[Script Info] Title: [Events] Format: Layer, Start, End, Style, Name, MarginL, MarginR, MarginV, Effect, Text Dialogue: 0,0:00:08.38,0:00:09.56,Default,,0000,0000,0000,,Na gode. Dialogue: 0,0:00:15.14,0:00:21.20,Default,,0000,0000,0000,,Akwai wani sarki wajen ƙasar India. \NAn zarta da doka wai Dialogue: 0,0:00:21.20,0:00:24.20,Default,,0000,0000,0000,,dole ne duk fawada su kawo masa baiwa. Dialogue: 0,0:00:24.40,0:00:28.37,Default,,0000,0000,0000,,Abin da suka kawo,\Nga aɗalashi, ga takuba masu kyau, Dialogue: 0,0:00:28.37,0:00:29.49,Default,,0000,0000,0000,,kuma ga zinariya. Dialogue: 0,0:00:29.49,0:00:32.66,Default,,0000,0000,0000,,Sai dukansu sun ƙare gai da sarki,\Nan ga wani gajeren mai-tsoho. Dialogue: 0,0:00:32.66,0:00:36.63,Default,,0000,0000,0000,,Ya bi hanyar teku \Nyana doguwar tafiya sosai. Dialogue: 0,0:00:36.63,0:00:41.15,Default,,0000,0000,0000,,Da ya matsa wajen sarki, ɗan sarki \Nya tambaya: me ka kawo kana gaisuwa? Dialogue: 0,0:00:41.46,0:00:44.75,Default,,0000,0000,0000,,Mai-tsoho ya miƙe hannunsa da hankali,\Nsai aka hangi kyakyawan Dialogue: 0,0:00:44.75,0:00:49.60,Default,,0000,0000,0000,,ɓawon kifi da ya nuna misalin launin\Nshuni, rawaya, ja, shuɗi. Dialogue: 0,0:00:50.16,0:00:51.38,Default,,0000,0000,0000,,ɗan sarki ya ce, Dialogue: 0,0:00:51.46,0:00:54.40,Default,,0000,0000,0000,,"Wane ne irin banza!" Dialogue: 0,0:00:54.60,0:00:57.40,Default,,0000,0000,0000,,Mai-tsoho ya tashi kai da hankali\Nya ce, Dialogue: 0,0:00:57.59,0:01:00.75,Default,,0000,0000,0000,,"Doguwar tafiya....baiwa ke nan." Dialogue: 0,0:01:01.06,0:01:02.56,Default,,0000,0000,0000,,(Dariya) Dialogue: 0,0:01:02.90,0:01:05.97,Default,,0000,0000,0000,,Sai an jima kaɗan, kuma zan ba ku\Nwani abin gaisuwa, Dialogue: 0,0:01:05.97,0:01:08.27,Default,,0000,0000,0000,,abin da na gaskata \Ndole ne kowa ya same shi. Dialogue: 0,0:01:08.29,0:01:10.05,Default,,0000,0000,0000,,Amma yanzu, bari mu kai ku Dialogue: 0,0:01:10.05,0:01:11.96,Default,,0000,0000,0000,,ga "doguwar tafiya" tawa. Dialogue: 0,0:01:12.16,0:01:13.74,Default,,0000,0000,0000,,Kamar yawacinku, Dialogue: 0,0:01:13.74,0:01:15.32,Default,,0000,0000,0000,,Na soma rai tun ni ke yaro. Dialogue: 0,0:01:15.32,0:01:17.46,Default,,0000,0000,0000,,Kuma wa ya soma rai \Ntun ya ke yaro cikinku ? Dialogue: 0,0:01:17.46,0:01:18.51,Default,,0000,0000,0000,,... Dialogue: 0,0:01:18.74,0:01:20.50,Default,,0000,0000,0000,,kaɗai rabinku dai? To... Dialogue: 0,0:01:20.57,0:01:21.59,Default,,0000,0000,0000,,(Dariya) Dialogue: 0,0:01:21.82,0:01:24.91,Default,,0000,0000,0000,,Sauranku fa?\NKu fi ƙaruwa lokacin da aka haife ku? Dialogue: 0,0:01:25.06,0:01:27.64,Default,,0000,0000,0000,,Wallahi ina so in ga mamarka. Dialogue: 0,0:01:27.82,0:01:29.46,Default,,0000,0000,0000,,To.\NMagana game da "rashin yiwuwa" Dialogue: 0,0:01:30.56,0:01:34.74,Default,,0000,0000,0000,,Lokacin da ni ke yaro, ina yawan tunanin\Nin gama abin rashin yiwuwa. Dialogue: 0,0:01:35.62,0:01:38.88,Default,,0000,0000,0000,,Yau, shi ne ran da nake fata\Nshekara shekaru. Dialogue: 0,0:01:38.88,0:01:41.00,Default,,0000,0000,0000,,Saboda yau, shi ne \Nlokacin da zan yi ƙoƙarin Dialogue: 0,0:01:41.02,0:01:43.62,Default,,0000,0000,0000,,in yi abin rashin yiwuwa gabanku, Dialogue: 0,0:01:43.62,0:01:45.46,Default,,0000,0000,0000,,a nan dai, TEDxMaastricht Dialogue: 0,0:01:45.80,0:01:48.16,Default,,0000,0000,0000,,yanzu, a farkon lafazina, Dialogue: 0,0:01:48.76,0:01:50.88,Default,,0000,0000,0000,,in nuna muku ƙarshe Dialogue: 0,0:01:51.22,0:01:52.64,Default,,0000,0000,0000,,Kuma, zan tabbatar muku: Dialogue: 0,0:01:52.64,0:01:54.94,Default,,0000,0000,0000,,"Abin rashin yiwuwa, ya yiwu." Dialogue: 0,0:01:55.30,0:01:58.21,Default,,0000,0000,0000,,A ƙarshe, zan ba ku wannan abin gaisuwa: Dialogue: 0,0:01:58.21,0:02:02.06,Default,,0000,0000,0000,,zan nuna muku wai dukanku kuma\Nkun iya abin rashin yiwuwa. Dialogue: 0,0:02:02.66,0:02:05.42,Default,,0000,0000,0000,,Da na nemi hanyar rashin yiwuwa,\Nna iske wai Dialogue: 0,0:02:05.42,0:02:08.23,Default,,0000,0000,0000,,Kowa cikin duniya yana da abubuwa biyu: Dialogue: 0,0:02:08.23,0:02:09.87,Default,,0000,0000,0000,,Tsoro, Dialogue: 0,0:02:09.87,0:02:11.64,Default,,0000,0000,0000,,da mafarki. Dialogue: 0,0:02:12.90,0:02:17.56,Default,,0000,0000,0000,,Da na nemi hanyar rashin yiwuwa,\Nna iske Dialogue: 0,0:02:17.56,0:02:20.10,Default,,0000,0000,0000,,Akwai abubuwa 3 da suka sa Dialogue: 0,0:02:20.11,0:02:23.29,Default,,0000,0000,0000,,ƙaunata gare abin rashin yiwuwa: Dialogue: 0,0:02:24.20,0:02:26.90,Default,,0000,0000,0000,,"Dodgeball", watau "ƙwallon doke-doke", Dialogue: 0,0:02:27.29,0:02:28.36,Default,,0000,0000,0000,,da Superman, Dialogue: 0,0:02:28.46,0:02:29.46,Default,,0000,0000,0000,,da sauro, Dialogue: 0,0:02:29.46,0:02:30.81,Default,,0000,0000,0000,,Kalmomin muhimmanci 3 gare ni Dialogue: 0,0:02:30.81,0:02:33.50,Default,,0000,0000,0000,,Yanzu ku ga dalilin da ya sa\Nna yi abin rashin yiwuwa Dialogue: 0,0:02:33.61,0:02:36.22,Default,,0000,0000,0000,,Ni na kai ku cikin wannan tafiya Dialogue: 0,0:02:36.32,0:02:38.68,Default,,0000,0000,0000,,ga tsoro zuwa mafarki, Dialogue: 0,0:02:38.74,0:02:40.98,Default,,0000,0000,0000,,ga magana zuwa takobi. Dialogue: 0,0:02:41.16,0:02:42.74,Default,,0000,0000,0000,,ga ƙwallon doke-doke Dialogue: 0,0:02:42.85,0:02:44.02,Default,,0000,0000,0000,,zuwa Superman Dialogue: 0,0:02:44.02,0:02:45.34,Default,,0000,0000,0000,,kuma sauro. Dialogue: 0,0:02:45.80,0:02:47.36,Default,,0000,0000,0000,,To, Ina so in nuna muku Dialogue: 0,0:02:47.36,0:02:49.90,Default,,0000,0000,0000,,yadda zaku iya abin rashin yiwuwa. Dialogue: 0,0:02:52.48,0:02:54.93,Default,,0000,0000,0000,,4 ga watan Oktoba, shekara ta 2007, Dialogue: 0,0:02:55.84,0:02:58.12,Default,,0000,0000,0000,,Zuciyata ta bubbuge, \Ngwiwata ta yi rawa sosai Dialogue: 0,0:02:58.12,0:02:59.34,Default,,0000,0000,0000,,Lokacin