1 00:00:08,380 --> 00:00:09,561 Na gode. 2 00:00:15,136 --> 00:00:21,200 Akwai wani sarki wajen ƙasar India. An zarta da doka wai 3 00:00:21,200 --> 00:00:24,200 dole ne duk fawada su kawo masa baiwa. 4 00:00:24,400 --> 00:00:28,370 Abin da suka kawo, ga aɗalashi, ga takuba masu kyau, 5 00:00:28,370 --> 00:00:29,490 kuma ga zinariya. 6 00:00:29,490 --> 00:00:32,659 Sai dukansu sun ƙare gai da sarki, an ga wani gajeren mai-tsoho. 7 00:00:32,659 --> 00:00:36,630 Ya bi hanyar teku yana doguwar tafiya sosai. 8 00:00:36,630 --> 00:00:41,150 Da ya matsa wajen sarki, ɗan sarki ya tambaya: me ka kawo kana gaisuwa? 9 00:00:41,457 --> 00:00:44,750 Mai-tsoho ya miƙe hannunsa da hankali, sai aka hangi kyakyawan 10 00:00:44,750 --> 00:00:49,600 ɓawon kifi da ya nuna misalin launin shuni, rawaya, ja, shuɗi. 11 00:00:50,160 --> 00:00:51,380 ɗan sarki ya ce, 12 00:00:51,460 --> 00:00:54,400 "Wane ne irin banza!" 13 00:00:54,600 --> 00:00:57,400 Mai-tsoho ya tashi kai da hankali ya ce, 14 00:00:57,590 --> 00:01:00,750 "Doguwar tafiya....baiwa ke nan." 15 00:01:01,060 --> 00:01:02,560 (Dariya) 16 00:01:02,900 --> 00:01:05,970 Sai an jima kaɗan, kuma zan ba ku wani abin gaisuwa, 17 00:01:05,970 --> 00:01:08,270 abin da na gaskata dole ne kowa ya same shi. 18 00:01:08,290 --> 00:01:10,050 Amma yanzu, bari mu kai ku 19 00:01:10,050 --> 00:01:11,960 ga "doguwar tafiya" tawa. 20 00:01:12,160 --> 00:01:13,740 Kamar yawacinku, 21 00:01:13,740 --> 00:01:15,320 Na soma rai tun ni ke yaro. 22 00:01:15,320 --> 00:01:17,460 Kuma wa ya soma rai tun ya ke yaro cikinku ? 23 00:01:17,460 --> 00:01:18,510 ... 24 00:01:18,740 --> 00:01:20,500 kaɗai rabinku dai? To... 25 00:01:20,570 --> 00:01:21,590 (Dariya) 26 00:01:21,820 --> 00:01:24,910 Sauranku fa? Ku fi ƙaruwa lokacin da aka haife ku? 27 00:01:25,060 --> 00:01:27,640 Wallahi ina so in ga mamarka. 28 00:01:27,820 --> 00:01:29,460 To. Magana game da "rashin yiwuwa" 29 00:01:30,560 --> 00:01:34,740 Lokacin da ni ke yaro, ina yawan tunanin in gama abin rashin yiwuwa. 30 00:01:35,620 --> 00:01:38,880 Yau, shi ne ran da nake fata shekara shekaru. 31 00:01:38,880 --> 00:01:41,000 Saboda yau, shi ne lokacin da zan yi ƙoƙarin 32 00:01:41,020 --> 00:01:43,620 in yi abin rashin yiwuwa gabanku, 33 00:01:43,620 --> 00:01:45,460 a nan dai, TEDxMaastricht 34 00:01:45,800 --> 00:01:48,160 yanzu, a farkon lafazina, 35 00:01:48,760 --> 00:01:50,880 in nuna muku ƙarshe 36 00:01:51,220 --> 00:01:52,640 Kuma, zan tabbatar muku: 37 00:01:52,640 --> 00:01:54,940 "Abin rashin yiwuwa, ya yiwu." 38 00:01:55,300 --> 00:01:58,210 A ƙarshe, zan ba ku wannan abin gaisuwa: 39 00:01:58,210 --> 00:02:02,060 zan nuna muku wai dukanku kuma kun iya abin rashin yiwuwa. 40 00:02:02,660 --> 00:02:05,420 Da na nemi hanyar rashin yiwuwa, na iske wai 41 00:02:05,420 --> 00:02:08,229 Kowa cikin duniya yana da abubuwa biyu: 42 00:02:08,229 --> 00:02:09,870 Tsoro, 43 00:02:09,870 --> 00:02:11,640 da mafarki. 44 00:02:12,900 --> 00:02:17,560 Da na nemi hanyar rashin yiwuwa, na iske 45 00:02:17,560 --> 00:02:20,100 Akwai abubuwa 3 da suka sa 46 00:02:20,110 --> 00:02:23,290 ƙaunata gare abin rashin yiwuwa: 47 00:02:24,200 --> 00:02:26,900 "Dodgeball", watau "ƙwallon doke-doke", 48 00:02:27,290 --> 00:02:28,360 da Superman, 49 00:02:28,460 --> 00:02:29,460 da sauro, 50 00:02:29,460 --> 00:02:30,810 Kalmomin muhimmanci 3 gare ni 51 00:02:30,810 --> 00:02:33,500 Yanzu ku ga dalilin da ya sa na yi abin rashin yiwuwa 52 00:02:33,610 --> 00:02:36,220 Ni na kai ku cikin wannan tafiya 53 00:02:36,320 --> 00:02:38,680 ga tsoro zuwa mafarki, 54 00:02:38,740 --> 00:02:40,980 ga magana zuwa takobi. 55 00:02:41,160 --> 00:02:42,740 ga ƙwallon doke-doke 56 00:02:42,850 --> 00:02:44,020 zuwa Superman 57 00:02:44,020 --> 00:02:45,340 kuma sauro. 58 00:02:45,800 --> 00:02:47,360 To, Ina so in nuna muku 59 00:02:47,360 --> 00:02:49,900 yadda zaku iya abin rashin yiwuwa. 