1 00:00:07,430 --> 00:00:11,280 Firefox OS na ƙyale abokan cinikinka samun duk bidiyon da suke bukata nan take 2 00:00:11,750 --> 00:00:13,100 duk a na'ura guda. 3 00:00:13,600 --> 00:00:15,360 da dannawa ɗaya a alamar kiɗa 4 00:00:15,630 --> 00:00:17,950 za su ga duk kaɗe-kaɗensu a wuri guda. 5 00:00:18,170 --> 00:00:22,640 Za su iya gewaya tarinsu na mawaƙi ko faifai 6 00:00:24,140 --> 00:00:26,560 neman waƙa a akwatin nema 7 00:00:32,070 --> 00:00:33,340 kasafta waƙa 8 00:00:35,080 --> 00:00:36,200 rabata 9 00:00:40,510 --> 00:00:43,090 kuma harma da ƙirƙirar jerin mawaƙa na waɗanda suka fi so 10 00:00:46,240 --> 00:00:48,640 akwai kuma aikace-aikacen radiyon FM 11 00:00:48,640 --> 00:00:51,287 Abokan cinikinka na iya nemo tashar da suke bukata ta gungurawa 12 00:00:51,647 --> 00:00:53,627 ko in su na so Firefox OS ta nemo masu.