da na zo gaban masu sauraro Dialogue: 0,0:02:59.34,0:03:01.28,Default,,0000,0000,0000,,a Sanders Theatre, Jami'a Harvard Dialogue: 0,0:03:01.28,0:03:03.24,Default,,0000,0000,0000,,Wannan lokaci, ina samu Dialogue: 0,0:03:03.24,0:03:06.16,Default,,0000,0000,0000,,"lambar yabo ta Ig Nobel" (Ig Nobel Prize)\Nna likita na shekara 2007 Dialogue: 0,0:03:06.16,0:03:08.66,Default,,0000,0000,0000,,Don takardar bincike \Nda na haɗa da wani mun rubuta Dialogue: 0,0:03:08.66,0:03:10.27,Default,,0000,0000,0000,,Ana kiranta "Cinyen takobi Dialogue: 0,0:03:10.42,0:03:11.74,Default,,0000,0000,0000,,da sakamakonsa" Dialogue: 0,0:03:11.87,0:03:13.28,Default,,0000,0000,0000,,(Dariya) Dialogue: 0,0:03:13.84,0:03:17.88,Default,,0000,0000,0000,,An bugi takardar nan cikin wani mujalla,\Nmujalla da ban taɓa duba ba. Dialogue: 0,0:03:18.46,0:03:20.42,Default,,0000,0000,0000,,Mujalla ta likita wajen Ingila\N(British Medical Journal) Dialogue: 0,0:03:21.36,0:03:24.74,Default,,0000,0000,0000,,Abin nan da ya faru, shi dai mafarki ne \Nbana tsammani ya yiwu. Dialogue: 0,0:03:24.90,0:03:28.12,Default,,0000,0000,0000,,Kuwa abin mamaki gare ni. Dialogue: 0,0:03:28.13,0:03:31.46,Default,,0000,0000,0000,,Girmamawa ke nan da ba zan manta ba Dialogue: 0,0:03:31.46,0:03:34.54,Default,,0000,0000,0000,,Amma, wannan magana bai fi tunani ba kuwa. Dialogue: 0,0:03:35.54,0:03:37.64,Default,,0000,0000,0000,,4 ga watan Oktoba, 1967 Dialogue: 0,0:03:38.02,0:03:40.26,Default,,0000,0000,0000,,Ga shi, wannan\Nyaro maras jarumta, maras ƙarfi, Dialogue: 0,0:03:41.10,0:03:43.12,Default,,0000,0000,0000,,Ya sha wahalar matsoraci sosai. Dialogue: 0,0:03:43.46,0:03:45.58,Default,,0000,0000,0000,,Lokacin da ya zo gaban masu sauraro Dialogue: 0,0:03:45.58,0:03:47.23,Default,,0000,0000,0000,,Zuciyarsa ta bubbuge, Dialogue: 0,0:03:47.50,0:03:49.16,Default,,0000,0000,0000,,gwiwarsa ta yi rawa sosai Dialogue: 0,0:03:49.78,0:03:52.12,Default,,0000,0000,0000,,Ya buɗe bakinsa yana ƙoƙarin magana, Dialogue: 0,0:03:56.49,0:03:58.13,Default,,0000,0000,0000,,amma ba abin da ya fito daga baki Dialogue: 0,0:03:58.13,0:04:00.50,Default,,0000,0000,0000,,Da jikinsa yana rawa, \Nya tsaye ya kuka Dialogue: 0,0:04:00.64,0:04:02.36,Default,,0000,0000,0000,,Ya yi kurum da cirko-cirko Dialogue: 0,0:04:02.36,0:04:03.76,Default,,0000,0000,0000,,da tsoro. Dialogue: 0,0:04:03.96,0:04:06.13,Default,,0000,0000,0000,,yaro nan maras jarumta, maras ƙarfi, Dialogue: 0,0:04:06.13,0:04:08.14,Default,,0000,0000,0000,,yana jin tsoro sosai. Dialogue: 0,0:04:08.65,0:04:10.33,Default,,0000,0000,0000,,Yana tsoron duhu. Dialogue: 0,0:04:10.52,0:04:11.64,Default,,0000,0000,0000,,Yana tsoron tsawo Dialogue: 0,0:04:11.64,0:04:13.04,Default,,0000,0000,0000,,Yana tsoron gizo da maciji. Dialogue: 0,0:04:13.04,0:04:15.14,Default,,0000,0000,0000,,Wa ya ke tsoron gizo da maciji cikinku? Dialogue: 0,0:04:15.28,0:04:16.66,Default,,0000,0000,0000,,To, waɗansu Dialogue: 0,0:04:16.66,0:04:19.08,Default,,0000,0000,0000,,Yana tsoron ruwa da babban kifi Dialogue: 0,0:04:19.08,0:04:21.94,Default,,0000,0000,0000,,Yana tsoron likita da majiyyaci Dialogue: 0,0:04:21.94,0:04:24.68,Default,,0000,0000,0000,,da allura da kuma mai-tsini iri-iri. Dialogue: 0,0:04:24.68,0:04:27.38,Default,,0000,0000,0000,,Amma, abin mafi muhimmanci, \Nyana tsoro: Dialogue: 0,0:04:27.47,0:04:28.47,Default,,0000,0000,0000,,mutane ne. Dialogue: 0,0:04:29.38,0:04:31.53,Default,,0000,0000,0000,,yaro nan maras jarumta, maras ƙarfi, Dialogue: 0,0:04:31.54,0:04:32.57,Default,,0000,0000,0000,,ni ne. Dialogue: 0,0:04:33.32,0:04:36.58,Default,,0000,0000,0000,,Ina tsoro lalacewar nasara\Nda ƙin amincewa Dialogue: 0,0:04:37.30,0:04:39.52,Default,,0000,0000,0000,,da rashin mutunci da sakamakonsu, Dialogue: 0,0:04:39.52,0:04:42.84,Default,,0000,0000,0000,,kuma, da abin da bai kasance ba\Nshekaru baya: Dialogue: 0,0:04:42.84,0:04:45.02,Default,,0000,0000,0000,,"social anxiety disorder"\Nwatau ricike-rikicen jama'a. Dialogue: 0,0:04:45.02,0:04:49.04,Default,,0000,0000,0000,,Sabo da tsoro, shi ya sa a kan \Nyi mini dariya, a kan doke ni. Dialogue: 0,0:04:49.04,0:04:52.80,Default,,0000,0000,0000,,A kan kira ni da sunayen wulakanci.\NA kan hana ni wasa da shi. Dialogue: 0,0:04:52.80,0:04:54.26,Default,,0000,0000,0000,,... Dialogue: 0,0:04:55.72,0:04:57.30,Default,,0000,0000,0000,,sai wasa ɗaya-- Dialogue: 0,0:04:57.34,0:04:59.43,Default,,0000,0000,0000,,ƙwallon doke-doke. Dialogue: 0,0:04:59.50,0:05:01.44,Default,,0000,0000,0000,,Ni ba kyakyawar mai-doke ba ne. Dialogue: 0,0:05:01.76,0:05:03.50,Default,,0000,0000,0000,,Da waccan azzalumai su kira ni Dialogue: 0,0:05:03.50,0:05:05.97,Default,,0000,0000,0000,,sai in hangi ƙwallaye can Dialogue: 0,0:05:05.97,0:05:08.20,Default,,0000,0000,0000,,suka yi wuf suka buge fuskata. Dialogue: 0,0:05:08.21,0:05:09.95,Default,,0000,0000,0000,,Bam, bam, bam! Dialogue: 0,0:05:10.58,0:05:13.22,Default,,0000,0000,0000,,Ina tunawa wai ko yawan kwanaki baya, Dialogue: 0,0:05:13.30,0:05:18.18,Default,,0000,0000,0000,,da jar fuskata kamar an ciza,\Nda kumburarren kunnayena kamar an busa Dialogue: 0,0:05:18.18,0:05:21.14,Default,,0000,0000,0000,,da idanuna suka ciko da hawaye maƙil Dialogue: 0,0:05:21.18,0:05:23.52,Default,,0000,0000,0000,,da magana mai cin mutunci\Nta ƙona cikin kunne. Dialogue: 0,0:05:23.74,0:05:25.00,Default,,0000,0000,0000,,An ce. Dialogue: 0,0:05:25.02,0:05:28.66,Default,,0000,0000,0000,,"abin da ya lalace ni, sanda da dutse ne,\Namma ba magana ba ne." Dialogue: 0,0:05:28.88,0:05:30.13,Default,,0000,0000,0000,,Wallahi ƙarya kuwa! Dialogue: 0,0:05:30.31,0:05:31.98,Default,,0000,0000,0000,,Magana ta yi rotse kamar wuƙa. Dialogue: 0,0:05:31.98,0:05:34.03,Default,,0000,0000,0000,,Magana ta yi rauni kamar takobi. Dialogue: 0,0:05:34.21,0:05:36.04,Default,,0000,0000,0000,,Magana ta sa rauni mai zurfi Dialogue: 