WEBVTT 00:00:08.380 --> 00:00:09.561 Na gode. 00:00:15.136 --> 00:00:21.200 Akwai wani sarki wajen ƙasar India. An zarta da doka wai 00:00:21.200 --> 00:00:24.200 dole ne duk fawada su kawo masa baiwa. 00:00:24.400 --> 00:00:28.370 Abin da suka kawo, ga aɗalashi, ga takuba masu kyau, 00:00:28.370 --> 00:00:29.490 kuma ga zinariya. 00:00:29.490 --> 00:00:32.659 Sai dukansu sun ƙare gai da sarki, an ga wani gajeren mai-tsoho. 00:00:32.659 --> 00:00:36.630 Ya bi hanyar teku yana doguwar tafiya sosai. 00:00:36.630 --> 00:00:41.150 Da ya matsa wajen sarki, ɗan sarki ya tambaya: me ka kawo kana gaisuwa? 00:00:41.457 --> 00:00:44.750 Mai-tsoho ya miƙe hannunsa da hankali, sai aka hangi kyakyawan 00:00:44.750 --> 00:00:49.600 ɓawon kifi da ya nuna misalin launin shuni, rawaya, ja, shuɗi. 00:00:50.160 --> 00:00:51.380 ɗan sarki ya ce, 00:00:51.460 --> 00:00:54.400 "Wane ne irin banza!" 00:00:54.600 --> 00:00:57.400 Mai-tsoho ya tashi kai da hankali ya ce, 00:00:57.590 --> 00:01:00.750 "Doguwar tafiya....baiwa ke nan." 00:01:01.060 --> 00:01:02.560 (Dariya) 00:01:02.900 --> 00:01:05.970 Sai an jima kaɗan, kuma zan ba ku wani abin gaisuwa, 00:01:05.970 --> 00:01:08.270 abin da na gaskata dole ne kowa ya same shi. 00:01:08.290 --> 00:01:10.050 Amma yanzu, bari mu kai ku 00:01:10.050 --> 00:01:11.960 ga "doguwar tafiya" tawa. 00:01:12.160 --> 00:01:13.740 Kamar yawacinku, 00:01:13.740 --> 00:01:15.320 Na soma rai tun ni ke yaro. 00:01:15.320 --> 00:01:17.460 Kuma wa ya soma rai tun ya ke yaro cikinku ? 00:01:17.460 --> 00:01:18.510 ... 00:01:18.740 --> 00:01:20.500 kaɗai rabinku dai? To... 00:01:20.570 --> 00:01:21.590 (Dariya) 00:01:21.820 --> 00:01:24.910 Sauranku fa? Ku fi ƙaruwa lokacin da aka haife ku? 00:01:25.060 --> 00:01:27.640 Wallahi ina so in ga mamarka. 00:01:27.820 --> 00:01:29.460 To. Magana game da "rashin yiwuwa" 00:01:30.560 --> 00:01:34.740 Lokacin da ni ke yaro, ina yawan tunanin in gama abin rashin yiwuwa. 00:01:35.620 --> 00:01:38.880 Yau, shi ne ran da nake fata shekara shekaru. 00:01:38.880 --> 00:01:41.000 Saboda yau, shi ne lokacin da zan yi ƙoƙarin 00:01:41.020 --> 00:01:43.620 in yi abin rashin yiwuwa gabanku, 00:01:43.620 --> 00:01:45.460 a nan dai, TEDxMaastricht 00:01:45.800 --> 00:01:48.160 yanzu, a farkon lafazina, 00:01:48.760 --> 00:01:50.880 in nuna muku ƙarshe 00:01:51.220 --> 00:01:52.640 Kuma, zan tabbatar muku: 00:01:52.640 --> 00:01:54.940 "Abin rashin yiwuwa, ya yiwu." 00:01:55.300 --> 00:01:58.210 A ƙarshe, zan ba ku wannan abin gaisuwa: 00:01:58.210 --> 00:02:02.060 zan nuna muku wai dukanku kuma kun iya abin rashin yiwuwa. 00:02:02.660 --> 00:02:05.420 Da na nemi hanyar rashin yiwuwa, na iske wai 00:02:05.420 --> 00:02:08.229 Kowa cikin duniya yana da abubuwa biyu: 00:02:08.229 --> 00:02:09.870 Tsoro, 00:02:09.870 --> 00:02:11.640 da mafarki. 00:02:12.900 --> 00:02:17.560 Da na nemi hanyar rashin yiwuwa, na iske 00:02:17.560 --> 00:02:20.100 Akwai abubuwa 3 da suka sa 00:02:20.110 --> 00:02:23.290 ƙaunata gare abin rashin yiwuwa: 00:02:24.200 --> 00:02:26.900 "Dodgeball", watau "ƙwallon doke-doke", 00:02:27.290 --> 00:02:28.360 da Superman, 00:02:28.460 --> 00:02:29.460 da sauro, 00:02:29.460 --> 00:02:30.810 Kalmomin muhimmanci 3 gare ni 00:02:30.810 --> 00:02:33.500 Yanzu ku ga dalilin da ya sa na yi abin rashin yiwuwa 00:02:33.610 --> 00:02:36.220 Ni na kai ku cikin wannan tafiya 00:02:36.320 --> 00:02:38.680 ga tsoro zuwa mafarki, 00:02:38.740 --> 00:02:40.980 ga magana zuwa takobi. 00:02:41.160 --> 00:02:42.740 ga ƙwallon doke-doke 00:02:42.850 --> 00:02:44.020 zuwa Superman 00:02:44.020 --> 00:02:45.340 kuma sauro. 00:02:45.800 --> 00:02:47.360 To, Ina so in nuna muku 00:02:47.360 --> 00:02:49.900 yadda zaku iya abin rashin yiwuwa. 