. 0:10:23.320,0:10:25.360 Shekaru 7, 0:10:25.370,0:10:27.274 na zama cikin rumfa, 0:10:29.480,0:10:33.820 na kashe manyan kifaye masu kisa da mashi, 0:10:33.820,0:10:36.249 ban sa kaya ba sai ganyaye, 0:10:36.680,0:10:39.160 kuma dole ne in koyi ruwa[br]tare da kifi mai kisa. 0:10:39.160,0:10:40.980 Daga can na yi ƙaura zuwa ƙasar Mexico, 0:10:40.980,0:10:45.000 sa'an nan, zuwa "ƙasar kamar kwano"[br]na kogin Amazon wajen ƙasar Ecuador. 0:10:45.241,0:10:48.100 "Pujo Pongo Ecuador"[br]na zama da wata kaliba can. 0:10:48.100,0:10:52.180 da hankali, na soma samu amincewa gare[br]Throme da na kafa. 0:10:52.180,0:10:55.100 Na shiga kasuwa waƙoƙi [br]a birnin Nashville, 0:10:55.110,0:10:57.870 sai a birnin Stockholm, ƙasar Sweden, 0:10:57.870,0:11:01.920 inda na hawa Dutsen Kebnekaise. 0:11:03.300,0:11:04.750 Na koyi tabanjama, 0:11:04.750,0:11:05.860 wasa da ƙwallaye, 0:11:05.860,0:11:07.480 yawo kan tsawon sanda, 0:11:07.480,0:11:10.440 hawa keke mai wili guda, cinye wuta, [br]cinye madubi... 0:11:10.450,0:11:13.620 Shekara ta 1997 na ji wai[br]babu yawan mai cinye takobi. 0:11:13.620,0:11:15.410 Yawwa! Cinye takobi zan yi! 0:11:15.420,0:11:18.290 Na gamu da wani mai cinye takobi[br]na tambaye shi don shawara. 0:11:18.290,0:11:20.190 Cewa ya yi: "to, akwai shawarori 2:" 0:11:20.190,0:11:21.926 Ta farko: ya yi hatsari sosai. 0:11:21.926,0:11:23.948 ya kashe mutane masu ƙoƙari. 0:11:23.948,0:11:24.953 Ta biyu: 0:11:24.953,0:11:26.206 Kada ka yi shi kawai! 0:11:26.206,0:11:27.520 (Dariya) 0:11:27.540,0:11:29.540 To, cinye takobi ya zama wani Throme nawa. 0:11:30.440,0:11:33.320 Na aiki kan wannan fiye da sau 10[br]kowace rana 0:11:33.660,0:11:35.160 sai shekaru 4 suka wuce. 0:11:35.209,0:11:36.709 Idan na lasafto sau da aiki nake 0:11:36.709,0:11:40.020 sau 4 × kwana 365 × wata 12 0:11:40.020,0:11:42.660 sau 13,000 maras nasara ke nan. 0:11:42.660,0:11:45.420 Kafin na ci nasarar cinye[br]a shekara ta 2001, 0:11:46.002,0:11:47.630 na kafa wani Throme cewa 0:11:47.630,0:11:50.940 zan zama babban gwanin cinye takobi[br]cikin duniya. 0:11:50.970,0:11:53.820 Ke nan na bincike da littattafai, [br]da mujalloli, da jaridu, 0:11:53.820,0:11:57.670 da kowane rahoton likita.[br]Na koyi ilimin jikin mutane, 0:11:57.676,0:11:59.719 Na yi magana da likitoci da majiyyata. 0:11:59.719,0:12:01.760 Na sanar da duk masu cinye takobi, 0:12:01.760,0:12:04.250 Na gudanar da[br]Taron Masu Cinye Takobi na Duniya. 0:12:04.250,0:12:06.450 Na yi takardar bincike ta likita 0:12:06.450,0:12:08.580 game da cinye takobi da sakamakonsa. 