NatureNow: Greta Thunberg and George Monbiot make short film on the climate crisis
-
0:02 - 0:04Wannan ba atisaye ba ne
-
0:04 - 0:07Sunana Greta Thunberg.
-
0:07 - 0:10Muna rayuwa a farkon ƙarewarmu gaba ɗaya.
-
0:11 - 0:14Yanayin mu yana ɓaci.
-
0:14 - 0:18Yara iri na suna barin makaranta don yin zanga-zanga.
-
0:19 - 0:21Amma zamu iya gyara wannan.
-
0:21 - 0:23Zaku iya gyara wannan.
-
0:23 - 0:27Domin mu tsira, mu daina amfani da makamashi, amma wannan kadai bazai isa ba.
-
0:27 - 0:30An tattauna akan mafita da yawa, amma mafitar da ke gaban
-
0:30 - 0:33mu fa?
-
0:33 - 0:35Zan bar abokina George yayi bayani.
-
0:36 - 0:38Akwai na'ura ta mamaki mai shanye carbon daga iska, bata da tsada kuma tana gina
-
0:38 - 0:43kanta.
-
0:43 - 0:44Ita ake kira ... bishiya .
-
0:44 - 0:46Bishiya misali ce a magance matsalar yanayi.
-
0:47 - 0:48Guntayen itatuwa, ciyayi rubabbu, gandundaji, fadamu, karkashin teku, ciyayin karkashin teku, murjani, su
-
0:48 - 0:49na cire carbon daga iska su rufe.
-
0:49 - 0:54Halittu makami ne da zamu iya magance yanayin mu da ya ɓaci da su.
-
0:54 - 0:57Wadannan hanyoyin amfani da halittu wajen magance matsalar yanayinmu taimaka sosai.
-
0:57 - 0:59Ya burge, ko?
-
0:59 - 1:03Amma sai dai idan mun daina tono makamashi daga kasa.
-
1:03 - 1:08Abin takaici anan ... yanzu mun fita harkar su.
-
1:09 - 1:12Muna kashe kuɗi ninki dubu akan tallafin makamashi fiye da akan wajen da ake samar
-
1:12 - 1:14da halittu.
-
1:14 - 1:18Magance yanayi ta hanyar halittu 2% kawai yake samu
-
1:20 - 1:22na dukkan kuɗaɗen da ake kashewa wajen magance ɓacin yanayi.
-
1:22 - 1:24
-
1:26 - 1:31Wannan kuɗin ku ne, harajin ku ne, da ajiyar ku.
-
1:31 - 1:33Ƙarin abin takaici, a yanzu da muka fi buƙatar halittu
-
1:33 - 1:35muna lalata su fiye da ko yaushe.
-
1:35 - 1:39Nau'ikan halittu 200 suna ƙarewa a kowace rana.
-
1:39 - 1:41Mafi yawan tsaunukan kankara na Arctic sun salwanta.
-
1:41 - 1:43Mafi yawan dabbobin dajin mu sun bace.
-
1:44 - 1:45Mafi yawan kasar noman mu ba albarka.
-
1:45 - 1:47Don haka me zamu yi?
-
1:47 - 1:50Me zaku yi?
-
1:50 - 1:54Abu ne mai sauki ... mu kare, mu sake mayarwa kuma mu dauki nauyi.
-
1:54 - 1:57Karewa.
-
1:57 - 1:59Ana yanke gandun daji
-
1:59 - 2:01a kimanin girman filin ƙwallon ƙafa 30 kowane minti daya.
-
2:01 - 2:03
-
2:03 - 2:04Dole mu kare wajen da halittu ke yin wani abu muhimmi.
-
2:04 - 2:05Mayarwa.
-
2:05 - 2:06An lalata mafi yawan duniyar mu.
-
2:06 - 2:07Amma halittu zasu iya sake tsirowa
-
2:07 - 2:09kuma muna iya taimakawa ɗaukacin halittu su dawo.
-
2:09 - 2:10Mu daina kashe kuɗi akan abubuwan da suke bata halittu
-
2:10 - 2:11mu kashe akan abinda zai taimaki halittu.
-
2:11 - 2:13Abu ne mai sauki.
-
2:13 - 2:16Karewa, mayarwa, ɗaukar nauyi.
-
2:16 - 2:19Wannan zai iya faruwa a ko ina.
-
2:19 - 2:21Mutane da yawa sun riga sun fara magancewa da halittu.
-
2:21 - 2:22Muna buƙatar yi da yawan gaske.
-
2:22 - 2:25Kuna iya shiga cikin wannan.
-
2:25 - 2:27Ku zabi mutanen da suke kare halittu.
-
2:27 - 2:30Ku yada wannan bidiyon.
-
2:31 - 2:32Ku yi magana akan wannan.
-
2:33 - 2:36A duk faɗin duniya, akwai mutane da suke ta yaƙi wajen kare halittu.
-
2:36 - 2:38Ku shiga cikinsu!
-
2:39 - 2:41Komai yana da mahimmanci.
-
2:41 - 2:42Abinda ku ka yi yana da mahimmanci.
- Title:
- NatureNow: Greta Thunberg and George Monbiot make short film on the climate crisis
- Description:
-
Environmental activists Greta Thunberg and George Monbiot have helped produce a short film highlighting the need to protect, restore and use nature to tackle the climate crisis.
Living ecosystems like forests, mangroves, swamps and seabeds can pull enormous quantities of carbon from the air and store them safely, but natural climate solutions currently receive only 2% of the funding spent on cutting emissions.
The film’s director, Tom Mustill of Gripping Films, said: 'We tried to make the film have the tiniest environmental impact possible. We took trains to Sweden to interview Greta, charged our hybrid car at George’s house, used green energy to power the edit and recycled archive footage rather than shooting new.'
#naturenow #climatecrisis #gretathunberg
CREDITS
Narrators: Greta Thunberg & George Monbiot
Director: Tom Mustill
Producer: Triangle Monday
DoP & Editor: Fergus Dingle
Sound: Shaman Media
GFX: Paraic Mcgloughlin
Online: Bram De Jonghe
Picture Post: Special Treats Productions
Mix: Mcasso Music
Audio Post: Tom Martin
NCS Guidance: Charlie Lat
Music: Rone / InFiné MusicThe Independent film by Gripping Films(Tom Mustill) was supported by:
Conservation International
Food and Land Use Coalition
Gower StWith guidance from
Nature4ClimateNatural Climate Solutions
www.grippingfilms.com
FIND OUT MORE:
#naturenow
www.naturalclimate.solutions - Video Language:
- English
- Team:
- Amplifying Voices
- Project:
- Environment and Climate Change
- Duration:
- 03:41
Fran Ontanaya edited Hausa subtitles for NatureNow: Greta Thunberg and George Monbiot make short film on the climate crisis | ||
Julian Picotto edited Hausa subtitles for NatureNow: Greta Thunberg and George Monbiot make short film on the climate crisis |