00:02:52.480 --> 00:02:54.934 4 ga watan Oktoba, shekara ta 2007, 00:02:55.840 --> 00:02:58.120 Zuciyata ta bubbuge, gwiwata ta yi rawa sosai 00:02:58.120 --> 00:02:59.340 Lokacin da na zo gaban masu sauraro 00:02:59.340 --> 00:03:01.280 a Sanders Theatre, Jami'a Harvard 00:03:01.280 --> 00:03:03.240 Wannan lokaci, ina samu 00:03:03.240 --> 00:03:06.160 "lambar yabo ta Ig Nobel" (Ig Nobel Prize) na likita na shekara 2007 00:03:06.160 --> 00:03:08.660 Don takardar bincike da na haɗa da wani mun rubuta 00:03:08.660 --> 00:03:10.270 Ana kiranta "Cinyen takobi 00:03:10.420 --> 00:03:11.740 da sakamakonsa" 00:03:11.870 --> 00:03:13.275 (Dariya) 00:03:13.840 --> 00:03:17.880 An bugi takardar nan cikin wani mujalla, mujalla da ban taɓa duba ba. 00:03:18.460 --> 00:03:20.419 Mujalla ta likita wajen Ingila (British Medical Journal) 00:03:21.360 --> 00:03:24.740 Abin nan da ya faru, shi dai mafarki ne bana tsammani ya yiwu. 00:03:24.900 --> 00:03:28.120 Kuwa abin mamaki gare ni. 00:03:28.130 --> 00:03:31.459 Girmamawa ke nan da ba zan manta ba 00:03:31.459 --> 00:03:34.539 Amma, wannan magana bai fi tunani ba kuwa. 00:03:35.540 --> 00:03:37.640 4 ga watan Oktoba, 1967 00:03:38.020 --> 00:03:40.260 Ga shi, wannan yaro maras jarumta, maras ƙarfi, 00:03:41.100 --> 00:03:43.120 Ya sha wahalar matsoraci sosai. 00:03:43.460 --> 00:03:45.579 Lokacin da ya zo gaban masu sauraro 00:03:45.579 --> 00:03:47.234 Zuciyarsa ta bubbuge, 00:03:47.500 --> 00:03:49.162 gwiwarsa ta yi rawa sosai 00:03:49.780 --> 00:03:52.120 Ya buɗe bakinsa yana ƙoƙarin magana, 00:03:56.490 --> 00:03:58.130 amma ba abin da ya fito daga baki 00:03:58.130 --> 00:04:00.500 Da jikinsa yana rawa, ya tsaye ya kuka 00:04:00.640 --> 00:04:02.360 Ya yi kurum da cirko-cirko 00:04:02.360 --> 00:04:03.760 da tsoro. 00:04:03.960 --> 00:04:06.130 yaro nan maras jarumta, maras ƙarfi, 00:04:06.130 --> 00:04:08.142 yana jin tsoro sosai. 00:04:08.649 --> 00:04:10.330 Yana tsoron duhu. 00:04:10.520 --> 00:04:11.640 Yana tsoron tsawo 00:04:11.640 --> 00:04:13.040 Yana tsoron gizo da maciji. 00:04:13.040 --> 00:04:15.140 Wa ya ke tsoron gizo da maciji cikinku? 00:04:15.280 --> 00:04:16.660 To, waɗansu 00:04:16.660 --> 00:04:19.079 Yana tsoron ruwa da babban kifi 00:04:19.079 --> 00:04:21.939 Yana tsoron likita da majiyyaci 00:04:21.939 --> 00:04:24.680 da allura da kuma mai-tsini iri-iri. 00:04:24.680 --> 00:04:27.380 Amma, abin mafi muhimmanci, yana tsoro: 00:04:27.470 --> 00:04:28.470 mutane ne. 00:04:29.380 --> 00:04:31.530 yaro nan maras jarumta, maras ƙarfi, 00:04:31.540 --> 00:04:32.570 ni ne. 00:04:33.320 --> 00:04:36.577 Ina tsoro lalacewar nasara da ƙin amincewa 00:04:37.300 --> 00:04:39.520 da rashin mutunci da sakamakonsu, 00:04:39.520 --> 00:04:42.840 kuma, da abin da bai kasance ba shekaru baya: 00:04:42.840 --> 00:04:45.020 "social anxiety disorder" watau ricike-rikicen jama'a. 00:04:45.020 --> 00:04:49.040 Sabo da tsoro, shi ya sa a kan yi mini dariya, a kan doke ni. 00:04:49.040 --> 00:04:52.800 A kan kira ni da sunayen wulakanci. A kan hana ni wasa da shi. 00:04:52.800 --> 00:04:54.260 ... 00:04:55.716 --> 00:04:57.301 sai wasa ɗaya-- 00:04:57.340 --> 00:04:59.427 ƙwallon doke-doke. 00:04:59.500 --> 00:05:01.443 Ni ba kyakyawar mai-doke ba ne. 00:05:01.760 --> 00:05:03.500 Da waccan azzalumai su kira ni 00:05:03.500 --> 00:05:05.970 sai in hangi ƙwallaye can 00:05:05.970 --> 00:05:08.200 suka yi wuf suka buge fuskata. 00:05:08.210 --> 00:05:09.950 Bam, bam, bam! 00:05:10.580 --> 00:05:13.220 Ina tunawa wai ko yawan kwanaki baya, 00:05:13.300 --> 00:05:18.180 da jar fuskata kamar an ciza, da kumburarren kunnayena kamar an busa 00:05:18.180 --> 00:05:21.140 da idanuna suka ciko da hawaye maƙil 00:05:21.180 --> 00:05:23.515 da magana mai cin mutunci ta ƙona cikin kunne. 00:05:23.740 --> 00:05:25.000 An ce. 00:05:25.020 --> 00:05:28.660 "abin da ya lalace ni, sanda da dutse ne, amma ba magana ba ne." 00:05:28.880 --> 00:05:30.131 Wallahi ƙarya kuwa! 00:05:30.310 --> 00:05:31.980 Magana ta yi rotse kamar wuƙa. 00:05:31.980 --> 00:05:34.030 Magana ta yi rauni kamar takobi. 00:05:34.210 --> 00:05:36.040 Magana ta sa rauni mai zurfi 00:05:36.040 --> 00:05:37.780 har ba a gani ba. 00:05:38.150 --> 00:05:41.070 To, ina da tsoro. Kuma babban magabcina, magana ce, 00:05:41.260 --> 00:05:42.491 har yanzu. 