60 00:02:52,480 --> 00:02:54,934 4 ga watan Oktoba, shekara ta 2007, 61 00:02:55,840 --> 00:02:58,120 Zuciyata ta bubbuge, gwiwata ta yi rawa sosai 62 00:02:58,120 --> 00:02:59,340 Lokacin da na zo gaban masu sauraro 63 00:02:59,340 --> 00:03:01,280 a Sanders Theatre, Jami'a Harvard 64 00:03:01,280 --> 00:03:03,240 Wannan lokaci, ina samu 65 00:03:03,240 --> 00:03:06,160 "lambar yabo ta Ig Nobel" (Ig Nobel Prize) na likita na shekara 2007 66 00:03:06,160 --> 00:03:08,660 Don takardar bincike da na haɗa da wani mun rubuta 67 00:03:08,660 --> 00:03:10,270 Ana kiranta "Cinyen takobi 68 00:03:10,420 --> 00:03:11,740 da sakamakonsa" 69 00:03:11,870 --> 00:03:13,275 (Dariya) 70 00:03:13,840 --> 00:03:17,880 An bugi takardar nan cikin wani mujalla, mujalla da ban taɓa duba ba. 71 00:03:18,460 --> 00:03:20,419 Mujalla ta likita wajen Ingila (British Medical Journal) 72 00:03:21,360 --> 00:03:24,740 Abin nan da ya faru, shi dai mafarki ne bana tsammani ya yiwu. 73 00:03:24,900 --> 00:03:28,120 Kuwa abin mamaki gare ni. 74 00:03:28,130 --> 00:03:31,459 Girmamawa ke nan da ba zan manta ba 75 00:03:31,459 --> 00:03:34,539 Amma, wannan magana bai fi tunani ba kuwa. 76 00:03:35,540 --> 00:03:37,640 4 ga watan Oktoba, 1967 77 00:03:38,020 --> 00:03:40,260 Ga shi, wannan yaro maras jarumta, maras ƙarfi, 78 00:03:41,100 --> 00:03:43,120 Ya sha wahalar matsoraci sosai. 79 00:03:43,460 --> 00:03:45,579 Lokacin da ya zo gaban masu sauraro 80 00:03:45,579 --> 00:03:47,234 Zuciyarsa ta bubbuge, 81 00:03:47,500 --> 00:03:49,162 gwiwarsa ta yi rawa sosai 82 00:03:49,780 --> 00:03:52,120 Ya buɗe bakinsa yana ƙoƙarin magana, 83 00:03:56,490 --> 00:03:58,130 amma ba abin da ya fito daga baki 84 00:03:58,130 --> 00:04:00,500 Da jikinsa yana rawa, ya tsaye ya kuka 85 00:04:00,640 --> 00:04:02,360 Ya yi kurum da cirko-cirko 86 00:04:02,360 --> 00:04:03,760 da tsoro. 87 00:04:03,960 --> 00:04:06,130 yaro nan maras jarumta, maras ƙarfi, 88 00:04:06,130 --> 00:04:08,142 yana jin tsoro sosai. 89 00:04:08,649 --> 00:04:10,330 Yana tsoron duhu. 90 00:04:10,520 --> 00:04:11,640 Yana tsoron tsawo 91 00:04:11,640 --> 00:04:13,040 Yana tsoron gizo da maciji. 92 00:04:13,040 --> 00:04:15,140 Wa ya ke tsoron gizo da maciji cikinku? 93 00:04:15,280 --> 00:04:16,660 To, waɗansu 94 00:04:16,660 --> 00:04:19,079 Yana tsoron ruwa da babban kifi 95 00:04:19,079 --> 00:04:21,939 Yana tsoron likita da majiyyaci 96 00:04:21,939 --> 00:04:24,680 da allura da kuma mai-tsini iri-iri. 97 00:04:24,680 --> 00:04:27,380 Amma, abin mafi muhimmanci, yana tsoro: 98 00:04:27,470 --> 00:04:28,470 mutane ne. 99 00:04:29,380 --> 00:04:31,530 yaro nan maras jarumta, maras ƙarfi, 100 00:04:31,540 --> 00:04:32,570 ni ne. 101 00:04:33,320 --> 00:04:36,577 Ina tsoro lalacewar nasara da ƙin amincewa 102 00:04:37,300 --> 00:04:39,520 da rashin mutunci da sakamakonsu, 103 00:04:39,520 --> 00:04:42,840 kuma, da abin da bai kasance ba shekaru baya: 104 00:04:42,840 --> 00:04:45,020 "social anxiety disorder" watau ricike-rikicen jama'a. 105 00:04:45,020 --> 00:04:49,040 Sabo da tsoro, shi ya sa a kan yi mini dariya, a kan doke ni. 106 00:04:49,040 --> 00:04:52,800 A kan kira ni da sunayen wulakanci. A kan hana ni wasa da shi. 107 00:04:52,800 --> 00:04:54,260 ... 108 00:04:55,716 --> 00:04:57,301 sai wasa ɗaya-- 109 00:04:57,340 --> 00:04:59,427 ƙwallon doke-doke. 110 00:04:59,500 --> 00:05:01,443 Ni ba kyakyawar mai-doke ba ne. 111 00:05:01,760 --> 00:05:03,500 Da waccan azzalumai su kira ni 112 00:05:03,500 --> 00:05:05,970 sai in hangi ƙwallaye can 113 00:05:05,970 --> 00:05:08,200 suka yi wuf suka buge fuskata. 114 00:05:08,210 --> 00:05:09,950 Bam, bam, bam! 115 00:05:10,580 --> 00:05:13,220 Ina tunawa wai ko yawan kwanaki baya, 116 00:05:13,300 --> 00:05:18,180 da jar fuskata kamar an ciza, da kumburarren kunnayena kamar an busa 117 00:05:18,180 --> 00:05:21,140 da idanuna suka ciko da hawaye maƙil 118 00:05:21,180 --> 00:05:23,515 da magana mai cin mutunci ta ƙona cikin kunne. 119 00:05:23,740 --> 00:05:25,000 An ce. 120 00:05:25,020 --> 00:05:28,660 "abin da ya lalace ni, sanda da dutse ne, amma ba magana ba ne." 121 00:05:28,880 --> 00:05:30,131 Wallahi ƙarya kuwa! 122 00:05:30,310 --> 00:05:31,980 Magana ta yi rotse kamar wuƙa. 123 00:05:31,980 --> 00:05:34,030 Magana ta yi rauni kamar takobi. 124 00:05:34,210 --> 00:05:36,040 Magana ta sa rauni mai zurfi 125 00:05:36,040 --> 00:05:37,780 har ba a gani ba. 126 00:05:38,150 --> 00:05:41,070 To, ina da tsoro. Kuma babban magabcina, magana ce, 127 00:05:41,260 --> 00:05:42,491 har yanzu. 