[Script Info] Title: [Events] Format: Layer, Start, End, Style, Name, MarginL, MarginR, MarginV, Effect, Text Dialogue: 0,0:00:01.56,0:00:04.14,Default,,0000,0000,0000,,Wannan ba atisaye ba ne Dialogue: 0,0:00:04.38,0:00:06.65,Default,,0000,0000,0000,,Sunana Greta Thunberg. Dialogue: 0,0:00:06.85,0:00:10.21,Default,,0000,0000,0000,,Muna rayuwa a farkon ƙarewarmu gaba ɗaya. Dialogue: 0,0:00:11.17,0:00:13.61,Default,,0000,0000,0000,,Yanayin mu yana ɓaci. Dialogue: 0,0:00:14.02,0:00:18.22,Default,,0000,0000,0000,,Yara iri na suna barin makaranta don yin zanga-zanga. Dialogue: 0,0:00:18.56,0:00:20.90,Default,,0000,0000,0000,,Amma zamu iya gyara wannan. Dialogue: 0,0:00:20.90,0:00:22.96,Default,,0000,0000,0000,,Zaku iya gyara wannan. Dialogue: 0,0:00:23.37,0:00:26.58,Default,,0000,0000,0000,,Domin mu tsira, mu daina amfani da makamashi, amma wannan kadai bazai isa ba. Dialogue: 0,0:00:27.22,0:00:29.82,Default,,0000,0000,0000,,An tattauna akan mafita da yawa, amma mafitar da ke gaban Dialogue: 0,0:00:30.11,0:00:32.69,Default,,0000,0000,0000,,mu fa? Dialogue: 0,0:00:32.69,0:00:35.41,Default,,0000,0000,0000,,Zan bar abokina George yayi bayani. Dialogue: 0,0:00:35.68,0:00:38.11,Default,,0000,0000,0000,,Akwai na'ura ta mamaki mai shanye carbon daga iska, bata da tsada kuma tana gina Dialogue: 0,0:00:38.21,0:00:42.72,Default,,0000,0000,0000,,kanta. Dialogue: 0,0:00:42.72,0:00:44.42,Default,,0000,0000,0000,,Ita ake kira ... bishiya . Dialogue: 0,0:00:44.42,0:00:46.47,Default,,0000,0000,0000,,Bishiya misali ce a magance matsalar yanayi. Dialogue: 0,0:00:46.58,0:00:47.93,Default,,0000,0000,0000,,Guntayen itatuwa, ciyayi rubabbu, gandundaji, fadamu, karkashin teku, ciyayin karkashin teku, murjani, su Dialogue: 0,0:00:47.93,0:00:48.87,Default,,0000,0000,0000,,na cire carbon daga iska su rufe. Dialogue: 0,0:00:48.95,0:00:53.69,Default,,0000,0000,0000,,Halittu makami ne da zamu iya magance yanayin mu da ya ɓaci da su. Dialogue: 0,0:00:53.69,0:00:56.50,Default,,0000,0000,0000,,Wadannan hanyoyin amfani da halittu wajen magance matsalar yanayinmu taimaka sosai. Dialogue: 0,0:00:56.50,0:00:58.77,Default,,0000,0000,0000,,Ya burge, ko? Dialogue: 0,0:00:58.77,0:01:02.69,Default,,0000,0000,0000,,Amma sai dai idan mun daina tono makamashi daga kasa. Dialogue: 0,0:01:03.21,0:01:07.88,Default,,0000,0000,0000,,Abin takaici anan ... yanzu mun fita harkar su. Dialogue: 0,0:01:08.50,0:01:12.32,Default,,0000,0000,0000,,Muna kashe kuɗi ninki dubu akan tallafin makamashi fiye da akan wajen da ake samar Dialogue: 0,0:01:12.32,0:01:14.01,Default,,0000,0000,0000,,da halittu. Dialogue: 0,0:01:14.22,0:01:17.62,Default,,0000,0000,0000,,Magance yanayi ta hanyar halittu 2% kawai yake samu Dialogue: 0,0:01:19.70,0:01:21.89,Default,,0000,0000,0000,,na dukkan kuɗaɗen da ake