00:05:43.355 --> 00:05:45.300 Amma, ina da mafarki. 00:05:45.300 --> 00:05:47.980 Abin da na ke fata: bari in gudu wa labaran Superman, 00:05:47.980 --> 00:05:49.774 bari in karanta littattafan Superman, 00:05:49.774 --> 00:05:53.440 bari in zama jarumi mai girma kamar Superman, 00:05:53.480 --> 00:05:56.240 bari in yi yaƙi domin adalci da gaskiya, 00:05:56.240 --> 00:05:58.680 bari in yi yaƙi da aljanai, 00:05:58.680 --> 00:06:02.895 bari in yi shawagi in kewayen duniya, bari in ci nasara in ceto rayuka. 00:06:03.400 --> 00:06:05.850 Kuma, ina tunanin abin gaskiya. 00:06:05.860 --> 00:06:09.460 Na karanta littafin na bajintar duniya da na "Believe It or Not." 00:06:09.460 --> 00:06:13.080 Wa ya taɓa karanta waɗanan littattafai? 00:06:13.100 --> 00:06:14.390 Ina son su sosai! 00:06:14.390 --> 00:06:16.270 Na ga mutane da suka gama abin mamaki. 00:06:16.270 --> 00:06:17.790 Shi ya sa cewa nake: zan yi kuma 00:06:17.790 --> 00:06:19.330 Idan azzalumai 00:06:19.330 --> 00:06:21.030 su hana ni wasanni ke nan, 00:06:21.030 --> 00:06:23.335 zan yi abin al'ajibi. 00:06:23.335 --> 00:06:26.659 Zan yi abin mamaki wadda azzalumai basu iya ba. 00:06:26.659 --> 00:06:28.609 Zan bincike muhimmancina. 00:06:28.609 --> 00:06:30.729 Zan kasantar da dalilin rayuwata. 00:06:30.729 --> 00:06:33.320 Zan canji duniya. 00:06:33.320 --> 00:06:36.960 Zan hakikanta wai abin rashin yiwuwa ya yiwu dai. 00:06:38.340 --> 00:06:40.240 Shekaru 10 da suka wuce, 00:06:40.240 --> 00:06:42.706 ga makon can kafin na ciko shekaru 21. 00:06:42.819 --> 00:06:46.799 Da abubuwa 2 suka faru a lokacin guda, sai an canza mini rayuwata har abada. 00:06:47.040 --> 00:06:49.391 Wannan lokaci, na zama a Jihar Tamil Nadu, India ta Kudu. 00:06:49.540 --> 00:06:51.020 Ga aikina wa'azi ne. 00:06:51.020 --> 00:06:53.090 Wani aboki ya tambaye ni: 00:06:53.090 --> 00:06:54.720 "Kana da 'Throme', ko?" 00:06:54.720 --> 00:06:57.440 Na ce: "mene ne 'Throme'?" 00:06:57.440 --> 00:07:00.490 Ya amsa: " 'Throme' shi ne babbar manufar rayuwa, 00:07:00.490 --> 00:07:04.630 "watau da mafarki da manufa suka haɗu. Kamar 00:07:04.630 --> 00:07:07.240 "ka iya komai kake so, ka iya tafiyar ko'ina kake so, 00:07:07.240 --> 00:07:08.479 ka iya zama kowa kake so" 00:07:08.479 --> 00:07:10.356 Ina za ka? Me zaka yi? 00:07:10.356 --> 00:07:11.280 Kai wane ne? 00:07:11.280 --> 00:07:14.500 Na ce: "Ban iya ba! Ina jin tsoro sosai!" 00:07:14.500 --> 00:07:17.800 Da daren can, na ɗauki tabarma na hawa rufin kan gidana, 00:07:17.810 --> 00:07:19.259 na kwanta ƙarƙashin taurari 00:07:19.259 --> 00:07:21.869 na yi kallon jemagun suka kawo wa sauro sura. 00:07:21.869 --> 00:07:26.200 duk abin da nake tunani, ga Throme, ga mafarki, ga manufa, 00:07:26.200 --> 00:07:28.360 kuma ga azzalumai da ƙwallon doke-doke. 00:07:28.760 --> 00:07:30.730 Sai na tashi na iske wai 00:07:31.220 --> 00:07:33.940 zuciyata ta bubbuge, gwiwata ta yi rawa sosai. 00:07:34.080 --> 00:07:36.020 Wannan lokaci, ba don tsoro ba ne. 00:07:36.420 --> 00:07:38.395 Na ji ciwon duk jikina. 00:07:38.500 --> 00:07:40.180 Kwana 5 mai-zuwa, 00:07:40.330 --> 00:07:44.199 da ciwon nan ya kawo mini suma, na yi yaƙi da shi don rayuwata. 00:07:44.199 --> 00:07:48.239 Cizon sauro ya sa ni mugun zazzaɓin 40.5℃ kamar na ji wuta mai zafi a kaina. 00:07:48.390 --> 00:07:51.600 Kowane lokacin da na farka, ba abin da na tuna sai "Throme." 00:07:51.600 --> 00:07:53.820 Tsammani nake: "Me zan yi da rayuwata?" 00:07:53.950 --> 00:07:56.380 To, da isowa daren nan da na cika shekaru 21, 00:07:56.380 --> 00:07:58.030 da hakika 00:07:58.030 --> 00:07:59.639 na gane cewa, 00:07:59.639 --> 00:08:02.100 waccan ƙaramin sauro, 00:08:02.620 --> 00:08:05.020 da sunansa "Anopheles Stephensi" 00:08:05.280 --> 00:08:06.610 waccan ƙaramin sauro 00:08:06.610 --> 00:08:08.390 da bai fi ƙwayar gishiri girma ba 00:08:08.390 --> 00:08:09.810 da bai fi 5mg ba, 00:08:09.810 --> 00:08:12.780 ya dai iya kisan mutum mai nauyi 80kg. 00:08:12.780 --> 00:08:14.860 Na ga ita ce ta lalace ni. 00:08:14.860 --> 00:08:17.150 Sai na gane, mai kisa ba sauro ba ne. 00:08:17.150 --> 00:08:19.480 Ƙwayar ƙwaro da ya zama cikin jikin sauro 00:08:19.480 --> 00:08:23.160 shi ne mafi kisan mutane milliyoyi kowace shekara. 