128 00:05:43,355 --> 00:05:45,300 Amma, ina da mafarki. 129 00:05:45,300 --> 00:05:47,980 Abin da na ke fata: bari in gudu wa labaran Superman, 130 00:05:47,980 --> 00:05:49,774 bari in karanta littattafan Superman, 131 00:05:49,774 --> 00:05:53,440 bari in zama jarumi mai girma kamar Superman, 132 00:05:53,480 --> 00:05:56,240 bari in yi yaƙi domin adalci da gaskiya, 133 00:05:56,240 --> 00:05:58,680 bari in yi yaƙi da aljanai, 134 00:05:58,680 --> 00:06:02,895 bari in yi shawagi in kewayen duniya, bari in ci nasara in ceto rayuka. 135 00:06:03,400 --> 00:06:05,850 Kuma, ina tunanin abin gaskiya. 136 00:06:05,860 --> 00:06:09,460 Na karanta littafin na bajintar duniya da na "Believe It or Not." 137 00:06:09,460 --> 00:06:13,080 Wa ya taɓa karanta waɗanan littattafai? 138 00:06:13,100 --> 00:06:14,390 Ina son su sosai! 139 00:06:14,390 --> 00:06:16,270 Na ga mutane da suka gama abin mamaki. 140 00:06:16,270 --> 00:06:17,790 Shi ya sa cewa nake: zan yi kuma 141 00:06:17,790 --> 00:06:19,330 Idan azzalumai 142 00:06:19,330 --> 00:06:21,030 su hana ni wasanni ke nan, 143 00:06:21,030 --> 00:06:23,335 zan yi abin al'ajibi. 144 00:06:23,335 --> 00:06:26,659 Zan yi abin mamaki wadda azzalumai basu iya ba. 145 00:06:26,659 --> 00:06:28,609 Zan bincike muhimmancina. 146 00:06:28,609 --> 00:06:30,729 Zan kasantar da dalilin rayuwata. 147 00:06:30,729 --> 00:06:33,320 Zan canji duniya. 148 00:06:33,320 --> 00:06:36,960 Zan hakikanta wai abin rashin yiwuwa ya yiwu dai. 149 00:06:38,340 --> 00:06:40,240 Shekaru 10 da suka wuce, 150 00:06:40,240 --> 00:06:42,706 ga makon can kafin na ciko shekaru 21. 151 00:06:42,819 --> 00:06:46,799 Da abubuwa 2 suka faru a lokacin guda, sai an canza mini rayuwata har abada. 152 00:06:47,040 --> 00:06:49,391 Wannan lokaci, na zama a Jihar Tamil Nadu, India ta Kudu. 153 00:06:49,540 --> 00:06:51,020 Ga aikina wa'azi ne. 154 00:06:51,020 --> 00:06:53,090 Wani aboki ya tambaye ni: 155 00:06:53,090 --> 00:06:54,720 "Kana da 'Throme', ko?" 156 00:06:54,720 --> 00:06:57,440 Na ce: "mene ne 'Throme'?" 157 00:06:57,440 --> 00:07:00,490 Ya amsa: " 'Throme' shi ne babbar manufar rayuwa, 158 00:07:00,490 --> 00:07:04,630 "watau da mafarki da manufa suka haɗu. Kamar 159 00:07:04,630 --> 00:07:07,240 "ka iya komai kake so, ka iya tafiyar ko'ina kake so, 160 00:07:07,240 --> 00:07:08,479 ka iya zama kowa kake so" 161 00:07:08,479 --> 00:07:10,356 Ina za ka? Me zaka yi? 162 00:07:10,356 --> 00:07:11,280 Kai wane ne? 163 00:07:11,280 --> 00:07:14,500 Na ce: "Ban iya ba! Ina jin tsoro sosai!" 164 00:07:14,500 --> 00:07:17,800 Da daren can, na ɗauki tabarma na hawa rufin kan gidana, 165 00:07:17,810 --> 00:07:19,259 na kwanta ƙarƙashin taurari 166 00:07:19,259 --> 00:07:21,869 na yi kallon jemagun suka kawo wa sauro sura. 167 00:07:21,869 --> 00:07:26,200 duk abin da nake tunani, ga Throme, ga mafarki, ga manufa, 168 00:07:26,200 --> 00:07:28,360 kuma ga azzalumai da ƙwallon doke-doke. 169 00:07:28,760 --> 00:07:30,730 Sai na tashi na iske wai 170 00:07:31,220 --> 00:07:33,940 zuciyata ta bubbuge, gwiwata ta yi rawa sosai. 171 00:07:34,080 --> 00:07:36,020 Wannan lokaci, ba don tsoro ba ne. 172 00:07:36,420 --> 00:07:38,395 Na ji ciwon duk jikina. 173 00:07:38,500 --> 00:07:40,180 Kwana 5 mai-zuwa, 174 00:07:40,330 --> 00:07:44,199 da ciwon nan ya kawo mini suma, na yi yaƙi da shi don rayuwata. 175 00:07:44,199 --> 00:07:48,239 Cizon sauro ya sa ni mugun zazzaɓin 40.5℃ kamar na ji wuta mai zafi a kaina. 176 00:07:48,390 --> 00:07:51,600 Kowane lokacin da na farka, ba abin da na tuna sai "Throme." 177 00:07:51,600 --> 00:07:53,820 Tsammani nake: "Me zan yi da rayuwata?" 178 00:07:53,950 --> 00:07:56,380 To, da isowa daren nan da na cika shekaru 21, 179 00:07:56,380 --> 00:07:58,030 da hakika 180 00:07:58,030 --> 00:07:59,639 na gane cewa, 181 00:07:59,639 --> 00:08:02,100 waccan ƙaramin sauro, 182 00:08:02,620 --> 00:08:05,020 da sunansa "Anopheles Stephensi" 183 00:08:05,280 --> 00:08:06,610 waccan ƙaramin sauro 184 00:08:06,610 --> 00:08:08,390 da bai fi ƙwayar gishiri girma ba 185 00:08:08,390 --> 00:08:09,810 da bai fi 5mg ba, 186 00:08:09,810 --> 00:08:12,780 ya dai iya kisan mutum mai nauyi 80kg. 187 00:08:12,780 --> 00:08:14,860 Na ga ita ce ta lalace ni. 188 00:08:14,860 --> 00:08:17,150 Sai na gane, mai kisa ba sauro ba ne. 189 00:08:17,150 --> 00:08:19,480 Ƙwayar ƙwaro da ya zama cikin jikin sauro 190 00:08:19,480 --> 00:08:23,160 shi ne mafi kisan mutane milliyoyi kowace shekara. 