0:12:08.580,0:12:10.980 An bugi takardar nan cikin [br]Mujalla ta likita wajen Ingila[br](British Medical Journal) 0:12:10.980,0:12:11.840 (Dariya) 0:12:11.840,0:12:12.940 Na gode. 0:12:12.960,0:12:17.748 (Sowa) 0:12:18.200,0:12:21.570 Kuma na iske wasu abubuwan mamaki[br]game da cinye takobi. 0:12:21.571,0:12:25.260 Abubuwan da baku tsammani har yanzu, [br]amma tsmmani zaku yi bayan daren nan. 0:12:25.260,0:12:28.550 Idan ka sare naman saniya da wuƙa, 0:12:28.550,0:12:31.759 ko da takobi, tsammani zaku yi... 0:12:33.547,0:12:36.589 An ce, asalin cinye takobi[br]ya wuce shekaru 4000 0:12:36.589,0:12:39.889 a wajen ƙasar India, [br]inda wani matashi ya yi haka. 0:12:39.889,0:12:42.290 .... 0:12:42.290,0:12:45.580 Tun da shekaru 150 da suka wuce, [br]masu cinye takobi suke amfani sosai 0:12:45.590,0:12:47.400 cikin binciken ilimin kimiyya da magani. 0:12:47.480,0:12:51.160 don ƙirƙira "madubi mai zura cikin jiki". 0:12:51.160,0:12:53.820 mai ƙirƙira sunansa Dr. Adolf Kussamaul[br]mutumin Jamus. 0:12:53.880,0:12:56.639 Shekara ta 1906, [br]an ɗauka "zanawar bugen zuciya" 0:12:56.639,0:13:00.240 don bincika rikicen cinyewa, [br]kuma narkewar (ta abinci cikin ciki), 0:13:00.240,0:13:01.860 da "madubi mai zura cikin jiki" 0:13:01.860,0:13:03.840 Amma, tun da shekaru 150 da suka wuce, 0:13:03.840,0:13:07.860 akwai ɗaruruwan rauni da wasu mutuwa[br]suka faru. 0:13:07.880,0:13:14.560 Ga shi nan, ƙandararren "madubi mai zura[br]cikin jiki" da Dr. Adolf Kussmaul yake ƙirƙira. 0:13:14.740,0:13:18.679 Amma an iske wai akwai mutuwa 29[br]tun da shekaru 150 0:13:18.679,0:13:22.462 misali wani mutumin birnin London[br]wanda ya soka zuciyarsa ke nan. 0:13:23.142,0:13:25.340 Kuma, akwai tsananin rauni 0:13:25.340,0:13:27.780 3 zuwa 8 kowace shekara. 0:13:27.780,0:13:29.880 Yaya na sani? Sabo da an kira ni da waya. 0:13:29.880,0:13:31.150 ga labarin 2 satin baya 0:13:31.150,0:13:34.320 ɗayansu wajen ƙasar Sweden,[br]ɗayansu wajen birnin Orlando. 0:13:34.320,0:13:37.019 Masu cinye takobi suke asibiti don rauni. 0:13:37.019,0:13:38.769 Ka ga ya yi hatsari sosai. 0:13:38.769,0:13:41.629 Sai ga wani abu. [br]Masu cinye takobi suna bukatar 0:13:41.629,0:13:44.320 shekaru 2 zuwa 10 don koyi haka. 0:13:44.320,0:13:45.610 ... 0:13:45.610,0:13:48.020 Amma abin mafi mamaki shi ne: 0:13:48.020,0:13:51.360 yadda masu cinye takobi suka koyi[br]su gama abin rashin yiwuwa. 