00:08:23.509 --> 00:08:25.999 Sai na gane, a'a. watakila mai kisa ya fi ƙarami. 00:08:25.999 --> 00:08:28.550 Amma, wannan magana ta fi girma gare ni. 00:08:28.550 --> 00:08:29.640 Sai na gane, 00:08:29.640 --> 00:08:31.270 abin da ya shuka mini lalacewa, 00:08:31.270 --> 00:08:32.140 tsoro ne. 00:08:32.140 --> 00:08:34.990 Ƙwayar ƙwaro shi ma ya lalace mini rai. 00:08:35.200 --> 00:08:38.080 Ka ga, akwai banbanci tsakanin hatsari da tsoro. 00:08:38.109 --> 00:08:39.698 Hatsari shi ya kasance. 00:08:39.990 --> 00:08:42.010 amma tsoro shi ne aka zaɓa. 00:08:42.080 --> 00:08:44.309 Sai na ga zaɓena: 00:08:44.309 --> 00:08:48.180 ko nake rayuwa da tsoro sai na mutu da kunya da daren can, 00:08:49.070 --> 00:08:52.080 ko sai ni na kashe tsoro 00:08:52.080 --> 00:08:56.060 na bi mafarki na zama da jarunta. 00:08:56.680 --> 00:08:59.560 Ka ga, lokacin da ake bisa gado ake jin mutuwa, 00:08:59.560 --> 00:09:04.080 sai ya gane wai, fuskantarwar mutuwa ita ma ta sa ƙauna gare rayuwa. 00:09:04.180 --> 00:09:07.140 Abin da na iske, kowa zai mutu, amma ba kowa ba yake rayuwa. 00:09:08.040 --> 00:09:09.890 Ka ga, da mutuwa dai ake rayuwa. 00:09:09.890 --> 00:09:11.580 Lokacin da aka karanto mutuwa, 00:09:11.580 --> 00:09:13.070 sai ya karanto rayuwa. 00:09:13.070 --> 00:09:15.140 Shi ya sa na durƙusa 00:09:15.140 --> 00:09:16.420 canji raina zan yi. 00:09:16.915 --> 00:09:18.230 Mutuwa bana so. 00:09:18.230 --> 00:09:20.010 na yi ɗan addu'a na ce, 00:09:20.010 --> 00:09:22.230 "Allah, idan ka nufe ni rai in ciko shekara 21 00:09:22.230 --> 00:09:24.544 "ƙoƙarin zan yi sai tsoro bai ƙara ikon raina ba" 00:09:24.670 --> 00:09:26.520 Kashe tsoro zan yi. 00:09:26.520 --> 00:09:29.530 Bin mafarki zan yi. 00:09:29.530 --> 00:09:31.270 Canji halina zan yi. 00:09:31.270 --> 00:09:33.540 Cika raina da mamaki zan yi. 00:09:33.540 --> 00:09:35.550 Bincika muhimmancina zan yi. 00:09:35.550 --> 00:09:38.632 Kasantarwa wai "abin rashin yiwuwa ya yiwu" zan yi. 00:09:38.780 --> 00:09:42.820 Ko na tsira daga mutuwa daren can, ku gane da kanku fa... 00:09:42.850 --> 00:09:43.978 (Dariya) 00:09:43.978 --> 00:09:47.100 Da daren can, na tsai da shawara a kan Throme (manufa) 10 na farko 00:09:47.100 --> 00:09:50.210 Zan ziyarci duk ɓangaren duniya. 00:09:50.210 --> 00:09:51.820 da Wuraren 7 Masu-Mamaki na Duniya. 00:09:51.820 --> 00:09:53.410 Zan koyi wasu harsuna. 00:09:53.410 --> 00:09:54.940 Zan zama a tsibirin jeji. 00:09:54.940 --> 00:09:56.480 Zan zama a kan jirgin teku. 00:09:56.480 --> 00:09:58.650 Zan zama da kalibar wajen kogin Amazon. 00:09:58.650 --> 00:10:01.210 Zan hawa dutse da ya fi tsawo a ƙasar Sweden. 00:10:01.210 --> 00:10:03.180 Zan yi kallon alfijir a Dutsen Everest. 00:10:03.190 --> 00:10:05.390 Zan shiga kasuwar waƙoƙi a birnin Nashville. 00:10:05.400 --> 00:10:07.060 Zan shiga ƙungiyar wasan dabbobi. 00:10:07.080 --> 00:10:09.120 Zan yi tsalle daga jirgin sama. 00:10:09.120 --> 00:10:12.380 A cikin shekaru 20 masu zuwa, nasarar yawacin manufofi nake cin. 00:10:12.410 --> 00:10:14.650 Duk lokacin da na gama ɗayansu, 00:10:14.650 --> 00:10:18.190 na ƙara sabon 5 zuwa 10, da Throme nawa yake ƙaruwa ke nan. 00:10:18.800 --> 00:10:23.280 A cikin shekaru 7 masu zuwa, na zama a kan ɗan tsibiri wajen ƙasar Bahamas. 00:10:23.320 --> 00:10:25.360 Shekaru 7, 00:10:25.370 --> 00:10:27.274 na zama cikin rumfa, 00:10:29.480 --> 00:10:33.820 na kashe manyan kifaye masu kisa da mashi, 00:10:33.820 --> 00:10:36.249 ban sa kaya ba sai ganyaye, 00:10:36.680 --> 00:10:39.160 kuma dole ne in koyi ruwa tare da kifi mai kisa. 00:10:39.160 --> 00:10:40.980 Daga can na yi ƙaura zuwa ƙasar Mexico, 00:10:40.980 --> 00:10:45.000 sa'an nan, zuwa "ƙasar kamar kwano" na kogin Amazon wajen ƙasar Ecuador. 