191 00:08:23,509 --> 00:08:25,999 Sai na gane, a'a. watakila mai kisa ya fi ƙarami. 192 00:08:25,999 --> 00:08:28,550 Amma, wannan magana ta fi girma gare ni. 193 00:08:28,550 --> 00:08:29,640 Sai na gane, 194 00:08:29,640 --> 00:08:31,270 abin da ya shuka mini lalacewa, 195 00:08:31,270 --> 00:08:32,140 tsoro ne. 196 00:08:32,140 --> 00:08:34,990 Ƙwayar ƙwaro shi ma ya lalace mini rai. 197 00:08:35,200 --> 00:08:38,080 Ka ga, akwai banbanci tsakanin hatsari da tsoro. 198 00:08:38,109 --> 00:08:39,698 Hatsari shi ya kasance. 199 00:08:39,990 --> 00:08:42,010 amma tsoro shi ne aka zaɓa. 200 00:08:42,080 --> 00:08:44,309 Sai na ga zaɓena: 201 00:08:44,309 --> 00:08:48,180 ko nake rayuwa da tsoro sai na mutu da kunya da daren can, 202 00:08:49,070 --> 00:08:52,080 ko sai ni na kashe tsoro 203 00:08:52,080 --> 00:08:56,060 na bi mafarki na zama da jarunta. 204 00:08:56,680 --> 00:08:59,560 Ka ga, lokacin da ake bisa gado ake jin mutuwa, 205 00:08:59,560 --> 00:09:04,080 sai ya gane wai, fuskantarwar mutuwa ita ma ta sa ƙauna gare rayuwa. 206 00:09:04,180 --> 00:09:07,140 Abin da na iske, kowa zai mutu, amma ba kowa ba yake rayuwa. 207 00:09:08,040 --> 00:09:09,890 Ka ga, da mutuwa dai ake rayuwa. 208 00:09:09,890 --> 00:09:11,580 Lokacin da aka karanto mutuwa, 209 00:09:11,580 --> 00:09:13,070 sai ya karanto rayuwa. 210 00:09:13,070 --> 00:09:15,140 Shi ya sa na durƙusa 211 00:09:15,140 --> 00:09:16,420 canji raina zan yi. 212 00:09:16,915 --> 00:09:18,230 Mutuwa bana so. 213 00:09:18,230 --> 00:09:20,010 na yi ɗan addu'a na ce, 214 00:09:20,010 --> 00:09:22,230 "Allah, idan ka nufe ni rai in ciko shekara 21 215 00:09:22,230 --> 00:09:24,544 "ƙoƙarin zan yi sai tsoro bai ƙara ikon raina ba" 216 00:09:24,670 --> 00:09:26,520 Kashe tsoro zan yi. 217 00:09:26,520 --> 00:09:29,530 Bin mafarki zan yi. 218 00:09:29,530 --> 00:09:31,270 Canji halina zan yi. 219 00:09:31,270 --> 00:09:33,540 Cika raina da mamaki zan yi. 220 00:09:33,540 --> 00:09:35,550 Bincika muhimmancina zan yi. 221 00:09:35,550 --> 00:09:38,632 Kasantarwa wai "abin rashin yiwuwa ya yiwu" zan yi. 222 00:09:38,780 --> 00:09:42,820 Ko na tsira daga mutuwa daren can, ku gane da kanku fa... 223 00:09:42,850 --> 00:09:43,978 (Dariya) 224 00:09:43,978 --> 00:09:47,100 Da daren can, na tsai da shawara a kan Throme (manufa) 10 na farko 225 00:09:47,100 --> 00:09:50,210 Zan ziyarci duk ɓangaren duniya. 226 00:09:50,210 --> 00:09:51,820 da Wuraren 7 Masu-Mamaki na Duniya. 227 00:09:51,820 --> 00:09:53,410 Zan koyi wasu harsuna. 228 00:09:53,410 --> 00:09:54,940 Zan zama a tsibirin jeji. 229 00:09:54,940 --> 00:09:56,480 Zan zama a kan jirgin teku. 230 00:09:56,480 --> 00:09:58,650 Zan zama da kalibar wajen kogin Amazon. 231 00:09:58,650 --> 00:10:01,210 Zan hawa dutse da ya fi tsawo a ƙasar Sweden. 232 00:10:01,210 --> 00:10:03,180 Zan yi kallon alfijir a Dutsen Everest. 233 00:10:03,190 --> 00:10:05,390 Zan shiga kasuwar waƙoƙi a birnin Nashville. 234 00:10:05,400 --> 00:10:07,060 Zan shiga ƙungiyar wasan dabbobi. 235 00:10:07,080 --> 00:10:09,120 Zan yi tsalle daga jirgin sama. 236 00:10:09,120 --> 00:10:12,380 A cikin shekaru 20 masu zuwa, nasarar yawacin manufofi nake cin. 237 00:10:12,410 --> 00:10:14,650 Duk lokacin da na gama ɗayansu, 238 00:10:14,650 --> 00:10:18,190 na ƙara sabon 5 zuwa 10, da Throme nawa yake ƙaruwa ke nan. 239 00:10:18,800 --> 00:10:23,280 A cikin shekaru 7 masu zuwa, na zama a kan ɗan tsibiri wajen ƙasar Bahamas. 240 00:10:23,320 --> 00:10:25,360 Shekaru 7, 241 00:10:25,370 --> 00:10:27,274 na zama cikin rumfa, 242 00:10:29,480 --> 00:10:33,820 na kashe manyan kifaye masu kisa da mashi, 243 00:10:33,820 --> 00:10:36,249 ban sa kaya ba sai ganyaye, 244 00:10:36,680 --> 00:10:39,160 kuma dole ne in koyi ruwa tare da kifi mai kisa. 245 00:10:39,160 --> 00:10:40,980 Daga can na yi ƙaura zuwa ƙasar Mexico, 246 00:10:40,980 --> 00:10:45,000 sa'an nan, zuwa "ƙasar kamar kwano" na kogin Amazon wajen ƙasar Ecuador. 