0,0:05:36.04,0:05:37.78,Default,,0000,0000,0000,,har ba a gani ba. Dialogue: 0,0:05:38.15,0:05:41.07,Default,,0000,0000,0000,,To, ina da tsoro. \NKuma babban magabcina, magana ce, Dialogue: 0,0:05:41.26,0:05:42.49,Default,,0000,0000,0000,,har yanzu. Dialogue: 0,0:05:43.36,0:05:45.30,Default,,0000,0000,0000,,Amma, ina da mafarki. Dialogue: 0,0:05:45.30,0:05:47.98,Default,,0000,0000,0000,,Abin da na ke fata:\Nbari in gudu wa labaran Superman, Dialogue: 0,0:05:47.98,0:05:49.77,Default,,0000,0000,0000,,bari in karanta littattafan Superman, Dialogue: 0,0:05:49.77,0:05:53.44,Default,,0000,0000,0000,,bari in zama jarumi mai girma\Nkamar Superman, Dialogue: 0,0:05:53.48,0:05:56.24,Default,,0000,0000,0000,,bari in yi yaƙi domin adalci da gaskiya, Dialogue: 0,0:05:56.24,0:05:58.68,Default,,0000,0000,0000,,bari in yi yaƙi da aljanai, Dialogue: 0,0:05:58.68,0:06:02.90,Default,,0000,0000,0000,,bari in yi shawagi in kewayen duniya, \Nbari in ci nasara in ceto rayuka. Dialogue: 0,0:06:03.40,0:06:05.85,Default,,0000,0000,0000,,Kuma, ina tunanin abin gaskiya. Dialogue: 0,0:06:05.86,0:06:09.46,Default,,0000,0000,0000,,Na karanta littafin na bajintar duniya da na \N"Believe It or Not." Dialogue: 0,0:06:09.46,0:06:13.08,Default,,0000,0000,0000,,Wa ya taɓa karanta waɗanan littattafai? Dialogue: 0,0:06:13.10,0:06:14.39,Default,,0000,0000,0000,,Ina son su sosai! Dialogue: 0,0:06:14.39,0:06:16.27,Default,,0000,0000,0000,,Na ga mutane da suka gama abin mamaki. Dialogue: 0,0:06:16.27,0:06:17.79,Default,,0000,0000,0000,,Shi ya sa cewa nake: zan yi kuma Dialogue: 0,0:06:17.79,0:06:19.33,Default,,0000,0000,0000,,Idan azzalumai Dialogue: 0,0:06:19.33,0:06:21.03,Default,,0000,0000,0000,,su hana ni wasanni ke nan, Dialogue: 0,0:06:21.03,0:06:23.34,Default,,0000,0000,0000,,zan yi abin al'ajibi. Dialogue: 0,0:06:23.34,0:06:26.66,Default,,0000,0000,0000,,Zan yi abin mamaki wadda \Nazzalumai basu iya ba. Dialogue: 0,0:06:26.66,0:06:28.61,Default,,0000,0000,0000,,Zan bincike muhimmancina. Dialogue: 0,0:06:28.61,0:06:30.73,Default,,0000,0000,0000,,Zan kasantar da dalilin rayuwata. Dialogue: 0,0:06:30.73,0:06:33.32,Default,,0000,0000,0000,,Zan canji duniya. Dialogue: 0,0:06:33.32,0:06:36.96,Default,,0000,0000,0000,,Zan hakikanta wai abin rashin yiwuwa\Nya yiwu dai. Dialogue: 0,0:06:38.34,0:06:40.24,Default,,0000,0000,0000,,Shekaru 10 da suka wuce, Dialogue: 0,0:06:40.24,0:06:42.71,Default,,0000,0000,0000,,ga makon can kafin na ciko shekaru 21. Dialogue: 0,0:06:42.82,0:06:46.80,Default,,0000,0000,0000,,Da abubuwa 2 suka faru a lokacin guda, sai an canza mini rayuwata har abada. Dialogue: 0,0:06:47.04,0:06:49.39,Default,,0000,0000,0000,,Wannan lokaci, na zama a Jihar Tamil Nadu,\NIndia ta Kudu. Dialogue: 0,0:06:49.54,0:06:51.02,Default,,0000,0000,0000,,Ga aikina wa'azi ne. Dialogue: 0,0:06:51.02,0:06:53.09,Default,,0000,0000,0000,,Wani aboki ya tambaye ni: Dialogue: 0,0:06:53.09,0:06:54.72,Default,,0000,0000,0000,,"Kana da 'Throme', ko?" Dialogue: 0,0:06:54.72,0:06:57.44,Default,,0000,0000,0000,,Na ce: "mene ne 'Throme'?" Dialogue: 0,0:06:57.44,0:07:00.49,Default,,0000,0000,0000,,Ya amsa: " 'Throme' shi ne \Nbabbar manufar rayuwa, Dialogue: 0,0:07:00.49,0:07:04.63,Default,,0000,0000,0000,,"watau da mafarki da manufa suka haɗu.\NKamar Dialogue: 0,0:07:04.63,0:07:07.24,Default,,0000,0000,0000,,"ka iya komai kake so, \Nka iya tafiyar ko'ina kake so, Dialogue: 0,0:07:07.24,0:07:08.48,Default,,0000,0000,0000,,ka iya zama kowa kake so" Dialogue: 0,0:07:08.48,0:07:10.36,Default,,0000,0000,0000,,Ina za ka?\NMe zaka yi? Dialogue: 0,0:07:10.36,0:07:11.28,Default,,0000,0000,0000,,Kai wane ne? Dialogue: 0,0:07:11.28,0:07:14.50,Default,,0000,0000,0000,,Na ce: "Ban iya ba! Ina jin tsoro sosai!" Dialogue: 0,0:07:14.50,0:07:17.80,Default,,0000,0000,0000,,Da daren can, na ɗauki tabarma na hawa\Nrufin kan gidana, Dialogue: 0,0:07:17.81,0:07:19.26,Default,,0000,0000,0000,,na kwanta ƙarƙashin taurari Dialogue: 0,0:07:19.26,0:07:21.87,Default,,0000,0000,0000,,na yi kallon jemagun suka \Nkawo wa sauro sura. Dialogue: 0,0:07:21.87,0:07:26.20,Default,,0000,0000,0000,,duk abin da nake tunani, ga Throme, \Nga mafarki, ga manufa, Dialogue: 0,0:07:26.20,0:07:28.36,Default,,0000,0000,0000,,kuma ga azzalumai da ƙwallon doke-doke. Dialogue: 0,0:07:28.76,0:07:30.73,Default,,0000,0000,0000,,Sai na tashi na iske wai Dialogue: 0,0:07:31.22,0:07:33.94,Default,,0000,0000,0000,,zuciyata ta bubbuge, \Ngwiwata ta yi rawa sosai. Dialogue: 0,0:07:34.08,0:07:36.02,Default,,0000,0000,0000,,Wannan lokaci, ba don tsoro ba ne. Dialogue: 0,0:07:36.42,0:07:38.40,Default,,0000,0000,0000,,Na ji ciwon duk jikina. Dialogue: 0,0:07:38.50,0:07:40.18,Default,,0000,0000,0000,,Kwana 5 mai-zuwa, Dialogue: 0,0:07:40.33,0:07:44.20,Default,,0000,0000,0000,,da ciwon nan ya kawo mini suma, na yi yaƙi\Nda shi don rayuwata. Dialogue: 0,0:07:44.20,0:07:48.24,Default,,0000,0000,0000,,Cizon sauro ya sa ni mugun zazzaɓin 40.5℃\Nkamar na ji wuta mai zafi a kaina. Dialogue: 0,0:07:48.39,0:07:51.60,Default,,0000,0000,0000,,Kowane lokacin da na farka,\Nba abin da na tuna sai "Throme." Dialogue: 0,0:07:51.60,0:07:53.82,Default,,0000,0000,0000,,Tsammani nake: \N"Me zan yi da rayuwata?" Dialogue: 0,0:07:53.95,0:07:56.38,Default,,0000,0000,0000,,To, da isowa daren nan da \Nna cika shekaru 21, Dialogue: 0,0:07:56.38,0:07:58.03,Default,,0000,0000,0000,,da hakika Dialogue: 0,0:07:58.03,0:07:59.64,Default,,0000,0000,0000,,na gane cewa, Dialogue: 0,0:07:59.64,0:08:02.10,Default,,0000,0000,0000,,waccan ƙaramin sauro, Dialogue: 0,0:08:02.62,0:08:05.02,Default,,0000,0000,0000,,da sunansa "Anopheles Stephensi" Dialogue: 0,0:08:05.28,0:08:06.61,Default,,0000,0000,0000,,waccan ƙaramin sauro Dialogue: 0,0:08:06.61,0:08:08.39,Default,,0000,0000,0000,,da bai fi ƙwayar gishiri girma ba Dialogue: 0,0:08:08.39,0:08:09.81,Default,,0000,0000,0000,,da bai fi 5mg ba, Dialogue: 0,0:08:09.81,0:08:12.78,Default,,0000,0000,0000,,ya dai iya kisan mutum\Nmai nauyi 80kg. Dialogue: 0,0:08:12.78,0:08:14.86,Default,,0000,0000,0000,,Na ga ita ce ta lalace ni. Dialogue: 0,0:08:14.86,0:08:17.15,Default,,0000,0000,0000,,Sai na gane, mai kisa ba sauro ba ne. Dialogue: 0,0:08:17.15,0:08:19.48,Default,,0000,0000,0000,,Ƙwayar ƙwaro da ya zama\Ncikin jikin sauro Dialogue: 0,0:08:19.48,0:08:23.16,Default,,0000,0000,0000,,shi ne mafi kisan mutane milliyoyi\Nkowace shekara. Dialogue: 0,0:08:23.51,0:08:25.100,Default,,0000,0000,0000,,Sai na gane, a'a.