WEBVTT 00:00:01.560 --> 00:00:04.135 Wannan ba atisaye ba ne 00:00:04.375 --> 00:00:06.651 Sunana Greta Thunberg. 00:00:06.852 --> 00:00:10.212 Muna rayuwa a farkon ƙarewarmu gaba ɗaya. 00:00:11.171 --> 00:00:13.612 Yanayin mu yana ɓaci. 00:00:14.022 --> 00:00:18.217 Yara iri na suna barin makaranta don yin zanga-zanga. 00:00:18.561 --> 00:00:20.897 Amma zamu iya gyara wannan. 00:00:20.897 --> 00:00:22.963 Zaku iya gyara wannan. 00:00:23.372 --> 00:00:26.577 Domin mu tsira, mu daina amfani da makamashi, amma wannan kadai bazai isa ba. 00:00:27.217 --> 00:00:29.822 An tattauna akan mafita da yawa, amma mafitar da ke gaban 00:00:30.112 --> 00:00:32.692 mu fa? 00:00:32.692 --> 00:00:35.412 Zan bar abokina George yayi bayani. 00:00:35.682 --> 00:00:38.112 Akwai na'ura ta mamaki mai shanye carbon daga iska, bata da tsada kuma tana gina 00:00:38.211 --> 00:00:42.721 kanta. 00:00:42.721 --> 00:00:44.418 Ita ake kira ... bishiya . 00:00:44.418 --> 00:00:46.466 Bishiya misali ce a magance matsalar yanayi. 00:00:46.576 --> 00:00:47.929 Guntayen itatuwa, ciyayi rubabbu, gandundaji, fadamu, karkashin teku, ciyayin karkashin teku, murjani, su 00:00:47.929 --> 00:00:48.872 na cire carbon daga iska su rufe. 00:00:48.952 --> 00:00:53.692 Halittu makami ne da zamu iya magance yanayin mu da ya ɓaci da su. 00:00:53.692 --> 00:00:56.502 Wadannan hanyoyin amfani da halittu wajen magance matsalar yanayinmu taimaka sosai. 00:00:56.502 --> 00:00:58.772 Ya burge, ko? 00:00:58.772 --> 00:01:02.692 Amma sai dai idan mun daina tono makamashi daga kasa. 00:01:03.212 --> 00:01:07.883 Abin takaici anan ... yanzu mun fita harkar su. 00:01:08.502 --> 00:01:12.325 Muna kashe kuɗi ninki dubu akan tallafin makamashi fiye da akan wajen da ake samar 00:01:12.325 --> 00:01:14.012 da halittu. 00:01:14.222 --> 00:01:17.622 Magance yanayi ta hanyar halittu 2% kawai yake samu 00:01:19.702 --> 00:01:21.892 na dukkan kuɗaɗen da ake kashewa wajen magance ɓacin yanayi. 00:01:21.892 --> 00:01:24.402 00:01:25.744 --> 00:01:30.548 Wannan kuɗin ku ne, harajin ku ne, da ajiyar ku. 00:01:30.548 --> 00:01:32.842 Ƙarin abin takaici, a yanzu da muka fi buƙatar halittu 00:01:32.842 --> 00:01:35.377 muna lalata su fiye da ko yaushe. 00:01:35.377 --> 00:01:39.053 Nau'ikan halittu 200 suna ƙarewa a kowace rana. 00:01:39.394 --> 00:01:41.021 Mafi yawan tsaunukan kankara na Arctic sun salwanta. 00:01:41.021 --> 00:01:43.468 Mafi yawan dabbobin dajin mu sun bace. 00:01:43.773 --> 00:01:44.958 Mafi yawan kasar noman mu ba albarka. 00:01:44.958 --> 00:01:47.211 Don haka me zamu yi? 00:01:47.211 --> 00:01:50.094 Me zaku yi? 00:01:50.094 --> 00:01:54.228 Abu ne mai sauki ... mu kare, mu sake mayarwa kuma mu dauki nauyi. 00:01:54.462 --> 00:01:57.050 Karewa. 00:01:57.050 --> 00:01:59.029 Ana yanke gandun daji 00:01:59.029 --> 00:02:01.012 a kimanin girman filin ƙwallon ƙafa 30 kowane minti daya. 00:02:01.012 --> 00:02:02.813 00:02:02.813 --> 00:02:04.374 Dole mu kare wajen da halittu ke yin wani abu muhimmi. 00:02:04.374 --> 00:02:05.458 Mayarwa. 00:02:05.458 --> 00:02:06.225 An lalata mafi yawan duniyar mu. 00:02:06.225 --> 00:02:07.429 Amma halittu zasu iya sake tsirowa 00:02:07.429 --> 00:02:08.501 kuma muna iya taimakawa ɗaukacin halittu su dawo. 00:02:08.501 --> 00:02:09.513 Mu daina kashe kuɗi akan abubuwan da suke bata halittu 00:02:10.084 --> 00:02:11.198 mu kashe akan abinda zai taimaki halittu. 00:02:11.198 --> 00:02:13.325 Abu ne mai sauki. 00:02:13.325 --> 00:02:16.153 Karewa, mayarwa, ɗaukar nauyi. 00:02:16.153 --> 00:02:18.679 Wannan zai iya faruwa a ko ina. 00:02:18.679 --> 00:02:20.505 Mutane da yawa sun riga sun fara magancewa da halittu. 00:02:20.505 --> 00:02:21.878 Muna buƙatar yi da yawan gaske. 00:02:21.878 --> 00:02:24.581 Kuna iya shiga cikin wannan. 00:02:24.581 --> 00:02:26.581 Ku zabi mutanen da suke kare halittu. 00:02:26.581 --> 00:02:30.042 Ku yada wannan bidiyon. 00:02:31.051 --> 00:02:31.881 Ku yi magana akan wannan. 00:02:32.702 --> 00:02:36.172 A duk faɗin duniya, akwai mutane da suke ta yaƙi wajen kare halittu. 00:02:36.172 --> 00:02:38.412 Ku shiga cikinsu! 00:02:39.112 --> 00:02:40.756 Komai yana da mahimmanci. 00:02:40.756 --> 00:02:42.018 Abinda ku ka yi yana da mahimmanci.