247 00:10:45,241 --> 00:10:48,100 "Pujo Pongo Ecuador" na zama da wata kaliba can. 248 00:10:48,100 --> 00:10:52,180 da hankali, na soma samu amincewa gare Throme da na kafa. 249 00:10:52,180 --> 00:10:55,100 Na shiga kasuwa waƙoƙi a birnin Nashville, 250 00:10:55,110 --> 00:10:57,870 sai a birnin Stockholm, ƙasar Sweden, 251 00:10:57,870 --> 00:11:01,920 inda na hawa Dutsen Kebnekaise. 252 00:11:03,300 --> 00:11:04,750 Na koyi tabanjama, 253 00:11:04,750 --> 00:11:05,860 wasa da ƙwallaye, 254 00:11:05,860 --> 00:11:07,480 yawo kan tsawon sanda, 255 00:11:07,480 --> 00:11:10,440 hawa keke mai wili guda, cinye wuta, cinye madubi... 256 00:11:10,450 --> 00:11:13,620 Shekara ta 1997 na ji wai babu yawan mai cinye takobi. 257 00:11:13,620 --> 00:11:15,410 Yawwa! Cinye takobi zan yi! 258 00:11:15,420 --> 00:11:18,290 Na gamu da wani mai cinye takobi na tambaye shi don shawara. 259 00:11:18,290 --> 00:11:20,190 Cewa ya yi: "to, akwai shawarori 2:" 260 00:11:20,190 --> 00:11:21,926 Ta farko: ya yi hatsari sosai. 261 00:11:21,926 --> 00:11:23,948 ya kashe mutane masu ƙoƙari. 262 00:11:23,948 --> 00:11:24,953 Ta biyu: 263 00:11:24,953 --> 00:11:26,206 Kada ka yi shi kawai! 264 00:11:26,206 --> 00:11:27,520 (Dariya) 265 00:11:27,540 --> 00:11:29,540 To, cinye takobi ya zama wani Throme nawa. 266 00:11:30,440 --> 00:11:33,320 Na aiki kan wannan fiye da sau 10 kowace rana 267 00:11:33,660 --> 00:11:35,160 sai shekaru 4 suka wuce. 268 00:11:35,209 --> 00:11:36,709 Idan na lasafto sau da aiki nake 269 00:11:36,709 --> 00:11:40,020 sau 4 × kwana 365 × wata 12 270 00:11:40,020 --> 00:11:42,660 sau 13,000 maras nasara ke nan. 271 00:11:42,660 --> 00:11:45,420 Kafin na ci nasarar cinye a shekara ta 2001, 272 00:11:46,002 --> 00:11:47,630 na kafa wani Throme cewa 273 00:11:47,630 --> 00:11:50,940 zan zama babban gwanin cinye takobi cikin duniya. 274 00:11:50,970 --> 00:11:53,820 Ke nan na bincike da littattafai, da mujalloli, da jaridu, 275 00:11:53,820 --> 00:11:57,670 da kowane rahoton likita. Na koyi ilimin jikin mutane, 276 00:11:57,676 --> 00:11:59,719 Na yi magana da likitoci da majiyyata. 277 00:11:59,719 --> 00:12:01,760 Na sanar da duk masu cinye takobi, 278 00:12:01,760 --> 00:12:04,250 Na gudanar da Taron Masu Cinye Takobi na Duniya. 279 00:12:04,250 --> 00:12:06,450 Na yi takardar bincike ta likita 280 00:12:06,450 --> 00:12:08,580 game da cinye takobi da sakamakonsa. 281 00:12:08,580 --> 00:12:10,980 An bugi takardar nan cikin Mujalla ta likita wajen Ingila (British Medical Journal) 282 00:12:10,980 --> 00:12:11,840 (Dariya) 283 00:12:11,840 --> 00:12:12,940 Na gode. 284 00:12:12,960 --> 00:12:17,748 (Sowa) 285 00:12:18,200 --> 00:12:21,570 Kuma na iske wasu abubuwan mamaki game da cinye takobi. 286 00:12:21,571 --> 00:12:25,260 Abubuwan da baku tsammani har yanzu, amma tsmmani zaku yi bayan daren nan. 287 00:12:25,260 --> 00:12:28,550 Idan ka sare naman saniya da wuƙa, 288 00:12:28,550 --> 00:12:31,759 ko da takobi, tsammani zaku yi... 289 00:12:33,547 --> 00:12:36,589 An ce, asalin cinye takobi ya wuce shekaru 4000 290 00:12:36,589 --> 00:12:39,889 a wajen ƙasar India, inda wani matashi ya yi haka. 291 00:12:39,889 --> 00:12:42,290 .... 292 00:12:42,290 --> 00:12:45,580 Tun da shekaru 150 da suka wuce, masu cinye takobi suke amfani sosai 293 00:12:45,590 --> 00:12:47,400 cikin binciken ilimin kimiyya da magani. 294 00:12:47,480 --> 00:12:51,160 don ƙirƙira "madubi mai zura cikin jiki". 295 00:12:51,160 --> 00:12:53,820 mai ƙirƙira sunansa Dr. Adolf Kussamaul mutumin Jamus. 296 00:12:53,880 --> 00:12:56,639 Shekara ta 1906, an ɗauka "zanawar bugen zuciya" 297 00:12:56,639 --> 00:13:00,240 don bincika rikicen cinyewa, kuma narkewar (ta abinci cikin ciki), 298 00:13:00,240 --> 00:13:01,860 da "madubi mai zura cikin jiki" 299 00:13:01,860 --> 00:13:03,840 Amma, tun da shekaru 150 da suka wuce, 300 00:13:03,840 --> 00:13:07,860 akwai ɗaruruwan rauni da wasu mutuwa suka faru. 301 00:13:07,880 --> 00:13:14,560 Ga shi nan, ƙandararren "madubi mai zura cikin jiki" da Dr. Adolf Kussmaul yake ƙirƙira. 302 00:13:14,740 --> 00:13:18,679 Amma an iske wai akwai mutuwa 29 tun da shekaru 150 303 00:13:18,679 --> 00:13:22,462 misali wani mutumin birnin London wanda ya soka zuciyarsa ke nan. 304 00:13:23,142 --> 00:13:25,340 Kuma, akwai tsananin rauni 305 00:13:25,340 --> 00:13:27,780 3 zuwa 8 kowace shekara. 