\Nwatakila mai kisa ya fi ƙarami. Dialogue: 0,0:08:25.100,0:08:28.55,Default,,0000,0000,0000,,Amma, wannan magana ta fi girma gare ni. Dialogue: 0,0:08:28.55,0:08:29.64,Default,,0000,0000,0000,,Sai na gane, Dialogue: 0,0:08:29.64,0:08:31.27,Default,,0000,0000,0000,,abin da ya shuka mini lalacewa, Dialogue: 0,0:08:31.27,0:08:32.14,Default,,0000,0000,0000,,tsoro ne. Dialogue: 0,0:08:32.14,0:08:34.99,Default,,0000,0000,0000,,Ƙwayar ƙwaro shi ma ya\Nlalace mini rai. Dialogue: 0,0:08:35.20,0:08:38.08,Default,,0000,0000,0000,,Ka ga, akwai banbanci tsakanin\Nhatsari da tsoro. Dialogue: 0,0:08:38.11,0:08:39.70,Default,,0000,0000,0000,,Hatsari shi ya kasance. Dialogue: 0,0:08:39.99,0:08:42.01,Default,,0000,0000,0000,,amma tsoro shi ne aka zaɓa. Dialogue: 0,0:08:42.08,0:08:44.31,Default,,0000,0000,0000,,Sai na ga zaɓena: Dialogue: 0,0:08:44.31,0:08:48.18,Default,,0000,0000,0000,,ko nake rayuwa da tsoro sai na\Nmutu da kunya da daren can, Dialogue: 0,0:08:49.07,0:08:52.08,Default,,0000,0000,0000,,ko sai ni na kashe tsoro Dialogue: 0,0:08:52.08,0:08:56.06,Default,,0000,0000,0000,,na bi mafarki na zama da jarunta. Dialogue: 0,0:08:56.68,0:08:59.56,Default,,0000,0000,0000,,Ka ga, lokacin da ake bisa gado \Nake jin mutuwa, Dialogue: 0,0:08:59.56,0:09:04.08,Default,,0000,0000,0000,,sai ya gane wai, fuskantarwar mutuwa\Nita ma ta sa ƙauna gare rayuwa. Dialogue: 0,0:09:04.18,0:09:07.14,Default,,0000,0000,0000,,Abin da na iske, kowa zai mutu, \Namma ba kowa ba yake rayuwa. Dialogue: 0,0:09:08.04,0:09:09.89,Default,,0000,0000,0000,,Ka ga, da mutuwa dai ake rayuwa. Dialogue: 0,0:09:09.89,0:09:11.58,Default,,0000,0000,0000,,Lokacin da aka karanto mutuwa, Dialogue: 0,0:09:11.58,0:09:13.07,Default,,0000,0000,0000,,sai ya karanto rayuwa. Dialogue: 0,0:09:13.07,0:09:15.14,Default,,0000,0000,0000,,Shi ya sa na durƙusa Dialogue: 0,0:09:15.14,0:09:16.42,Default,,0000,0000,0000,,canji raina zan yi. Dialogue: 0,0:09:16.92,0:09:18.23,Default,,0000,0000,0000,,Mutuwa bana so. Dialogue: 0,0:09:18.23,0:09:20.01,Default,,0000,0000,0000,,na yi ɗan addu'a na ce, Dialogue: 0,0:09:20.01,0:09:22.23,Default,,0000,0000,0000,,"Allah, idan ka nufe ni rai \Nin ciko shekara 21 Dialogue: 0,0:09:22.23,0:09:24.54,Default,,0000,0000,0000,,"ƙoƙarin zan yi sai\Ntsoro bai ƙara ikon raina ba" Dialogue: 0,0:09:24.67,0:09:26.52,Default,,0000,0000,0000,,Kashe tsoro zan yi. Dialogue: 0,0:09:26.52,0:09:29.53,Default,,0000,0000,0000,,Bin mafarki zan yi. Dialogue: 0,0:09:29.53,0:09:31.27,Default,,0000,0000,0000,,Canji halina zan yi. Dialogue: 0,0:09:31.27,0:09:33.54,Default,,0000,0000,0000,,Cika raina da mamaki zan yi. Dialogue: 0,0:09:33.54,0:09:35.55,Default,,0000,0000,0000,,Bincika muhimmancina zan yi. Dialogue: 0,0:09:35.55,0:09:38.63,Default,,0000,0000,0000,,Kasantarwa wai \N"abin rashin yiwuwa ya yiwu" zan yi. Dialogue: 0,0:09:38.78,0:09:42.82,Default,,0000,0000,0000,,Ko na tsira daga mutuwa daren can, \Nku gane da kanku fa... Dialogue: 0,0:09:42.85,0:09:43.98,Default,,0000,0000,0000,,(Dariya) Dialogue: 0,0:09:43.98,0:09:47.10,Default,,0000,0000,0000,,Da daren can, na tsai da shawara\Na kan Throme (manufa) 10 na farko Dialogue: 0,0:09:47.10,0:09:50.21,Default,,0000,0000,0000,,Zan ziyarci duk ɓangaren duniya. Dialogue: 0,0:09:50.21,0:09:51.82,Default,,0000,0000,0000,,da Wuraren 7 Masu-Mamaki na Duniya. Dialogue: 0,0:09:51.82,0:09:53.41,Default,,0000,0000,0000,,Zan koyi wasu harsuna. Dialogue: 0,0:09:53.41,0:09:54.94,Default,,0000,0000,0000,,Zan zama a tsibirin jeji. Dialogue: 0,0:09:54.94,0:09:56.48,Default,,0000,0000,0000,,Zan zama a kan jirgin teku. Dialogue: 0,0:09:56.48,0:09:58.65,Default,,0000,0000,0000,,Zan zama da kalibar wajen kogin Amazon. Dialogue: 0,0:09:58.65,0:10:01.21,Default,,0000,0000,0000,,Zan hawa dutse da ya fi tsawo\Na ƙasar Sweden. Dialogue: 0,0:10:01.21,0:10:03.18,Default,,0000,0000,0000,,Zan yi kallon alfijir\Na Dutsen Everest. Dialogue: 0,0:10:03.19,0:10:05.39,Default,,0000,0000,0000,,Zan shiga kasuwar waƙoƙi\Na birnin Nashville. Dialogue: 0,0:10:05.40,0:10:07.06,Default,,0000,0000,0000,,Zan shiga ƙungiyar wasan dabbobi. Dialogue: 0,0:10:07.08,0:10:09.12,Default,,0000,0000,0000,,Zan yi tsalle daga jirgin sama. Dialogue: 0,0:10:09.12,0:10:12.38,Default,,0000,0000,0000,,A cikin shekaru 20 masu zuwa, \Nnasarar yawacin manufofi nake cin. Dialogue: 0,0:10:12.41,0:10:14.65,Default,,0000,0000,0000,,Duk lokacin da na gama ɗayansu, Dialogue: 0,0:10:14.65,0:10:18.19,Default,,0000,0000,0000,,na ƙara sabon 5 zuwa 10,\Nda Throme nawa yake ƙaruwa ke nan. Dialogue: 0,0:10:18.80,0:10:23.28,Default,,0000,0000,0000,,A cikin shekaru 7 masu zuwa, na zama\Na kan ɗan tsibiri wajen ƙasar Bahamas. Dialogue: 0,0:10:23.32,0:10:25.36,Default,,0000,0000,0000,,Shekaru 7, Dialogue: 0,0:10:25.37,0:10:27.27,Default,,0000,0000,0000,,na zama cikin rumfa, Dialogue: 0,0:10:29.48,0:10:33.82,Default,,0000,0000,0000,,na kashe manyan kifaye masu kisa da mashi, Dialogue: 0,0:10:33.82,0:10:36.25,Default,,0000,0000,0000,,ban sa kaya ba sai ganyaye, Dialogue: 0,0:10:36.68,0:10:39.16,Default,,0000,0000,0000,,kuma dole ne in koyi ruwa\Ntare da kifi mai kisa. Dialogue: 0,0:10:39.16,0:10:40.98,Default,,0000,0000,0000,,Daga can na yi ƙaura zuwa ƙasar Mexico, Dialogue: 0,0:10:40.98,0:10:45.00,Default,,0000,0000,0000,,sa'an