00:10:45.241 --> 00:10:48.100 "Pujo Pongo Ecuador" na zama da wata kaliba can. 00:10:48.100 --> 00:10:52.180 da hankali, na soma samu amincewa gare Throme da na kafa. 00:10:52.180 --> 00:10:55.100 Na shiga kasuwa waƙoƙi a birnin Nashville, 00:10:55.110 --> 00:10:57.870 sai a birnin Stockholm, ƙasar Sweden, 00:10:57.870 --> 00:11:01.920 inda na hawa Dutsen Kebnekaise. 00:11:03.300 --> 00:11:04.750 Na koyi tabanjama, 00:11:04.750 --> 00:11:05.860 wasa da ƙwallaye, 00:11:05.860 --> 00:11:07.480 yawo kan tsawon sanda, 00:11:07.480 --> 00:11:10.440 hawa keke mai wili guda, cinye wuta, cinye madubi... 00:11:10.450 --> 00:11:13.620 Shekara ta 1997 na ji wai babu yawan mai cinye takobi. 00:11:13.620 --> 00:11:15.410 Yawwa! Cinye takobi zan yi! 00:11:15.420 --> 00:11:18.290 Na gamu da wani mai cinye takobi na tambaye shi don shawara. 00:11:18.290 --> 00:11:20.190 Cewa ya yi: "to, akwai shawarori 2:" 00:11:20.190 --> 00:11:21.926 Ta farko: ya yi hatsari sosai. 00:11:21.926 --> 00:11:23.948 ya kashe mutane masu ƙoƙari. 00:11:23.948 --> 00:11:24.953 Ta biyu: 00:11:24.953 --> 00:11:26.206 Kada ka yi shi kawai! 00:11:26.206 --> 00:11:27.520 (Dariya) 00:11:27.540 --> 00:11:29.540 To, cinye takobi ya zama wani Throme nawa. 00:11:30.440 --> 00:11:33.320 Na aiki kan wannan fiye da sau 10 kowace rana 00:11:33.660 --> 00:11:35.160 sai shekaru 4 suka wuce. 00:11:35.209 --> 00:11:36.709 Idan na lasafto sau da aiki nake 00:11:36.709 --> 00:11:40.020 sau 4 × kwana 365 × wata 12 00:11:40.020 --> 00:11:42.660 sau 13,000 maras nasara ke nan. 00:11:42.660 --> 00:11:45.420 Kafin na ci nasarar cinye a shekara ta 2001, 00:11:46.002 --> 00:11:47.630 na kafa wani Throme cewa 00:11:47.630 --> 00:11:50.940 zan zama babban gwanin cinye takobi cikin duniya. 00:11:50.970 --> 00:11:53.820 Ke nan na bincike da littattafai, da mujalloli, da jaridu, 00:11:53.820 --> 00:11:57.670 da kowane rahoton likita. Na koyi ilimin jikin mutane, 00:11:57.676 --> 00:11:59.719 Na yi magana da likitoci da majiyyata. 00:11:59.719 --> 00:12:01.760 Na sanar da duk masu cinye takobi, 00:12:01.760 --> 00:12:04.250 Na gudanar da Taron Masu Cinye Takobi na Duniya. 00:12:04.250 --> 00:12:06.450 Na yi takardar bincike ta likita 00:12:06.450 --> 00:12:08.580 game da cinye takobi da sakamakonsa. 00:12:08.580 --> 00:12:10.980 An bugi takardar nan cikin Mujalla ta likita wajen Ingila (British Medical Journal) 00:12:10.980 --> 00:12:11.840 (Dariya) 00:12:11.840 --> 00:12:12.940 Na gode. 00:12:12.960 --> 00:12:17.748 (Sowa) 00:12:18.200 --> 00:12:21.570 Kuma na iske wasu abubuwan mamaki game da cinye takobi. 00:12:21.571 --> 00:12:25.260 Abubuwan da baku tsammani har yanzu, amma tsmmani zaku yi bayan daren nan. 00:12:25.260 --> 00:12:28.550 Idan ka sare naman saniya da wuƙa, 00:12:28.550 --> 00:12:31.759 ko da takobi, tsammani zaku yi... 00:12:33.547 --> 00:12:36.589 An ce, asalin cinye takobi ya wuce shekaru 4000 00:12:36.589 --> 00:12:39.889 a wajen ƙasar India, inda wani matashi ya yi haka. 00:12:39.889 --> 00:12:42.290 .... 00:12:42.290 --> 00:12:45.580 Tun da shekaru 150 da suka wuce, masu cinye takobi suke amfani sosai 00:12:45.590 --> 00:12:47.400 cikin binciken ilimin kimiyya da magani. 00:12:47.480 --> 00:12:51.160 don ƙirƙira "madubi mai zura cikin jiki". 00:12:51.160 --> 00:12:53.820 mai ƙirƙira sunansa Dr. Adolf Kussamaul mutumin Jamus. 00:12:53.880 --> 00:12:56.639 Shekara ta 1906, an ɗauka "zanawar bugen zuciya" 00:12:56.639 --> 00:13:00.240 don bincika rikicen cinyewa, kuma narkewar (ta abinci cikin ciki), 00:13:00.240 --> 00:13:01.860 da "madubi mai zura cikin jiki" 00:13:01.860 --> 00:13:03.840 Amma, tun da shekaru 150 da suka wuce, 00:13:03.840 --> 00:13:07.860 akwai ɗaruruwan rauni da wasu mutuwa suka faru. 00:13:07.880 --> 00:13:14.560 Ga shi nan, ƙandararren "madubi mai zura cikin jiki" da Dr. Adolf Kussmaul yake ƙirƙira. 