306 00:13:27,780 --> 00:13:29,880 Yaya na sani? Sabo da an kira ni da waya. 307 00:13:29,880 --> 00:13:31,150 ga labarin 2 satin baya 308 00:13:31,150 --> 00:13:34,320 ɗayansu wajen ƙasar Sweden, ɗayansu wajen birnin Orlando. 309 00:13:34,320 --> 00:13:37,019 Masu cinye takobi suke asibiti don rauni. 310 00:13:37,019 --> 00:13:38,769 Ka ga ya yi hatsari sosai. 311 00:13:38,769 --> 00:13:41,629 Sai ga wani abu. Masu cinye takobi suna bukatar 312 00:13:41,629 --> 00:13:44,320 shekaru 2 zuwa 10 don koyi haka. 313 00:13:44,320 --> 00:13:45,610 ... 314 00:13:45,610 --> 00:13:48,020 Amma abin mafi mamaki shi ne: 315 00:13:48,020 --> 00:13:51,360 yadda masu cinye takobi suka koyi su gama abin rashin yiwuwa. 316 00:13:51,460 --> 00:13:53,460 To, ga asiri zan ba ku ke nan: 317 00:13:53,520 --> 00:13:57,580 Ku manta da abin 99.9% da bai yiwu ba. 318 00:13:57,580 --> 00:14:02,030 Ku mayar da hankali kan abin 0.1% da ya yiwu, sai ku gano yaya aka gama. 319 00:14:02,817 --> 00:14:06,140 To, bari in nuna muku tsammani da mai cinye takobi yake. 320 00:14:06,140 --> 00:14:09,479 Dole ne an mai da hankali kan tunani maimakon abubuwa. 321 00:14:09,479 --> 00:14:12,270 Da hankalin daidai sarai kamar tsinin allura, 322 00:14:12,270 --> 00:14:15,670 an iya ware kayyayyakin jiki aka warware amsoshinsu sakamakon cinye takobi, 323 00:14:15,710 --> 00:14:20,370 sai ƙwaƙwalwa da tsoka suka "koyi" tsarin nan suka "tuna" 324 00:14:20,450 --> 00:14:23,720 bayan yin haka fiye da sau 10,000. 325 00:14:24,020 --> 00:14:28,090 To, kuma in nuna muku yadda jiki yake lokacin da takobi yake ciki. 326 00:14:28,310 --> 00:14:30,130 Don cinye takobi, 327 00:14:30,130 --> 00:14:32,250 Dole ne an zame ruwan takobi a sama da harshe, 328 00:14:32,250 --> 00:14:34,780 an tura kan ƙofar maƙogwaro 329 00:14:34,780 --> 00:14:37,740 an juya takobi 90° wajen ƙashin-ƙin-cinye 330 00:14:38,240 --> 00:14:41,040 zuwa tsakon maƙogwaro sai ƙofar bututun-abinci ta sama, 331 00:14:41,060 --> 00:14:42,600 an tura kan ma'amshin-motsi, 332 00:14:42,600 --> 00:14:44,380 sai an zame ruwan takobi cikin 333 00:14:44,380 --> 00:14:45,960 kogon-ƙirji tsakanin huhu. 334 00:14:46,080 --> 00:14:48,349 Wannan lokaci, 335 00:14:48,399 --> 00:14:50,389 dole ne a tura zuciya a waje kaɗan. 336 00:14:50,389 --> 00:14:51,720 Idan ka yi kallo da hankali, 337 00:14:51,720 --> 00:14:53,860 ka iya ganin bugen zuciya tare da takobi. 338 00:14:53,860 --> 00:14:55,859 Sabo da takobi yana jinginawa kan zuciya 339 00:14:55,859 --> 00:14:58,809 tsakaninsu shi ne ƙyallen-bututun-abinci kaɗai. 340 00:14:58,809 --> 00:15:00,580 Abin da ka ga nan, ya kasance dai! 341 00:15:00,580 --> 00:15:02,710 Sa'an nan, an zame shi sai ya ƙashin ƙirji 342 00:15:02,710 --> 00:15:05,540 ya wuce ƙofar bututun-abinci ta ƙasa, zuwa cikin ciki, 343 00:15:05,540 --> 00:15:09,020 ya tura ma'amshin-amai cikin ciki sai hanji na farko. 344 00:15:09,020 --> 00:15:09,750 da sauƙi kuwa. 345 00:15:09,750 --> 00:15:10,930 (Dariya) 346 00:15:10,930 --> 00:15:12,880 Idan zan wuce iyakar nan 347 00:15:12,880 --> 00:15:17,720 sai bututun-Fallopian! 348 00:15:17,720 --> 00:15:20,980 Jamma'a, tambayi matarka fa sai an jima... 349 00:15:22,160 --> 00:15:23,900 An tambaye ni cewa, 350 00:15:23,900 --> 00:15:26,740 "Jarunta kake bukata don ka ajiye rayuwarka cikin hatsari, 351 00:15:26,740 --> 00:15:28,800 ka tura zuciyarka ka cinye takobi." 352 00:15:28,800 --> 00:15:30,500 Haba. Abin da yake bukatar jarunta, 353 00:15:30,500 --> 00:15:33,020 shi ne: yadda yaron nan maras jarumta, maras ƙarfi, 354 00:15:33,080 --> 00:15:35,620 ya fuskance ƙi da rashin nasara 355 00:15:35,620 --> 00:15:37,040 yadda ya bayyanar da zuciyarsa 356 00:15:37,040 --> 00:15:38,240 ya kashe alfarma yana tawali'u 357 00:15:38,240 --> 00:15:41,060 ya tsaya nan gaban yawan baƙi 358 00:15:41,060 --> 00:15:43,670 ya gaya muku labarinsa game da tsoro da mafarki 359 00:15:43,680 --> 00:15:47,580 kuma, ya ajiye ransa cikin hatsari, ba habaici ba wallahi. 