0:13:51.460,0:13:53.460 To, ga asiri zan ba ku ke nan: 0:13:53.520,0:13:57.580 Ku manta da abin 99.9% da bai yiwu ba. 0:13:57.580,0:14:02.030 Ku mayar da hankali kan abin 0.1% da[br]ya yiwu, sai ku gano yaya aka gama. 0:14:02.817,0:14:06.140 To, bari in nuna muku tsammani da mai[br]cinye takobi yake. 0:14:06.140,0:14:09.479 Dole ne an mai da hankali[br]kan tunani maimakon abubuwa. 0:14:09.479,0:14:12.270 Da hankalin daidai sarai[br]kamar tsinin allura, 0:14:12.270,0:14:15.670 an iya ware kayyayyakin jiki aka warware[br]amsoshinsu sakamakon cinye takobi, 0:14:15.710,0:14:20.370 sai ƙwaƙwalwa da tsoka [br]suka "koyi" tsarin nan suka "tuna" 0:14:20.450,0:14:23.720 bayan yin haka fiye da sau 10,000. 0:14:24.020,0:14:28.090 To, kuma in nuna muku yadda jiki yake[br]lokacin da takobi yake ciki. 0:14:28.310,0:14:30.130 Don cinye takobi, 0:14:30.130,0:14:32.250 Dole ne an zame ruwan takobi[br]a sama da harshe, 0:14:32.250,0:14:34.780 an tura kan ƙofar maƙogwaro 0:14:34.780,0:14:37.740 an juya takobi 90° wajen ƙashin-ƙin-cinye 0:14:38.240,0:14:41.040 zuwa tsakon maƙogwaro[br]sai ƙofar bututun-abinci ta sama, 0:14:41.060,0:14:42.600 an tura kan ma'amshin-motsi, 0:14:42.600,0:14:44.380 sai an zame ruwan takobi cikin 0:14:44.380,0:14:45.960 kogon-ƙirji tsakanin huhu. 0:14:46.080,0:14:48.349 Wannan lokaci, 0:14:48.399,0:14:50.389 dole ne a tura zuciya a waje kaɗan. 0:14:50.389,0:14:51.720 Idan ka yi kallo da hankali, 0:14:51.720,0:14:53.860 ka iya ganin bugen zuciya tare da takobi. 0:14:53.860,0:14:55.859 Sabo da takobi yana jinginawa kan zuciya 0:14:55.859,0:14:58.809 tsakaninsu shi ne ƙyallen-bututun-abinci kaɗai. 0:14:58.809,0:15:00.580 Abin da ka ga nan, ya kasance dai! 0:15:00.580,0:15:02.710 Sa'an nan, an zame shi sai ya [br]ƙashin ƙirji 0:15:02.710,0:15:05.540 ya wuce ƙofar bututun-abinci ta ƙasa, [br]zuwa cikin ciki, 0:15:05.540,0:15:09.020 ya tura ma'amshin-amai cikin ciki[br]sai hanji na farko. 0:15:09.020,0:15:09.750 da sauƙi kuwa. 0:15:09.750,0:15:10.930 (Dariya) 0:15:10.930,0:15:12.880 Idan zan wuce iyakar nan 0:15:12.880,0:15:17.720 sai bututun-Fallopian! 0:15:17.720,0:15:20.980 Jamma'a, tambayi matarka fa sai an jima... 0:15:22.160,0:15:23.900 An tambaye ni cewa, 0:15:23.900,0:15:26.740 "Jarunta kake bukata don ka ajiye [br]rayuwarka cikin hatsari, 0:15:26.740,0:15:28.800 ka tura zuciyarka ka cinye takobi." 0:15:28.800,0:15:30.500 Haba. Abin da yake bukatar jarunta, 0:15:30.500,0:15:33.020 shi ne: yadda yaron nan [br]maras jarumta, maras ƙarfi, 0:15:33.080,0:15:35.620 ya fuskance ƙi da rashin nasara 0:15:35.620,0:15:37.040 yadda ya bayyanar da zuciyarsa 0:15:37.040,0:15:38.240 ya kashe alfarma yana tawali'u 0:15:38.240,0:15:41.060 ya tsaya nan gaban yawan baƙi 0:15:41.060,0:15:43.670 ya gaya muku labarinsa game da[br]tsoro da mafarki 0:15:43.680,0:15:47.580 kuma, ya ajiye ransa cikin hatsari, [br]ba habaici ba wallahi. 