nan, zuwa "ƙasar kamar kwano"\Nna kogin Amazon wajen ƙasar Ecuador. Dialogue: 0,0:10:45.24,0:10:48.10,Default,,0000,0000,0000,,"Pujo Pongo Ecuador"\Nna zama da wata kaliba can. Dialogue: 0,0:10:48.10,0:10:52.18,Default,,0000,0000,0000,,da hankali, na soma samu amincewa gare\NThrome da na kafa. Dialogue: 0,0:10:52.18,0:10:55.10,Default,,0000,0000,0000,,Na shiga kasuwa waƙoƙi \Na birnin Nashville, Dialogue: 0,0:10:55.11,0:10:57.87,Default,,0000,0000,0000,,sai a birnin Stockholm, ƙasar Sweden, Dialogue: 0,0:10:57.87,0:11:01.92,Default,,0000,0000,0000,,inda na hawa Dutsen Kebnekaise. Dialogue: 0,0:11:03.30,0:11:04.75,Default,,0000,0000,0000,,Na koyi tabanjama, Dialogue: 0,0:11:04.75,0:11:05.86,Default,,0000,0000,0000,,wasa da ƙwallaye, Dialogue: 0,0:11:05.86,0:11:07.48,Default,,0000,0000,0000,,yawo kan tsawon sanda, Dialogue: 0,0:11:07.48,0:11:10.44,Default,,0000,0000,0000,,hawa keke mai wili guda, cinye wuta, \Ncinye madubi... Dialogue: 0,0:11:10.45,0:11:13.62,Default,,0000,0000,0000,,Shekara ta 1997 na ji wai\Nbabu yawan mai cinye takobi. Dialogue: 0,0:11:13.62,0:11:15.41,Default,,0000,0000,0000,,Yawwa! Cinye takobi zan yi! Dialogue: 0,0:11:15.42,0:11:18.29,Default,,0000,0000,0000,,Na gamu da wani mai cinye takobi\Nna tambaye shi don shawara. Dialogue: 0,0:11:18.29,0:11:20.19,Default,,0000,0000,0000,,Cewa ya yi: "to, akwai shawarori 2:" Dialogue: 0,0:11:20.19,0:11:21.93,Default,,0000,0000,0000,,Ta farko: ya yi hatsari sosai. Dialogue: 0,0:11:21.93,0:11:23.95,Default,,0000,0000,0000,,ya kashe mutane masu ƙoƙari. Dialogue: 0,0:11:23.95,0:11:24.95,Default,,0000,0000,0000,,Ta biyu: Dialogue: 0,0:11:24.95,0:11:26.21,Default,,0000,0000,0000,,Kada ka yi shi kawai! Dialogue: 0,0:11:26.21,0:11:27.52,Default,,0000,0000,0000,,(Dariya) Dialogue: 0,0:11:27.54,0:11:29.54,Default,,0000,0000,0000,,To, cinye takobi ya zama wani Throme nawa. Dialogue: 0,0:11:30.44,0:11:33.32,Default,,0000,0000,0000,,Na aiki kan wannan fiye da sau 10\Nkowace rana Dialogue: 0,0:11:33.66,0:11:35.16,Default,,0000,0000,0000,,sai shekaru 4 suka wuce. Dialogue: 0,0:11:35.21,0:11:36.71,Default,,0000,0000,0000,,Idan na lasafto sau da aiki nake Dialogue: 0,0:11:36.71,0:11:40.02,Default,,0000,0000,0000,,sau 4 × kwana 365 × wata 12 Dialogue: 0,0:11:40.02,0:11:42.66,Default,,0000,0000,0000,,sau 13,000 maras nasara ke nan. Dialogue: 0,0:11:42.66,0:11:45.42,Default,,0000,0000,0000,,Kafin na ci nasarar cinye\Na shekara ta 2001, Dialogue: 0,0:11:46.00,0:11:47.63,Default,,0000,0000,0000,,na kafa wani Throme cewa Dialogue: 0,0:11:47.63,0:11:50.94,Default,,0000,0000,0000,,zan zama babban gwanin cinye takobi\Ncikin duniya. Dialogue: 0,0:11:50.97,0:11:53.82,Default,,0000,0000,0000,,Ke nan na bincike da littattafai, \Nda mujalloli, da jaridu, Dialogue: 0,0:11:53.82,0:11:57.67,Default,,0000,0000,0000,,da kowane rahoton likita.\NNa koyi ilimin jikin mutane, Dialogue: 0,0:11:57.68,0:11:59.72,Default,,0000,0000,0000,,Na yi magana da likitoci da majiyyata. Dialogue: 0,0:11:59.72,0:12:01.76,Default,,0000,0000,0000,,Na sanar da duk masu cinye takobi, Dialogue: 0,0:12:01.76,0:12:04.25,Default,,0000,0000,0000,,Na gudanar da\NTaron Masu Cinye Takobi na Duniya. Dialogue: 0,0:12:04.25,0:12:06.45,Default,,0000,0000,0000,,Na yi takardar bincike ta likita Dialogue: 0,0:12:06.45,0:12:08.58,Default,,0000,0000,0000,,game da cinye takobi da sakamakonsa. Dialogue: 0,0:12:08.58,0:12:10.98,Default,,0000,0000,0000,,An bugi takardar nan cikin \NMujalla ta likita wajen Ingila\N(British Medical Journal) Dialogue: 0,0:12:10.98,0:12:11.84,Default,,0000,0000,0000,,(Dariya) Dialogue: 0,0:12:11.84,0:12:12.94,Default,,0000,0000,0000,,Na gode. Dialogue: 0,0:12:12.96,0:12:17.75,Default,,0000,0000,0000,,(Sowa) Dialogue: 0,0:12:18.20,0:12:21.57,Default,,0000,0000,0000,,Kuma na iske wasu abubuwan mamaki\Ngame da cinye takobi. Dialogue: 0,0:12:21.57,0:12:25.26,Default,,0000,0000,0000,,Abubuwan da baku tsammani har yanzu, \Namma tsmmani zaku yi bayan daren nan. Dialogue: 0,0:12:25.26,0:12:28.55,Default,,0000,0000,0000,,Idan ka sare naman saniya da wuƙa, Dialogue: 0,0:12:28.55,0:12:31.76,Default,,0000,0000,0000,,ko da takobi, tsammani zaku yi... Dialogue: 0,0:12:33.55,0:12:36.59,Default,,0000,0000,0000,,An ce, asalin cinye takobi\Nya wuce shekaru 4000 Dialogue: 0,0:12:36.59,0:12:39.89,Default,,0000,0000,0000,,a wajen ƙasar India, \Ninda wani matashi ya yi haka. Dialogue: 0,0:12:39.89,0:12:42.29,Default,,0000,0000,0000,,.... Dialogue: 0,0:12:42.29,0:12:45.58,Default,,0000,0000,0000,,Tun da shekaru 150 da suka wuce, \Nmasu cinye takobi suke amfani sosai Dialogue: 0,0:12:45.59,0:12:47.40,Default,,0000,0000,0000,,cikin binciken ilimin kimiyya da magani. Dialogue: 0,0:12:47.48,0:12:51.16,Default,,0000,0000,0000,,don ƙirƙira "madubi mai zura cikin jiki". Dialogue: 0,0:12:51.16,0:12:53.82,Default,,0000,0000,0000,,mai ƙirƙira sunansa Dr. Adolf Kussamaul\Nmutumin Jamus. Dialogue: 0,0:12:53.88,0:12:56.64,Default,,0000,0000,0000,,Shekara ta 1906, \Nan ɗauka "zanawar bugen zuciya" Dialogue: 0,0:12:56.64,0:13:00.24,Default,,0000,0000,0000,,don bincika rikicen cinyewa, \Nkuma narkewar (ta abinci cikin ciki), Dialogue: 0,0:13:00.24,0:13:01.86,Default,,0000,0000,0000,,da "madubi mai zura cikin jiki" Dialogue: 0,0:13:01.86,0:13:03.84,Default,,0000,0000,0000,,Amma, tun da shekaru 150 da suka wuce, Dialogue: 0,0:13:03.84,0:13:07.86,Default,,0000,0000,0000,,akwai ɗaruruwan rauni da wasu mutuwa\Nsuka faru. Dialogue: 0,0:13:07.88,0:13:14.56,Default,,0000,0000,0000,,Ga shi nan, ƙandararren "madubi mai zura\Ncikin jiki" da Dr. Adolf Kussmaul yake ƙirƙira. Dialogue: 0,0:13:14.74,0:13:18.68,Default,,0000,0000,0000,,Amma an iske wai akwai mutuwa 29\Ntun da shekaru 150 Dialogue: 0,0:13:18.68,0:13:22.46,Default,,0000,0000,0000,,misali wani mutumin birnin London\Nwanda ya soka zuciyarsa ke nan. Dialogue: 0,0:13:23.14,0:13:25.34,Default,,0000,0000,0000,,Kuma, akwai