00:13:14.740 --> 00:13:18.679 Amma an iske wai akwai mutuwa 29 tun da shekaru 150 00:13:18.679 --> 00:13:22.462 misali wani mutumin birnin London wanda ya soka zuciyarsa ke nan. 00:13:23.142 --> 00:13:25.340 Kuma, akwai tsananin rauni 00:13:25.340 --> 00:13:27.780 3 zuwa 8 kowace shekara. 00:13:27.780 --> 00:13:29.880 Yaya na sani? Sabo da an kira ni da waya. 00:13:29.880 --> 00:13:31.150 ga labarin 2 satin baya 00:13:31.150 --> 00:13:34.320 ɗayansu wajen ƙasar Sweden, ɗayansu wajen birnin Orlando. 00:13:34.320 --> 00:13:37.019 Masu cinye takobi suke asibiti don rauni. 00:13:37.019 --> 00:13:38.769 Ka ga ya yi hatsari sosai. 00:13:38.769 --> 00:13:41.629 Sai ga wani abu. Masu cinye takobi suna bukatar 00:13:41.629 --> 00:13:44.320 shekaru 2 zuwa 10 don koyi haka. 00:13:44.320 --> 00:13:45.610 ... 00:13:45.610 --> 00:13:48.020 Amma abin mafi mamaki shi ne: 00:13:48.020 --> 00:13:51.360 yadda masu cinye takobi suka koyi su gama abin rashin yiwuwa. 00:13:51.460 --> 00:13:53.460 To, ga asiri zan ba ku ke nan: 00:13:53.520 --> 00:13:57.580 Ku manta da abin 99.9% da bai yiwu ba. 00:13:57.580 --> 00:14:02.030 Ku mayar da hankali kan abin 0.1% da ya yiwu, sai ku gano yaya aka gama. 00:14:02.817 --> 00:14:06.140 To, bari in nuna muku tsammani da mai cinye takobi yake. 00:14:06.140 --> 00:14:09.479 Dole ne an mai da hankali kan tunani maimakon abubuwa. 00:14:09.479 --> 00:14:12.270 Da hankalin daidai sarai kamar tsinin allura, 00:14:12.270 --> 00:14:15.670 an iya ware kayyayyakin jiki aka warware amsoshinsu sakamakon cinye takobi, 00:14:15.710 --> 00:14:20.370 sai ƙwaƙwalwa da tsoka suka "koyi" tsarin nan suka "tuna" 00:14:20.450 --> 00:14:23.720 bayan yin haka fiye da sau 10,000. 00:14:24.020 --> 00:14:28.090 To, kuma in nuna muku yadda jiki yake lokacin da takobi yake ciki. 00:14:28.310 --> 00:14:30.130 Don cinye takobi, 00:14:30.130 --> 00:14:32.250 Dole ne an zame ruwan takobi a sama da harshe, 00:14:32.250 --> 00:14:34.780 an tura kan ƙofar maƙogwaro 00:14:34.780 --> 00:14:37.740 an juya takobi 90° wajen ƙashin-ƙin-cinye 00:14:38.240 --> 00:14:41.040 zuwa tsakon maƙogwaro sai ƙofar bututun-abinci ta sama, 00:14:41.060 --> 00:14:42.600 an tura kan ma'amshin-motsi, 00:14:42.600 --> 00:14:44.380 sai an zame ruwan takobi cikin 00:14:44.380 --> 00:14:45.960 kogon-ƙirji tsakanin huhu. 00:14:46.080 --> 00:14:48.349 Wannan lokaci, 00:14:48.399 --> 00:14:50.389 dole ne a tura zuciya a waje kaɗan. 00:14:50.389 --> 00:14:51.720 Idan ka yi kallo da hankali, 00:14:51.720 --> 00:14:53.860 ka iya ganin bugen zuciya tare da takobi. 00:14:53.860 --> 00:14:55.859 Sabo da takobi yana jinginawa kan zuciya 00:14:55.859 --> 00:14:58.809 tsakaninsu shi ne ƙyallen-bututun-abinci kaɗai. 00:14:58.809 --> 00:15:00.580 Abin da ka ga nan, ya kasance dai! 00:15:00.580 --> 00:15:02.710 Sa'an nan, an zame shi sai ya ƙashin ƙirji 00:15:02.710 --> 00:15:05.540 ya wuce ƙofar bututun-abinci ta ƙasa, zuwa cikin ciki, 00:15:05.540 --> 00:15:09.020 ya tura ma'amshin-amai cikin ciki sai hanji na farko. 00:15:09.020 --> 00:15:09.750 da sauƙi kuwa. 00:15:09.750 --> 00:15:10.930 (Dariya) 00:15:10.930 --> 00:15:12.880 Idan zan wuce iyakar nan 00:15:12.880 --> 00:15:17.720 sai bututun-Fallopian! 00:15:17.720 --> 00:15:20.980 Jamma'a, tambayi matarka fa sai an jima... 00:15:22.160 --> 00:15:23.900 An tambaye ni cewa, 00:15:23.900 --> 00:15:26.740 "Jarunta kake bukata don ka ajiye rayuwarka cikin hatsari, 00:15:26.740 --> 00:15:28.800 ka tura zuciyarka ka cinye takobi." 00:15:28.800 --> 00:15:30.500 Haba. Abin da yake bukatar jarunta, 00:15:30.500 --> 00:15:33.020 shi ne: yadda yaron nan maras jarumta, maras ƙarfi, 00:15:33.080 --> 00:15:35.620 ya fuskance ƙi da rashin nasara 00:15:35.620 --> 00:15:37.040 yadda ya bayyanar da zuciyarsa 00:15:37.040 --> 00:15:38.240 ya kashe alfarma yana tawali'u 00:15:38.240 --> 00:15:41.060 ya tsaya nan gaban yawan baƙi 00:15:41.060 --> 00:15:43.670 ya gaya muku labarinsa game da tsoro da mafarki 00:15:43.680 --> 00:15:47.580 kuma, ya ajiye ransa cikin hatsari, ba habaici ba wallahi. 