0:15:48.280,0:15:49.450 Zaku gani. Na gode! 0:15:49.450,0:15:53.720 (Sowa) 0:15:53.850,0:15:56.250 Kun ga, abin mafi mamaki shi ne, 0:15:56.250,0:15:58.650 Kullum nake ƙoƙarin cika raina da mamaki 0:15:58.650,0:15:59.780 har yanzu, na gama 0:15:59.780,0:16:02.880 Amma, abin mafi mamaki,[br]ba cinye takuba 21 ba 0:16:02.880,0:16:05.170 ... 0:16:07.640,0:16:11.270 ko ba zauna cikin ruwa mai zurfi 20ft [br]tare da kifaye 88 masu kisa ba 0:16:11.270,0:16:12.307 ... 0:16:13.840,0:16:17.600 ba samu zafin 800℃ don zaman jarumi ba 0:16:17.610,0:16:19.470 ... 0:16:19.520,0:16:21.574 ... 0:16:22.460,0:16:24.920 ko ba jawo mota da takobi 0:16:24.930,0:16:26.290 don bajintar duniya ba 0:16:26.290,0:16:28.760 ko ba shiga gasa ta ƙarshe[br]ta America's Got Talent ba 0:16:28.820,0:16:31.540 ko ba samu lambar yabo[br]ta Ig Nobel ta likita ba 0:16:31.550,0:16:33.900 Haba, su ba abin mamaki ba ne. 0:16:33.900,0:16:36.350 Ko tsammanin haka mutane suke, [br]a'a, ba haka ba ne. 0:16:36.350,0:16:37.800 Abin mafi mamaki da gaske, 0:16:37.800,0:16:40.660 Shi ne ga yaron nan [br]maras jarunta, maras ƙarfi, 0:16:40.660,0:16:42.200 wanda yake tsoron tsawo, 0:16:42.200,0:16:43.890 wanda yake tsoron ruwa da kifi, 0:16:43.890,0:16:46.370 da likitoci da majiyyata[br]da allura da abin mai tsini 0:16:46.370,0:16:47.640 da yin managa gaban mutane, 0:16:47.640,0:16:49.800 Allah ya nufe shi ya tashi[br]kewayen duniya 0:16:49.800,0:16:51.320 a tsawon 30,000ft, 0:16:51.320,0:16:53.900 ya cinye takobi cikin ruwa[br]tare da kifi mai kisa, 0:16:53.900,0:16:57.430 ya yi magana da likitoci da majiyyata[br]da masu kallo a duniya. 0:16:57.430,0:16:59.580 Su ne abubuwan mamaki ke nan. 0:16:59.580,0:17:01.450 Kullum nake so in gama abin rashin yiwuwa 0:17:01.450,0:17:02.380 Na gode. 0:17:02.380,0:17:03.760 (Sowa) 0:17:03.760,0:17:05.220 Na gode. 0:17:05.660,0:17:09.040 (Sowa) 0:17:09.700,0:17:12.569 Kullum nake ƙoƙarin abin rashin yiwuwa[br]har yanzu, na gama 0:17:12.569,0:17:15.858 Kullum nake so in cika raina da mamaki[br]in canji duniya, 0:17:15.858,0:17:16.898 har yanzu, na gama. 0:17:16.898,0:17:19.819 Kullum nake so in yi shawagi kewayen[br]duniya kamar Superman 0:17:19.819,0:17:21.378 cece rayuka, har yanzu, na gama 0:17:21.378,0:17:22.720 Ka ga ko? 0:17:22.720,0:17:25.569 Akwai ƙaramin sashi cikin[br]girman mafarkin yaron nan 0:17:25.569,0:17:27.290 ya ɓoye zurfin zuciyarsa. 