tsananin rauni Dialogue: 0,0:13:25.34,0:13:27.78,Default,,0000,0000,0000,,3 zuwa 8 kowace shekara. Dialogue: 0,0:13:27.78,0:13:29.88,Default,,0000,0000,0000,,Yaya na sani? Sabo da an kira ni da waya. Dialogue: 0,0:13:29.88,0:13:31.15,Default,,0000,0000,0000,,ga labarin 2 satin baya Dialogue: 0,0:13:31.15,0:13:34.32,Default,,0000,0000,0000,,ɗayansu wajen ƙasar Sweden,\Nɗayansu wajen birnin Orlando. Dialogue: 0,0:13:34.32,0:13:37.02,Default,,0000,0000,0000,,Masu cinye takobi suke asibiti don rauni. Dialogue: 0,0:13:37.02,0:13:38.77,Default,,0000,0000,0000,,Ka ga ya yi hatsari sosai. Dialogue: 0,0:13:38.77,0:13:41.63,Default,,0000,0000,0000,,Sai ga wani abu. \NMasu cinye takobi suna bukatar Dialogue: 0,0:13:41.63,0:13:44.32,Default,,0000,0000,0000,,shekaru 2 zuwa 10 don koyi haka. Dialogue: 0,0:13:44.32,0:13:45.61,Default,,0000,0000,0000,,... Dialogue: 0,0:13:45.61,0:13:48.02,Default,,0000,0000,0000,,Amma abin mafi mamaki shi ne: Dialogue: 0,0:13:48.02,0:13:51.36,Default,,0000,0000,0000,,yadda masu cinye takobi suka koyi\Nsu gama abin rashin yiwuwa. Dialogue: 0,0:13:51.46,0:13:53.46,Default,,0000,0000,0000,,To, ga asiri zan ba ku ke nan: Dialogue: 0,0:13:53.52,0:13:57.58,Default,,0000,0000,0000,,Ku manta da abin 99.9% da bai yiwu ba. Dialogue: 0,0:13:57.58,0:14:02.03,Default,,0000,0000,0000,,Ku mayar da hankali kan abin 0.1% da\Nya yiwu, sai ku gano yaya aka gama. Dialogue: 0,0:14:02.82,0:14:06.14,Default,,0000,0000,0000,,To, bari in nuna muku tsammani da mai\Ncinye takobi yake. Dialogue: 0,0:14:06.14,0:14:09.48,Default,,0000,0000,0000,,Dole ne an mai da hankali\Nkan tunani maimakon abubuwa. Dialogue: 0,0:14:09.48,0:14:12.27,Default,,0000,0000,0000,,Da hankalin daidai sarai\Nkamar tsinin allura, Dialogue: 0,0:14:12.27,0:14:15.67,Default,,0000,0000,0000,,an iya ware kayyayyakin jiki aka warware\Namsoshinsu sakamakon cinye takobi, Dialogue: 0,0:14:15.71,0:14:20.37,Default,,0000,0000,0000,,sai ƙwaƙwalwa da tsoka \Nsuka "koyi" tsarin nan suka "tuna" Dialogue: 0,0:14:20.45,0:14:23.72,Default,,0000,0000,0000,,bayan yin haka fiye da sau 10,000. Dialogue: 0,0:14:24.02,0:14:28.09,Default,,0000,0000,0000,,To, kuma in nuna muku yadda jiki yake\Nlokacin da takobi yake ciki. Dialogue: 0,0:14:28.31,0:14:30.13,Default,,0000,0000,0000,,Don cinye takobi, Dialogue: 0,0:14:30.13,0:14:32.25,Default,,0000,0000,0000,,Dole ne an zame ruwan takobi\Na sama da harshe, Dialogue: 0,0:14:32.25,0:14:34.78,Default,,0000,0000,0000,,an tura kan ƙofar maƙogwaro Dialogue: 0,0:14:34.78,0:14:37.74,Default,,0000,0000,0000,,an juya takobi 90° wajen ƙashin-ƙin-cinye Dialogue: 0,0:14:38.24,0:14:41.04,Default,,0000,0000,0000,,zuwa tsakon maƙogwaro\Nsai ƙofar bututun-abinci ta sama, Dialogue: 0,0:14:41.06,0:14:42.60,Default,,0000,0000,0000,,an tura kan ma'amshin-motsi, Dialogue: 0,0:14:42.60,0:14:44.38,Default,,0000,0000,0000,,sai an zame ruwan takobi cikin Dialogue: 0,0:14:44.38,0:14:45.96,Default,,0000,0000,0000,,kogon-ƙirji tsakanin huhu. Dialogue: 0,0:14:46.08,0:14:48.35,Default,,0000,0000,0000,,Wannan lokaci, Dialogue: 0,0:14:48.40,0:14:50.39,Default,,0000,0000,0000,,dole ne a tura zuciya a waje kaɗan. Dialogue: 0,0:14:50.39,0:14:51.72,Default,,0000,0000,0000,,Idan ka yi kallo da hankali, Dialogue: 0,0:14:51.72,0:14:53.86,Default,,0000,0000,0000,,ka iya ganin bugen zuciya tare da takobi. Dialogue: 0,0:14:53.86,0:14:55.86,Default,,0000,0000,0000,,Sabo da takobi yana jinginawa kan zuciya Dialogue: 0,0:14:55.86,0:14:58.81,Default,,0000,0000,0000,,tsakaninsu shi ne ƙyallen-bututun-abinci kaɗai. Dialogue: 0,0:14:58.81,0:15:00.58,Default,,0000,0000,0000,,Abin da ka ga nan, ya kasance dai! Dialogue: 0,0:15:00.58,0:15:02.71,Default,,0000,0000,0000,,Sa'an nan, an zame shi sai ya \Nƙashin ƙirji Dialogue: 0,0:15:02.71,0:15:05.54,Default,,0000,0000,0000,,ya wuce ƙofar bututun-abinci ta ƙasa, \Nzuwa cikin ciki, Dialogue: 0,0:15:05.54,0:15:09.02,Default,,0000,0000,0000,,ya tura ma'amshin-amai cikin ciki\Nsai hanji na farko. Dialogue: 0,0:15:09.02,0:15:09.75,Default,,0000,0000,0000,,da sauƙi kuwa. Dialogue: 0,0:15:09.75,0:15:10.93,Default,,0000,0000,0000,,(Dariya) Dialogue: 0,0:15:10.93,0:15:12.88,Default,,0000,0000,0000,,Idan zan wuce iyakar nan Dialogue: 0,0:15:12.88,0:15:17.72,Default,,0000,0000,0000,,sai bututun-Fallopian! Dialogue: 0,0:15:17.72,0:15:20.98,Default,,0000,0000,0000,,Jamma'a, tambayi matarka fa sai an jima... Dialogue: 0,0:15:22.16,0:15:23.90,Default,,0000,0000,0000,,An tambaye ni cewa, Dialogue: 0,0:15:23.90,0:15:26.74,Default,,0000,0000,0000,,"Jarunta kake bukata don ka ajiye \Nrayuwarka cikin hatsari, Dialogue: 0,0:15:26.74,0:15:28.80,Default,,0000,0000,0000,,ka tura zuciyarka ka cinye takobi." Dialogue: 0,0:15:28.80,0:15:30.50,Default,,0000,0000,0000,,Haba. Abin da yake bukatar jarunta, Dialogue: 0,0:15:30.50,0:15:33.02,Default,,0000,0000,0000,,shi ne: yadda yaron nan \Nmaras jarumta, maras ƙarfi, Dialogue: 0,0:15:33.08,0:15:35.62,Default,,0000,0000,0000,,ya fuskance ƙi da rashin nasara Dialogue: 0,0:15:35.62,0:15:37.04,Default,,0000,0000,0000,,yadda ya bayyanar da zuciyarsa Dialogue: 0,0:15:37.04,0:15:38.24,Default,,0000,0000,0000,,ya kashe alfarma yana tawali'u Dialogue: 0,0:15:38.24,0:15:41.06,Default,,0000,0000,0000,,ya tsaya nan gaban yawan baƙi Dialogue: 0,0:15:41.06,0:15:43.67,Default,,0000,0000,0000,,ya gaya muku labarinsa game da\Ntsoro da mafarki Dialogue: 0,0:15:43.68,0:15:47.58,Default,,0000,0000,0000,,kuma, ya ajiye ransa cikin hatsari, \Nba habaici ba wallahi. Dialogue: 0,0:15:48.28,0:15:49.45,Default,,0000,0000,0000,,Zaku gani. Na gode! Dialogue: 0,0:15:49.45,0:15:53.72,Default,,0000,0000,0000,,(Sowa) Dialogue: 0,0:15:53.85,0:15:56.25,Default,,0000,0000,0000,,Kun ga, abin mafi mamaki shi ne, Dialogue: 0,0:15:56.25,0:15:58.65,Default,,0000,0000,0000,,Kullum nake ƙoƙarin cika raina da mamaki Dialogue: 