1 00:00:07,330 --> 00:00:10,190 Akwai abubuwan cewa da dama dangane da Wurin Kasuwanci na Firefox. 2 00:00:10,900 --> 00:00:14,900 Wani abu guda shine jeka tushe domin aikace-aikacen Firefox OS. 3 00:00:15,600 --> 00:00:19,000 Abokan cinikinka za su sami fitattun aikace-aikace na duniya 4 00:00:19,000 --> 00:00:22,420 haka kuma da abin ciki wanda masu samarwa na gida suka yi a shiyyarsu. 5 00:00:23,260 --> 00:00:26,840 Magana kan aikace-aikace na gida, wurin kasuwanci na Firefox na samun kulawa 6 00:00:26,840 --> 00:00:28,980 ta jama'a mambobi da ke kusa a shiyyarku. 7 00:00:29,520 --> 00:00:34,000 Wannan na nufin masu amfani da Firefox OS masu cinikinka na amfana da samun 8 00:00:34,010 --> 00:00:37,710 masu kulawa su gano aikace-aikace da suka fi dacewa da inda suke zaune. 9 00:00:38,900 --> 00:00:42,640 Za su iya gewaya jimlar aikace-aikace ko neman jinsina masu yawa 10 00:00:42,640 --> 00:00:47,800 daga wasanni zuwa kaya, kiɗa, tafiye-tafiye, wasanni da sauransu. 11 00:00:49,000 --> 00:00:50,350 domin sauke aikace-aikace 12 00:00:50,350 --> 00:00:54,159 abin da kawai za suyi shi ne taɓa madanni, sannan taɓa shuɗin maɓalli 13 00:00:54,159 --> 00:00:56,950 kuma nan take zai fara lodawa a wayarsu.