0:17:30.320,0:17:36.197 (Dariya) (Sowa) 0:17:37.000,0:17:40.240 Ka ga, kullum nake so neman muhimmancina. 0:17:40.270,0:17:41.530 har yanzu, na gama. 0:17:41.540,0:17:42.920 Amma, 0:17:42.920,0:17:46.230 ban gama da takobi da ƙarfina ba ne. 0:17:46.230,0:17:48.510 Kuwa na gama da "rashin-ƙarfina,"[br]da maganata. 0:17:48.510,0:17:51.090 Muhimmancina shi ne canji duniya, 0:17:51.090,0:17:52.390 da kashe tsoro. 0:17:52.390,0:17:54.910 Da takobi ɗai-ɗai, kalma ɗai-ɗai, 0:17:55.070,0:17:57.450 wuƙa ɗai-ɗai, rayuwa ɗai-ɗai, 0:17:57.540,0:17:59.700 in ƙarfafa wa mutane su zama jarumai, 0:17:59.700,0:18:01.860 su gama abin rashin yiwuwa da ransu. 0:18:02.060,0:18:04.680 Muhimmancina shi ne[br]in ba su taimakon neman nasu. 0:18:04.680,0:18:05.680 Mene ne naka? 0:18:05.680,0:18:06.960 Mene ne muhimmancinka? 0:18:06.960,0:18:08.960 Ina dalilin kake a nan? 0:18:09.260,0:18:11.590 Na gaskata dukanmu jarumai ne. 0:18:12.160,0:18:14.260 Mene ne ƙarfinka? 0:18:14.560,0:18:17.990 A cikin duniya fiye da mutane billiyan 7, 0:18:17.990,0:18:20.250 kusan babu masu cinye takobi aka bari. 0:18:20.250,0:18:21.661 ... 0:18:21.661,0:18:22.940 Amma, akwai kai kaɗai ne. 0:18:22.940,0:18:24.070 ba'a kamar ka ba. 0:18:24.070,0:18:25.540 Ina labarinka? 0:18:25.540,0:18:27.760 Ina banbancinka? 0:18:27.760,0:18:29.180 Gaya labarinka, 0:18:29.180,0:18:31.721 ko da yake muryarka ba ta da ƙarfi. 0:18:31.900,0:18:33.340 Mene ne Throme naka? 0:18:33.340,0:18:35.850 Idan ka iya yin komai, [br]zaman kowa, tafiya ko'ina 0:18:35.850,0:18:37.430 Me zaka yi? Ina za ka? 0:18:37.430,0:18:38.480 Me zaka yi? 0:18:38.480,0:18:40.340 Me zaka yi da rayuwarka? 0:18:40.340,0:18:41.760 Mene ne mafarkinka mai girma? 0:18:41.760,0:18:45.200 Mene ne mafarkinka lokacin da kake yaro?[br]Ka yi tsammani. 0:18:45.250,0:18:46.240 ... 0:18:46.240,0:18:48.620 Mene ne mafarkinka mafi hauka 0:18:48.620,0:18:50.450 mafi mamaki kuma mafi ɓoye? 0:18:50.450,0:18:54.040 Na tabbata magana nan ta sa[br]mafarkinka rashin mamaki, ko? 0:18:55.370,0:18:57.050 Mene ne takobinka? 