360 00:15:48,280 --> 00:15:49,450 Zaku gani. Na gode! 361 00:15:49,450 --> 00:15:53,720 (Sowa) 362 00:15:53,850 --> 00:15:56,250 Kun ga, abin mafi mamaki shi ne, 363 00:15:56,250 --> 00:15:58,650 Kullum nake ƙoƙarin cika raina da mamaki 364 00:15:58,650 --> 00:15:59,780 har yanzu, na gama 365 00:15:59,780 --> 00:16:02,880 Amma, abin mafi mamaki, ba cinye takuba 21 ba 366 00:16:02,880 --> 00:16:05,170 ... 367 00:16:07,640 --> 00:16:11,270 ko ba zauna cikin ruwa mai zurfi 20ft tare da kifaye 88 masu kisa ba 368 00:16:11,270 --> 00:16:12,307 ... 369 00:16:13,840 --> 00:16:17,600 ba samu zafin 800℃ don zaman jarumi ba 370 00:16:17,610 --> 00:16:19,470 ... 371 00:16:19,520 --> 00:16:21,574 ... 372 00:16:22,460 --> 00:16:24,920 ko ba jawo mota da takobi 373 00:16:24,930 --> 00:16:26,290 don bajintar duniya ba 374 00:16:26,290 --> 00:16:28,760 ko ba shiga gasa ta ƙarshe ta America's Got Talent ba 375 00:16:28,820 --> 00:16:31,540 ko ba samu lambar yabo ta Ig Nobel ta likita ba 376 00:16:31,550 --> 00:16:33,900 Haba, su ba abin mamaki ba ne. 377 00:16:33,900 --> 00:16:36,350 Ko tsammanin haka mutane suke, a'a, ba haka ba ne. 378 00:16:36,350 --> 00:16:37,800 Abin mafi mamaki da gaske, 379 00:16:37,800 --> 00:16:40,660 Shi ne ga yaron nan maras jarunta, maras ƙarfi, 380 00:16:40,660 --> 00:16:42,200 wanda yake tsoron tsawo, 381 00:16:42,200 --> 00:16:43,890 wanda yake tsoron ruwa da kifi, 382 00:16:43,890 --> 00:16:46,370 da likitoci da majiyyata da allura da abin mai tsini 383 00:16:46,370 --> 00:16:47,640 da yin managa gaban mutane, 384 00:16:47,640 --> 00:16:49,800 Allah ya nufe shi ya tashi kewayen duniya 385 00:16:49,800 --> 00:16:51,320 a tsawon 30,000ft, 386 00:16:51,320 --> 00:16:53,900 ya cinye takobi cikin ruwa tare da kifi mai kisa, 387 00:16:53,900 --> 00:16:57,430 ya yi magana da likitoci da majiyyata da masu kallo a duniya. 388 00:16:57,430 --> 00:16:59,580 Su ne abubuwan mamaki ke nan. 389 00:16:59,580 --> 00:17:01,450 Kullum nake so in gama abin rashin yiwuwa 390 00:17:01,450 --> 00:17:02,380 Na gode. 391 00:17:02,380 --> 00:17:03,760 (Sowa) 392 00:17:03,760 --> 00:17:05,220 Na gode. 393 00:17:05,660 --> 00:17:09,040 (Sowa) 394 00:17:09,700 --> 00:17:12,569 Kullum nake ƙoƙarin abin rashin yiwuwa har yanzu, na gama 395 00:17:12,569 --> 00:17:15,858 Kullum nake so in cika raina da mamaki in canji duniya, 396 00:17:15,858 --> 00:17:16,898 har yanzu, na gama. 397 00:17:16,898 --> 00:17:19,819 Kullum nake so in yi shawagi kewayen duniya kamar Superman 398 00:17:19,819 --> 00:17:21,378 cece rayuka, har yanzu, na gama 399 00:17:21,378 --> 00:17:22,720 Ka ga ko? 400 00:17:22,720 --> 00:17:25,569 Akwai ƙaramin sashi cikin girman mafarkin yaron nan 401 00:17:25,569 --> 00:17:27,290 ya ɓoye zurfin zuciyarsa. 402 00:17:30,320 --> 00:17:36,197 (Dariya) (Sowa) 403 00:17:37,000 --> 00:17:40,240 Ka ga, kullum nake so neman muhimmancina. 404 00:17:40,270 --> 00:17:41,530 har yanzu, na gama. 405 00:17:41,540 --> 00:17:42,920 Amma, 406 00:17:42,920 --> 00:17:46,230 ban gama da takobi da ƙarfina ba ne. 407 00:17:46,230 --> 00:17:48,510 Kuwa na gama da "rashin-ƙarfina," da maganata. 408 00:17:48,510 --> 00:17:51,090 Muhimmancina shi ne canji duniya, 409 00:17:51,090 --> 00:17:52,390 da kashe tsoro. 410 00:17:52,390 --> 00:17:54,910 Da takobi ɗai-ɗai, kalma ɗai-ɗai, 411 00:17:55,070 --> 00:17:57,450 wuƙa ɗai-ɗai, rayuwa ɗai-ɗai, 412 00:17:57,540 --> 00:17:59,700 in ƙarfafa wa mutane su zama jarumai, 413 00:17:59,700 --> 00:18:01,860 su gama abin rashin yiwuwa da ransu. 414 00:18:02,060 --> 00:18:04,680 Muhimmancina shi ne in ba su taimakon neman nasu. 415 00:18:04,680 --> 00:18:05,680 Mene ne naka? 416 00:18:05,680 --> 00:18:06,960 Mene ne muhimmancinka? 417 00:18:06,960 --> 00:18:08,960 Ina dalilin kake a nan? 418 00:18:09,260 --> 00:18:11,590 Na gaskata dukanmu jarumai ne. 419 00:18:12,160 --> 00:18:14,260 Mene ne ƙarfinka? 420 00:18:14,560 --> 00:18:17,990 A cikin duniya fiye da mutane billiyan 7, 421 00:18:17,990 --> 00:18:20,250 kusan babu masu cinye takobi aka bari. 422 00:18:20,250 --> 00:18:21,661 ... 423 00:18:21,661 --> 00:18:22,940 Amma, akwai kai kaɗai ne. 424 00:18:22,940 --> 00:18:24,070 ba'a kamar ka ba. 425 00:18:24,070 --> 00:18:25,540 Ina labarinka? 426 00:18:25,540 --> 00:18:27,760 Ina banbancinka? 