0,0:15:58.65,0:15:59.78,Default,,0000,0000,0000,,har yanzu, na gama Dialogue: 0,0:15:59.78,0:16:02.88,Default,,0000,0000,0000,,Amma, abin mafi mamaki,\Nba cinye takuba 21 ba Dialogue: 0,0:16:02.88,0:16:05.17,Default,,0000,0000,0000,,... Dialogue: 0,0:16:07.64,0:16:11.27,Default,,0000,0000,0000,,ko ba zauna cikin ruwa mai zurfi 20ft \Ntare da kifaye 88 masu kisa ba Dialogue: 0,0:16:11.27,0:16:12.31,Default,,0000,0000,0000,,... Dialogue: 0,0:16:13.84,0:16:17.60,Default,,0000,0000,0000,,ba samu zafin 800℃ don zaman jarumi ba Dialogue: 0,0:16:17.61,0:16:19.47,Default,,0000,0000,0000,,... Dialogue: 0,0:16:19.52,0:16:21.57,Default,,0000,0000,0000,,... Dialogue: 0,0:16:22.46,0:16:24.92,Default,,0000,0000,0000,,ko ba jawo mota da takobi Dialogue: 0,0:16:24.93,0:16:26.29,Default,,0000,0000,0000,,don bajintar duniya ba Dialogue: 0,0:16:26.29,0:16:28.76,Default,,0000,0000,0000,,ko ba shiga gasa ta ƙarshe\Nta America's Got Talent ba Dialogue: 0,0:16:28.82,0:16:31.54,Default,,0000,0000,0000,,ko ba samu lambar yabo\Nta Ig Nobel ta likita ba Dialogue: 0,0:16:31.55,0:16:33.90,Default,,0000,0000,0000,,Haba, su ba abin mamaki ba ne. Dialogue: 0,0:16:33.90,0:16:36.35,Default,,0000,0000,0000,,Ko tsammanin haka mutane suke, \Na'a, ba haka ba ne. Dialogue: 0,0:16:36.35,0:16:37.80,Default,,0000,0000,0000,,Abin mafi mamaki da gaske, Dialogue: 0,0:16:37.80,0:16:40.66,Default,,0000,0000,0000,,Shi ne ga yaron nan \Nmaras jarunta, maras ƙarfi, Dialogue: 0,0:16:40.66,0:16:42.20,Default,,0000,0000,0000,,wanda yake tsoron tsawo, Dialogue: 0,0:16:42.20,0:16:43.89,Default,,0000,0000,0000,,wanda yake tsoron ruwa da kifi, Dialogue: 0,0:16:43.89,0:16:46.37,Default,,0000,0000,0000,,da likitoci da majiyyata\Nda allura da abin mai tsini Dialogue: 0,0:16:46.37,0:16:47.64,Default,,0000,0000,0000,,da yin managa gaban mutane, Dialogue: 0,0:16:47.64,0:16:49.80,Default,,0000,0000,0000,,Allah ya nufe shi ya tashi\Nkewayen duniya Dialogue: 0,0:16:49.80,0:16:51.32,Default,,0000,0000,0000,,a tsawon 30,000ft, Dialogue: 0,0:16:51.32,0:16:53.90,Default,,0000,0000,0000,,ya cinye takobi cikin ruwa\Ntare da kifi mai kisa, Dialogue: 0,0:16:53.90,0:16:57.43,Default,,0000,0000,0000,,ya yi magana da likitoci da majiyyata\Nda masu kallo a duniya. Dialogue: 0,0:16:57.43,0:16:59.58,Default,,0000,0000,0000,,Su ne abubuwan mamaki ke nan. Dialogue: 0,0:16:59.58,0:17:01.45,Default,,0000,0000,0000,,Kullum nake so in gama abin rashin yiwuwa Dialogue: 0,0:17:01.45,0:17:02.38,Default,,0000,0000,0000,,Na gode. Dialogue: 0,0:17:02.38,0:17:03.76,Default,,0000,0000,0000,,(Sowa) Dialogue: 0,0:17:03.76,0:17:05.22,Default,,0000,0000,0000,,Na gode. Dialogue: 0,0:17:05.66,0:17:09.04,Default,,0000,0000,0000,,(Sowa) Dialogue: 0,0:17:09.70,0:17:12.57,Default,,0000,0000,0000,,Kullum nake ƙoƙarin abin rashin yiwuwa\Nhar yanzu, na gama Dialogue: 0,0:17:12.57,0:17:15.86,Default,,0000,0000,0000,,Kullum nake so in cika raina da mamaki\Nin canji duniya, Dialogue: 0,0:17:15.86,0:17:16.90,Default,,0000,0000,0000,,har yanzu, na gama. Dialogue: 0,0:17:16.90,0:17:19.82,Default,,0000,0000,0000,,Kullum nake so in yi shawagi kewayen\Nduniya kamar Superman Dialogue: 0,0:17:19.82,0:17:21.38,Default,,0000,0000,0000,,cece rayuka, har yanzu, na gama Dialogue: 0,0:17:21.38,0:17:22.72,Default,,0000,0000,0000,,Ka ga ko? Dialogue: 0,0:17:22.72,0:17:25.57,Default,,0000,0000,0000,,Akwai ƙaramin sashi cikin\Ngirman mafarkin yaron nan Dialogue: 0,0:17:25.57,0:17:27.29,Default,,0000,0000,0000,,ya ɓoye zurfin zuciyarsa. Dialogue: 0,0:17:30.32,0:17:36.20,Default,,0000,0000,0000,,(Dariya) (Sowa) Dialogue: 0,0:17:37.00,0:17:40.24,Default,,0000,0000,0000,,Ka ga, kullum nake so neman muhimmancina. Dialogue: 0,0:17:40.27,0:17:41.53,Default,,0000,0000,0000,,har yanzu, na gama. Dialogue: 0,0:17:41.54,0:17:42.92,Default,,0000,0000,0000,,Amma, Dialogue: 0,0:17:42.92,0:17:46.23,Default,,0000,0000,0000,,ban gama da takobi da ƙarfina ba ne. Dialogue: 0,0:17:46.23,0:17:48.51,Default,,0000,0000,0000,,Kuwa na gama da "rashin-ƙarfina,"\Nda maganata. Dialogue: 0,0:17:48.51,0:17:51.09,Default,,0000,0000,0000,,Muhimmancina shi ne canji duniya, Dialogue: 0,0:17:51.09,0:17:52.39,Default,,0000,0000,0000,,da kashe tsoro. Dialogue: 0,0:17:52.39,0:17:54.91,Default,,0000,0000,0000,,Da takobi ɗai-ɗai, kalma ɗai-ɗai, Dialogue: 0,0:17:55.07,0:17:57.45,Default,,0000,0000,0000,,wuƙa ɗai-ɗai, rayuwa ɗai-ɗai, Dialogue: 0,0:17:57.54,0:17:59.70,Default,,0000,0000,0000,,in ƙarfafa wa mutane su zama jarumai, Dialogue: 0,0:17:59.70,0:18:01.86,Default,,0000,0000,0000,,su gama abin rashin yiwuwa da ransu. Dialogue: 0,0:18:02.06,0:18:04.68,Default,,0000,0000,0000,,Muhimmancina shi ne\Nin ba su taimakon neman nasu. Dialogue: 0,0:18:04.68,0:18:05.68,Default,,0000,0000,0000,,Mene ne naka? Dialogue: 0,0:18:05.68,0:18:06.96,Default,,0000,0000,0000,,Mene ne muhimmancinka? Dialogue: 0,0:18:06.96,0:18:08.96,Default,,0000,0000,0000,,Ina dalilin kake a nan? Dialogue: 0,0:18:09.26,0:18:11.59,Default,,0000,0000,0000,,Na gaskata dukanmu jarumai ne. Dialogue: 0,0:18:12.16,0:18:14.26,Default,,0000,0000,0000,,Mene ne ƙarfinka? Dialogue: 0,0:18:14.56,0:18:17.99,Default,,0000,0000,0000,,A cikin duniya fiye da mutane billiyan 7, Dialogue: 0,0:18:17.99,0:18:20.25,Default,,0000,0000,0000,,kusan babu masu cinye takobi aka bari. Dialogue: 0,0:18:20.25,0:18:21.66,Default,,0000,0000,0000,,... Dialogue: 0,0:18:21.66,0:18:22.94,Default,,0000,0000,0000,,Amma, akwai kai kaɗai ne. Dialogue: 0,0:18:22.94,0:18:24.07,Default,,0000,0000,0000,,ba'a kamar ka ba. Dialogue: 0,0:18:24.07,0:18:25.54,Default,,0000,0000,0000,,Ina labarinka? Dialogue: 0,0:18:25.54,0:18:27.76,Default,,0000,0000,0000,,Ina banbancinka? Dialogue: 0,0:18:27.76,0:18:29.18,Default,,0000,0000,0000,,Gaya labarinka, Dialogue: 0,0:18:29.18,0:18:31.72,Default,,0000,0000,0000,,ko da yake muryarka ba ta da ƙarfi. Dialogue: 0,0:18:31.90,0:18:33.34,Default,,0000,0000,0000,,Mene ne Throme naka? Dialogue: 0,0:18:33.34,0:18:35.85,Default,,0000,0000,0000,,Idan ka iya yin komai, \Nzaman kowa, tafiya ko'ina Dialogue: 0,0:18:35.85,0:18:37.43,Default,,0000,0000,0000,,Me zaka yi? Ina za ka? Dialogue: 0,0:18:37.43,0:18:38.48,Default,,0000,0000,0000,,Me zaka yi? Dialogue: 0,0:18:38.48,0:18:40.34,Default,,0000,0000,0000,,Me zaka yi da rayuwarka? Dialogue: 0,0:18:40.34,0:18:41.76,Default,,0000,0000,0000,,Mene ne mafarkinka mai girma? Dialogue: 0,0:18:41.76,0:18:45.20,Default,,0000,0000,0000,,Mene ne mafarkinka lokacin da kake yaro?