00:15:48.280 --> 00:15:49.450 Zaku gani. Na gode! 00:15:49.450 --> 00:15:53.720 (Sowa) 00:15:53.850 --> 00:15:56.250 Kun ga, abin mafi mamaki shi ne, 00:15:56.250 --> 00:15:58.650 Kullum nake ƙoƙarin cika raina da mamaki 00:15:58.650 --> 00:15:59.780 har yanzu, na gama 00:15:59.780 --> 00:16:02.880 Amma, abin mafi mamaki, ba cinye takuba 21 ba 00:16:02.880 --> 00:16:05.170 ... 00:16:07.640 --> 00:16:11.270 ko ba zauna cikin ruwa mai zurfi 20ft tare da kifaye 88 masu kisa ba 00:16:11.270 --> 00:16:12.307 ... 00:16:13.840 --> 00:16:17.600 ba samu zafin 800℃ don zaman jarumi ba 00:16:17.610 --> 00:16:19.470 ... 00:16:19.520 --> 00:16:21.574 ... 00:16:22.460 --> 00:16:24.920 ko ba jawo mota da takobi 00:16:24.930 --> 00:16:26.290 don bajintar duniya ba 00:16:26.290 --> 00:16:28.760 ko ba shiga gasa ta ƙarshe ta America's Got Talent ba 00:16:28.820 --> 00:16:31.540 ko ba samu lambar yabo ta Ig Nobel ta likita ba 00:16:31.550 --> 00:16:33.900 Haba, su ba abin mamaki ba ne. 00:16:33.900 --> 00:16:36.350 Ko tsammanin haka mutane suke, a'a, ba haka ba ne. 00:16:36.350 --> 00:16:37.800 Abin mafi mamaki da gaske, 00:16:37.800 --> 00:16:40.660 Shi ne ga yaron nan maras jarunta, maras ƙarfi, 00:16:40.660 --> 00:16:42.200 wanda yake tsoron tsawo, 00:16:42.200 --> 00:16:43.890 wanda yake tsoron ruwa da kifi, 00:16:43.890 --> 00:16:46.370 da likitoci da majiyyata da allura da abin mai tsini 00:16:46.370 --> 00:16:47.640 da yin managa gaban mutane, 00:16:47.640 --> 00:16:49.800 Allah ya nufe shi ya tashi kewayen duniya 00:16:49.800 --> 00:16:51.320 a tsawon 30,000ft, 00:16:51.320 --> 00:16:53.900 ya cinye takobi cikin ruwa tare da kifi mai kisa, 00:16:53.900 --> 00:16:57.430 ya yi magana da likitoci da majiyyata da masu kallo a duniya. 00:16:57.430 --> 00:16:59.580 Su ne abubuwan mamaki ke nan. 00:16:59.580 --> 00:17:01.450 Kullum nake so in gama abin rashin yiwuwa 00:17:01.450 --> 00:17:02.380 Na gode. 00:17:02.380 --> 00:17:03.760 (Sowa) 00:17:03.760 --> 00:17:05.220 Na gode. 00:17:05.660 --> 00:17:09.040 (Sowa) 00:17:09.700 --> 00:17:12.569 Kullum nake ƙoƙarin abin rashin yiwuwa har yanzu, na gama 00:17:12.569 --> 00:17:15.858 Kullum nake so in cika raina da mamaki in canji duniya, 00:17:15.858 --> 00:17:16.898 har yanzu, na gama. 00:17:16.898 --> 00:17:19.819 Kullum nake so in yi shawagi kewayen duniya kamar Superman 00:17:19.819 --> 00:17:21.378 cece rayuka, har yanzu, na gama 00:17:21.378 --> 00:17:22.720 Ka ga ko? 00:17:22.720 --> 00:17:25.569 Akwai ƙaramin sashi cikin girman mafarkin yaron nan 00:17:25.569 --> 00:17:27.290 ya ɓoye zurfin zuciyarsa. 00:17:30.320 --> 00:17:36.197 (Dariya) (Sowa) 00:17:37.000 --> 00:17:40.240 Ka ga, kullum nake so neman muhimmancina. 00:17:40.270 --> 00:17:41.530 har yanzu, na gama. 00:17:41.540 --> 00:17:42.920 Amma, 00:17:42.920 --> 00:17:46.230 ban gama da takobi da ƙarfina ba ne. 00:17:46.230 --> 00:17:48.510 Kuwa na gama da "rashin-ƙarfina," da maganata. 00:17:48.510 --> 00:17:51.090 Muhimmancina shi ne canji duniya, 00:17:51.090 --> 00:17:52.390 da kashe tsoro. 00:17:52.390 --> 00:17:54.910 Da takobi ɗai-ɗai, kalma ɗai-ɗai, 00:17:55.070 --> 00:17:57.450 wuƙa ɗai-ɗai, rayuwa ɗai-ɗai, 00:17:57.540 --> 00:17:59.700 in ƙarfafa wa mutane su zama jarumai, 00:17:59.700 --> 00:18:01.860 su gama abin rashin yiwuwa da ransu. 00:18:02.060 --> 00:18:04.680 Muhimmancina shi ne in ba su taimakon neman nasu. 00:18:04.680 --> 00:18:05.680 Mene ne naka? 00:18:05.680 --> 00:18:06.960 Mene ne muhimmancinka? 00:18:06.960 --> 00:18:08.960 Ina dalilin kake a nan? 00:18:09.260 --> 00:18:11.590 Na gaskata dukanmu jarumai ne. 00:18:12.160 --> 00:18:14.260 Mene ne ƙarfinka? 00:18:14.560 --> 00:18:17.990 A cikin duniya fiye da mutane billiyan 7, 00:18:17.990 --> 00:18:20.250 kusan babu masu cinye takobi aka bari. 00:18:20.250 --> 00:18:21.661 ... 00:18:21.661 --> 00:18:22.940 Amma, akwai kai kaɗai ne. 00:18:22.940 --> 00:18:24.070 ba'a kamar ka ba. 00:18:24.070 --> 00:18:25.540 Ina labarinka? 00:18:25.540 --> 00:18:27.760 Ina banbancinka? 