0:18:57.050,0:18:58.650 Kowanenku ka mallaka takobi naka 0:18:58.650,0:19:00.600 takobi da bakuna biyu:[br]na tsoro da na mafariki 0:19:00.600,0:19:03.520 Komai ya faru, [br]ku je ku cinye takobinka 0:19:03.890,0:19:05.870 ku bi mafarkinka, jamma'a. 0:19:05.870,0:19:08.900 Duk lokacin da ka zama yadda kake so, [br]ba yauci ba ne. 0:19:09.720,0:19:12.920 Amma ga azzalumai da ƙwallon doke-doke, [br]ga yaran da suke shakkar iyawa 0:19:12.920,0:19:14.916 ga yaran da suke shakkar iyawarsu, 0:19:15.060,0:19:17.645 Bari in gaya musu, 0:19:17.645,0:19:18.841 "na gode." 0:19:18.940,0:19:22.220 Sabo da in ba don azzalumai ba ne, [br]ba za'a samu jarumai ba. 0:19:23.020,0:19:27.237 Ga ni nan ina karantarwa[br]abin rashin yiwuwa ya yiwu. 0:19:28.300,0:19:32.310 Wannan batu mafi hatsari ne.[br]Yana da kisa sosai. 0:19:32.340,0:19:33.720 Amma, ina fata zaku ji daɗi. 0:19:33.720,0:19:35.260 (Dariya) 0:19:36.350,0:19:38.700 Ina bukatar taimakonku. 0:19:46.731,0:19:48.405 (biyu, uku...) 0:19:48.405,0:19:52.100 Haba! Ina bukatar taimakon dukanku[br]kan ƙidayawa! 0:19:52.100,0:19:53.210 (Dariya) 0:19:53.210,0:19:55.840 Ku san magana nan ko? To?[br]Ku bi na mana. Ku shirya? 0:19:55.870,0:19:56.964 ɗaya, 0:19:56.964,0:19:58.150 biyu, 0:19:58.170,0:19:58.980 uku! 0:19:58.980,0:20:00.920 A'a, biyu ne. Amma ku gane. 0:20:06.760,0:20:07.780 ɗaya! 0:20:07.840,0:20:08.750 biyu! 0:20:08.800,0:20:10.010 uku! 0:20:11.260,0:20:13.280 (An ji mamaki) 0:20:14.360,0:20:15.940 (Sowa) 0:20:16.251,0:20:17.450 Yawwa! 0:20:17.450,0:20:23.100 (Sowa) 0:20:23.100,0:20:24.820 Na gode! 0:20:25.450,0:20:28.800 Na gode! Na gode![br]Na gode da zuciyata! 0:20:28.800,0:20:31.290 Kuwa na gode da cikina. 0:20:31.880,0:20:35.020 Na gaya muku ina nan zan gama abin[br]rashin yiwuwa, sai na gama yanzu. 0:20:35.030,0:20:37.730 Amma, shi ya yiwu ne. [br]Na yi haka kullum. 0:20:37.800,0:20:42.800 Abin rashin yiwuwa shi ne, [br]yaron nan maras jarunta, maras ƙarfi, 0:20:42.840,0:20:44.600 ya tsaya nan a TEDx gaban mutane 0:20:44.600,0:20:47.100 ya canji duniya da ƙalma ɗai-ɗai, 0:20:47.100,0:20:49.080 da takobi ɗai-ɗai, da rayuwa ɗai-ɗai. 0:20:49.080,0:20:52.060 Idan na ba ka sabon tunani, [br]idan na sa ka gaskata wai 0:20:52.060,0:20:54.460 abin rashin yiwuwa ya yiwu, 0:20:54.460,0:20:57.960 idan na sa ka gane ka iya kuwa, 0:20:58.120,0:21:01.020 to, ga aikina ya gama, ga naka ya soma. 0:21:01.020,0:21:04.100 Kada ka yanke mafarki. [br]Kada ka yanke amince 0:21:04.820,0:21:06.350 Na gode don kun gaskata mini. 0:21:06.350,0:21:08.250 Na gode don kun zama sashin mafarkina. 0:21:08.250,0:21:09.550 Ga abin gaisuwa nan: 0:21:09.550,0:21:11.486 Abin rashin yiwuwa, 0:21:11.486,0:21:12.920 ya yiwu. 0:21:12.920,0:21:14.920 Doguwar tafiya, baiwa ke nan. 0:21:15.100,0:21:19.560 (Sowa) 0:21:19.560,0:21:21.020 Na gode! 0:21:21.060,0:21:25.360 (Sowa) 0:21:25.580,0:21:27.560 (Sowa) 0:21:27.780,0:21:30.240 ....