\NKa yi tsammani. Dialogue: 0,0:18:45.25,0:18:46.24,Default,,0000,0000,0000,,... Dialogue: 0,0:18:46.24,0:18:48.62,Default,,0000,0000,0000,,Mene ne mafarkinka mafi hauka Dialogue: 0,0:18:48.62,0:18:50.45,Default,,0000,0000,0000,,mafi mamaki kuma mafi ɓoye? Dialogue: 0,0:18:50.45,0:18:54.04,Default,,0000,0000,0000,,Na tabbata magana nan ta sa\Nmafarkinka rashin mamaki, ko? Dialogue: 0,0:18:55.37,0:18:57.05,Default,,0000,0000,0000,,Mene ne takobinka? Dialogue: 0,0:18:57.05,0:18:58.65,Default,,0000,0000,0000,,Kowanenku ka mallaka takobi naka Dialogue: 0,0:18:58.65,0:19:00.60,Default,,0000,0000,0000,,takobi da bakuna biyu:\Nna tsoro da na mafariki Dialogue: 0,0:19:00.60,0:19:03.52,Default,,0000,0000,0000,,Komai ya faru, \Nku je ku cinye takobinka Dialogue: 0,0:19:03.89,0:19:05.87,Default,,0000,0000,0000,,ku bi mafarkinka, jamma'a. Dialogue: 0,0:19:05.87,0:19:08.90,Default,,0000,0000,0000,,Duk lokacin da ka zama yadda kake so, \Nba yauci ba ne. Dialogue: 0,0:19:09.72,0:19:12.92,Default,,0000,0000,0000,,Amma ga azzalumai da ƙwallon doke-doke, \Nga yaran da suke shakkar iyawa Dialogue: 0,0:19:12.92,0:19:14.92,Default,,0000,0000,0000,,ga yaran da suke shakkar iyawarsu, Dialogue: 0,0:19:15.06,0:19:17.64,Default,,0000,0000,0000,,Bari in gaya musu, Dialogue: 0,0:19:17.64,0:19:18.84,Default,,0000,0000,0000,,"na gode." Dialogue: 0,0:19:18.94,0:19:22.22,Default,,0000,0000,0000,,Sabo da in ba don azzalumai ba ne, \Nba za'a samu jarumai ba. Dialogue: 0,0:19:23.02,0:19:27.24,Default,,0000,0000,0000,,Ga ni nan ina karantarwa\Nabin rashin yiwuwa ya yiwu. Dialogue: 0,0:19:28.30,0:19:32.31,Default,,0000,0000,0000,,Wannan batu mafi hatsari ne.\NYana da kisa sosai. Dialogue: 0,0:19:32.34,0:19:33.72,Default,,0000,0000,0000,,Amma, ina fata zaku ji daɗi. Dialogue: 0,0:19:33.72,0:19:35.26,Default,,0000,0000,0000,,(Dariya) Dialogue: 0,0:19:36.35,0:19:38.70,Default,,0000,0000,0000,,Ina bukatar taimakonku. Dialogue: 0,0:19:46.73,0:19:48.40,Default,,0000,0000,0000,,(biyu, uku...) Dialogue: 0,0:19:48.40,0:19:52.10,Default,,0000,0000,0000,,Haba! Ina bukatar taimakon dukanku\Nkan ƙidayawa! Dialogue: 0,0:19:52.10,0:19:53.21,Default,,0000,0000,0000,,(Dariya) Dialogue: 0,0:19:53.21,0:19:55.84,Default,,0000,0000,0000,,Ku san magana nan ko? To?\NKu bi na mana. Ku shirya? Dialogue: 0,0:19:55.87,0:19:56.96,Default,,0000,0000,0000,,ɗaya, Dialogue: 0,0:19:56.96,0:19:58.15,Default,,0000,0000,0000,,biyu, Dialogue: 0,0:19:58.17,0:19:58.98,Default,,0000,0000,0000,,uku! Dialogue: 0,0:19:58.98,0:20:00.92,Default,,0000,0000,0000,,A'a, biyu ne. Amma ku gane. Dialogue: 0,0:20:06.76,0:20:07.78,Default,,0000,0000,0000,,ɗaya! Dialogue: 0,0:20:07.84,0:20:08.75,Default,,0000,0000,0000,,biyu! Dialogue: 0,0:20:08.80,0:20:10.01,Default,,0000,0000,0000,,uku! Dialogue: 0,0:20:11.26,0:20:13.28,Default,,0000,0000,0000,,(An ji mamaki) Dialogue: 0,0:20:14.36,0:20:15.94,Default,,0000,0000,0000,,(Sowa) Dialogue: 0,0:20:16.25,0:20:17.45,Default,,0000,0000,0000,,Yawwa! Dialogue: 0,0:20:17.45,0:20:23.10,Default,,0000,0000,0000,,(Sowa) Dialogue: 0,0:20:23.10,0:20:24.82,Default,,0000,0000,0000,,Na gode! Dialogue: 0,0:20:25.45,0:20:28.80,Default,,0000,0000,0000,,Na gode! Na gode!\NNa gode da zuciyata! Dialogue: 0,0:20:28.80,0:20:31.29,Default,,0000,0000,0000,,Kuwa na gode da cikina. Dialogue: 0,0:20:31.88,0:20:35.02,Default,,0000,0000,0000,,Na gaya muku ina nan zan gama abin\Nrashin yiwuwa, sai na gama yanzu. Dialogue: 0,0:20:35.03,0:20:37.73,Default,,0000,0000,0000,,Amma, shi ya yiwu ne. \NNa yi haka kullum. Dialogue: 0,0:20:37.80,0:20:42.80,Default,,0000,0000,0000,,Abin rashin yiwuwa shi ne, \Nyaron nan maras jarunta, maras ƙarfi, Dialogue: 0,0:20:42.84,0:20:44.60,Default,,0000,0000,0000,,ya tsaya nan a TEDx gaban mutane Dialogue: 0,0:20:44.60,0:20:47.10,Default,,0000,0000,0000,,ya canji duniya da ƙalma ɗai-ɗai, Dialogue: 0,0:20:47.10,0:20:49.08,Default,,0000,0000,0000,,da takobi ɗai-ɗai, da rayuwa ɗai-ɗai. Dialogue: 0,0:20:49.08,0:20:52.06,Default,,0000,0000,0000,,Idan na ba ka sabon tunani, \Nidan na sa ka gaskata wai Dialogue: 0,0:20:52.06,0:20:54.46,Default,,0000,0000,0000,,abin rashin yiwuwa ya yiwu, Dialogue: 0,0:20:54.46,0:20:57.96,Default,,0000,0000,0000,,idan na sa ka gane ka iya kuwa, Dialogue: 0,0:20:58.12,0:21:01.02,Default,,0000,0000,0000,,to, ga aikina ya gama, ga naka ya soma. Dialogue: 0,0:21:01.02,0:21:04.10,Default,,0000,0000,0000,,Kada ka yanke mafarki. \NKada ka yanke amince Dialogue: 0,0:21:04.82,0:21:06.35,Default,,0000,0000,0000,,Na gode don kun gaskata mini. Dialogue: 0,0:21:06.35,0:21:08.25,Default,,0000,0000,0000,,Na gode don kun zama sashin mafarkina. Dialogue: 0,0:21:08.25,0:21:09.55,Default,,0000,0000,0000,,Ga abin gaisuwa nan: Dialogue: 0,0:21:09.55,0:21:11.49,Default,,0000,0000,0000,,Abin rashin yiwuwa, Dialogue: 0,0:21:11.49,0:21:12.92,Default,,0000,0000,0000,,ya yiwu. Dialogue: 0,0:21:12.92,0:21:14.92,Default,,0000,0000,0000,,Doguwar tafiya, baiwa ke nan. Dialogue: 0,0:21:15.10,0:21:19.56,Default,,0000,0000,0000,,(Sowa) Dialogue: 0,0:21:19.56,0:21:21.02,Default,,0000,0000,0000,,Na gode! Dialogue: 0,0:21:21.06,0:21:25.36,Default,,0000,0000,0000,,(Sowa) Dialogue: 0,0:21:25.58,0:21:27.56,Default,,0000,0000,0000,,(Sowa) Dialogue: 0,0:21:27.78,0:21:30.24,Default,,0000,0000,0000,,....