00:18:27.760 --> 00:18:29.180 Gaya labarinka, 00:18:29.180 --> 00:18:31.721 ko da yake muryarka ba ta da ƙarfi. 00:18:31.900 --> 00:18:33.340 Mene ne Throme naka? 00:18:33.340 --> 00:18:35.850 Idan ka iya yin komai, zaman kowa, tafiya ko'ina 00:18:35.850 --> 00:18:37.430 Me zaka yi? Ina za ka? 00:18:37.430 --> 00:18:38.480 Me zaka yi? 00:18:38.480 --> 00:18:40.340 Me zaka yi da rayuwarka? 00:18:40.340 --> 00:18:41.760 Mene ne mafarkinka mai girma? 00:18:41.760 --> 00:18:45.200 Mene ne mafarkinka lokacin da kake yaro? Ka yi tsammani. 00:18:45.250 --> 00:18:46.240 ... 00:18:46.240 --> 00:18:48.620 Mene ne mafarkinka mafi hauka 00:18:48.620 --> 00:18:50.450 mafi mamaki kuma mafi ɓoye? 00:18:50.450 --> 00:18:54.040 Na tabbata magana nan ta sa mafarkinka rashin mamaki, ko? 00:18:55.370 --> 00:18:57.050 Mene ne takobinka? 00:18:57.050 --> 00:18:58.650 Kowanenku ka mallaka takobi naka 00:18:58.650 --> 00:19:00.600 takobi da bakuna biyu: na tsoro da na mafariki 00:19:00.600 --> 00:19:03.520 Komai ya faru, ku je ku cinye takobinka 00:19:03.890 --> 00:19:05.870 ku bi mafarkinka, jamma'a. 00:19:05.870 --> 00:19:08.900 Duk lokacin da ka zama yadda kake so, ba yauci ba ne. 00:19:09.720 --> 00:19:12.920 Amma ga azzalumai da ƙwallon doke-doke, ga yaran da suke shakkar iyawa 00:19:12.920 --> 00:19:14.916 ga yaran da suke shakkar iyawarsu, 00:19:15.060 --> 00:19:17.645 Bari in gaya musu, 00:19:17.645 --> 00:19:18.841 "na gode." 00:19:18.940 --> 00:19:22.220 Sabo da in ba don azzalumai ba ne, ba za'a samu jarumai ba. 00:19:23.020 --> 00:19:27.237 Ga ni nan ina karantarwa abin rashin yiwuwa ya yiwu. 00:19:28.300 --> 00:19:32.310 Wannan batu mafi hatsari ne. Yana da kisa sosai. 00:19:32.340 --> 00:19:33.720 Amma, ina fata zaku ji daɗi. 00:19:33.720 --> 00:19:35.260 (Dariya) 00:19:36.350 --> 00:19:38.700 Ina bukatar taimakonku. 00:19:46.731 --> 00:19:48.405 (biyu, uku...) 00:19:48.405 --> 00:19:52.100 Haba! Ina bukatar taimakon dukanku kan ƙidayawa! 00:19:52.100 --> 00:19:53.210 (Dariya) 00:19:53.210 --> 00:19:55.840 Ku san magana nan ko? To? Ku bi na mana. Ku shirya? 00:19:55.870 --> 00:19:56.964 ɗaya, 00:19:56.964 --> 00:19:58.150 biyu, 00:19:58.170 --> 00:19:58.980 uku! 00:19:58.980 --> 00:20:00.920 A'a, biyu ne. Amma ku gane. 00:20:06.760 --> 00:20:07.780 ɗaya! 00:20:07.840 --> 00:20:08.750 biyu! 00:20:08.800 --> 00:20:10.010 uku! 00:20:11.260 --> 00:20:13.280 (An ji mamaki) 00:20:14.360 --> 00:20:15.940 (Sowa) 00:20:16.251 --> 00:20:17.450 Yawwa! 00:20:17.450 --> 00:20:23.100 (Sowa) 00:20:23.100 --> 00:20:24.820 Na gode! 00:20:25.450 --> 00:20:28.800 Na gode! Na gode! Na gode da zuciyata! 00:20:28.800 --> 00:20:31.290 Kuwa na gode da cikina. 00:20:31.880 --> 00:20:35.020 Na gaya muku ina nan zan gama abin rashin yiwuwa, sai na gama yanzu. 00:20:35.030 --> 00:20:37.730 Amma, shi ya yiwu ne. Na yi haka kullum. 00:20:37.800 --> 00:20:42.800 Abin rashin yiwuwa shi ne, yaron nan maras jarunta, maras ƙarfi, 00:20:42.840 --> 00:20:44.600 ya tsaya nan a TEDx gaban mutane 00:20:44.600 --> 00:20:47.100 ya canji duniya da ƙalma ɗai-ɗai, 00:20:47.100 --> 00:20:49.080 da takobi ɗai-ɗai, da rayuwa ɗai-ɗai. 00:20:49.080 --> 00:20:52.060 Idan na ba ka sabon tunani, idan na sa ka gaskata wai 00:20:52.060 --> 00:20:54.460 abin rashin yiwuwa ya yiwu, 00:20:54.460 --> 00:20:57.960 idan na sa ka gane ka iya kuwa, 00:20:58.120 --> 00:21:01.020 to, ga aikina ya gama, ga naka ya soma. 00:21:01.020 --> 00:21:04.100 Kada ka yanke mafarki. Kada ka yanke amince 00:21:04.820 --> 00:21:06.350 Na gode don kun gaskata mini. 00:21:06.350 --> 00:21:08.250 Na gode don kun zama sashin mafarkina. 00:21:08.250 --> 00:21:09.550 Ga abin gaisuwa nan: 00:21:09.550 --> 00:21:11.486 Abin rashin yiwuwa, 00:21:11.486 --> 00:21:12.920 ya yiwu. 00:21:12.920 --> 00:21:14.920 Doguwar tafiya, baiwa ke nan. 00:21:15.100 --> 00:21:19.560 (Sowa) 00:21:19.560 --> 00:21:21.020 Na gode! 00:21:21.060 --> 00:21:25.360 (Sowa) 00:21:25.580 --> 00:21:27.560 (Sowa) 00:21:27.780 --> 00:21:30.240 ....