427 00:18:27,760 --> 00:18:29,180 Gaya labarinka, 428 00:18:29,180 --> 00:18:31,721 ko da yake muryarka ba ta da ƙarfi. 429 00:18:31,900 --> 00:18:33,340 Mene ne Throme naka? 430 00:18:33,340 --> 00:18:35,850 Idan ka iya yin komai, zaman kowa, tafiya ko'ina 431 00:18:35,850 --> 00:18:37,430 Me zaka yi? Ina za ka? 432 00:18:37,430 --> 00:18:38,480 Me zaka yi? 433 00:18:38,480 --> 00:18:40,340 Me zaka yi da rayuwarka? 434 00:18:40,340 --> 00:18:41,760 Mene ne mafarkinka mai girma? 435 00:18:41,760 --> 00:18:45,200 Mene ne mafarkinka lokacin da kake yaro? Ka yi tsammani. 436 00:18:45,250 --> 00:18:46,240 ... 437 00:18:46,240 --> 00:18:48,620 Mene ne mafarkinka mafi hauka 438 00:18:48,620 --> 00:18:50,450 mafi mamaki kuma mafi ɓoye? 439 00:18:50,450 --> 00:18:54,040 Na tabbata magana nan ta sa mafarkinka rashin mamaki, ko? 440 00:18:55,370 --> 00:18:57,050 Mene ne takobinka? 441 00:18:57,050 --> 00:18:58,650 Kowanenku ka mallaka takobi naka 442 00:18:58,650 --> 00:19:00,600 takobi da bakuna biyu: na tsoro da na mafariki 443 00:19:00,600 --> 00:19:03,520 Komai ya faru, ku je ku cinye takobinka 444 00:19:03,890 --> 00:19:05,870 ku bi mafarkinka, jamma'a. 445 00:19:05,870 --> 00:19:08,900 Duk lokacin da ka zama yadda kake so, ba yauci ba ne. 446 00:19:09,720 --> 00:19:12,920 Amma ga azzalumai da ƙwallon doke-doke, ga yaran da suke shakkar iyawa 447 00:19:12,920 --> 00:19:14,916 ga yaran da suke shakkar iyawarsu, 448 00:19:15,060 --> 00:19:17,645 Bari in gaya musu, 449 00:19:17,645 --> 00:19:18,841 "na gode." 450 00:19:18,940 --> 00:19:22,220 Sabo da in ba don azzalumai ba ne, ba za'a samu jarumai ba. 451 00:19:23,020 --> 00:19:27,237 Ga ni nan ina karantarwa abin rashin yiwuwa ya yiwu. 452 00:19:28,300 --> 00:19:32,310 Wannan batu mafi hatsari ne. Yana da kisa sosai. 453 00:19:32,340 --> 00:19:33,720 Amma, ina fata zaku ji daɗi. 454 00:19:33,720 --> 00:19:35,260 (Dariya) 455 00:19:36,350 --> 00:19:38,700 Ina bukatar taimakonku. 456 00:19:46,731 --> 00:19:48,405 (biyu, uku...) 457 00:19:48,405 --> 00:19:52,100 Haba! Ina bukatar taimakon dukanku kan ƙidayawa! 458 00:19:52,100 --> 00:19:53,210 (Dariya) 459 00:19:53,210 --> 00:19:55,840 Ku san magana nan ko? To? Ku bi na mana. Ku shirya? 460 00:19:55,870 --> 00:19:56,964 ɗaya, 461 00:19:56,964 --> 00:19:58,150 biyu, 462 00:19:58,170 --> 00:19:58,980 uku! 463 00:19:58,980 --> 00:20:00,920 A'a, biyu ne. Amma ku gane. 464 00:20:06,760 --> 00:20:07,780 ɗaya! 465 00:20:07,840 --> 00:20:08,750 biyu! 466 00:20:08,800 --> 00:20:10,010 uku! 467 00:20:11,260 --> 00:20:13,280 (An ji mamaki) 468 00:20:14,360 --> 00:20:15,940 (Sowa) 469 00:20:16,251 --> 00:20:17,450 Yawwa! 470 00:20:17,450 --> 00:20:23,100 (Sowa) 471 00:20:23,100 --> 00:20:24,820 Na gode! 472 00:20:25,450 --> 00:20:28,800 Na gode! Na gode! Na gode da zuciyata! 473 00:20:28,800 --> 00:20:31,290 Kuwa na gode da cikina. 474 00:20:31,880 --> 00:20:35,020 Na gaya muku ina nan zan gama abin rashin yiwuwa, sai na gama yanzu. 475 00:20:35,030 --> 00:20:37,730 Amma, shi ya yiwu ne. Na yi haka kullum. 476 00:20:37,800 --> 00:20:42,800 Abin rashin yiwuwa shi ne, yaron nan maras jarunta, maras ƙarfi, 477 00:20:42,840 --> 00:20:44,600 ya tsaya nan a TEDx gaban mutane 478 00:20:44,600 --> 00:20:47,100 ya canji duniya da ƙalma ɗai-ɗai, 479 00:20:47,100 --> 00:20:49,080 da takobi ɗai-ɗai, da rayuwa ɗai-ɗai. 480 00:20:49,080 --> 00:20:52,060 Idan na ba ka sabon tunani, idan na sa ka gaskata wai 481 00:20:52,060 --> 00:20:54,460 abin rashin yiwuwa ya yiwu, 482 00:20:54,460 --> 00:20:57,960 idan na sa ka gane ka iya kuwa, 483 00:20:58,120 --> 00:21:01,020 to, ga aikina ya gama, ga naka ya soma. 484 00:21:01,020 --> 00:21:04,100 Kada ka yanke mafarki. Kada ka yanke amince 485 00:21:04,820 --> 00:21:06,350 Na gode don kun gaskata mini. 486 00:21:06,350 --> 00:21:08,250 Na gode don kun zama sashin mafarkina. 487 00:21:08,250 --> 00:21:09,550 Ga abin gaisuwa nan: 488 00:21:09,550 --> 00:21:11,486 Abin rashin yiwuwa, 489 00:21:11,486 --> 00:21:12,920 ya yiwu. 490 00:21:12,920 --> 00:21:14,920 Doguwar tafiya, baiwa ke nan. 491 00:21:15,100 --> 00:21:19,560 (Sowa) 492 00:21:19,560 --> 00:21:21,020 Na gode! 493 00:21:21,060 --> 00:21:25,360 (Sowa) 494 00:21:25,580 --> 00:21:27,560 (Sowa) 495 00:21:27,780 --> 00:21:30,240 ....