kashewa wajen magance ɓacin yanayi. Dialogue: 0,0:01:21.89,0:01:24.40,Default,,0000,0000,0000,, Dialogue: 0,0:01:25.74,0:01:30.55,Default,,0000,0000,0000,,Wannan kuɗin ku ne, harajin ku ne, da ajiyar ku. Dialogue: 0,0:01:30.55,0:01:32.84,Default,,0000,0000,0000,,Ƙarin abin takaici, a yanzu da muka fi buƙatar halittu Dialogue: 0,0:01:32.84,0:01:35.38,Default,,0000,0000,0000,,muna lalata su fiye da ko yaushe. Dialogue: 0,0:01:35.38,0:01:39.05,Default,,0000,0000,0000,,Nau'ikan halittu 200 suna ƙarewa a kowace rana. Dialogue: 0,0:01:39.39,0:01:41.02,Default,,0000,0000,0000,,Mafi yawan tsaunukan kankara na Arctic sun salwanta. Dialogue: 0,0:01:41.02,0:01:43.47,Default,,0000,0000,0000,,Mafi yawan dabbobin dajin mu sun bace. Dialogue: 0,0:01:43.77,0:01:44.96,Default,,0000,0000,0000,,Mafi yawan kasar noman mu ba albarka. Dialogue: 0,0:01:44.96,0:01:47.21,Default,,0000,0000,0000,,Don haka me zamu yi? Dialogue: 0,0:01:47.21,0:01:50.09,Default,,0000,0000,0000,,Me zaku yi? Dialogue: 0,0:01:50.09,0:01:54.23,Default,,0000,0000,0000,,Abu ne mai sauki ... mu kare, mu sake mayarwa kuma mu dauki nauyi. Dialogue: 0,0:01:54.46,0:01:57.05,Default,,0000,0000,0000,,Karewa. Dialogue: 0,0:01:57.05,0:01:59.03,Default,,0000,0000,0000,,Ana yanke gandun daji Dialogue: 0,0:01:59.03,0:02:01.01,Default,,0000,0000,0000,,a kimanin girman filin ƙwallon ƙafa 30 kowane minti daya. Dialogue: 0,0:02:01.01,0:02:02.81,Default,,0000,0000,0000,, Dialogue: 0,0:02:02.81,0:02:04.37,Default,,0000,0000,0000,,Dole mu kare wajen da halittu ke yin wani abu muhimmi. Dialogue: 0,0:02:04.37,0:02:05.46,Default,,0000,0000,0000,,Mayarwa. Dialogue: 0,0:02:05.46,0:02:06.22,Default,,0000,0000,0000,,An lalata mafi yawan duniyar mu. Dialogue: 0,0:02:06.22,0:02:07.43,Default,,0000,0000,0000,,Amma halittu zasu iya sake tsirowa Dialogue: 0,0:02:07.43,0:02:08.50,Default,,0000,0000,0000,,kuma muna iya taimakawa ɗaukacin halittu su dawo. Dialogue: 0,0:02:08.50,0:02:09.51,Default,,0000,0000,0000,,Mu daina kashe kuɗi akan abubuwan da suke bata halittu Dialogue: 0,0:02:10.08,0:02:11.20,Default,,0000,0000,0000,,mu kashe akan abinda zai taimaki halittu. Dialogue: 0,0:02:11.20,0:02:13.32,Default,,0000,0000,0000,,Abu ne mai sauki. Dialogue: 0,0:02:13.32,0:02:16.15,Default,,0000,0000,0000,,Karewa, mayarwa, ɗaukar nauyi. Dialogue: 0,0:02:16.15,0:02:18.68,Default,,0000,0000,0000,,Wannan zai iya faruwa a ko ina. Dialogue: 0,0:02:18.68,0:02:20.50,Default,,0000,0000,0000,,Mutane da yawa sun riga sun fara magancewa da halittu. Dialogue: 0,0:02:20.50,0:02:21.88,Default,,0000,0000,0000,,Muna buƙatar yi da yawan gaske. Dialogue: 0,0:02:21.88,0:02:24.58,Default,,0000,0000,0000,,Kuna iya shiga cikin wannan. Dialogue: 0,0:02:24.58,0:02:26.58,Default,,0000,0000,0000,,Ku zabi mutanen da suke kare halittu. Dialogue: 0,0:02:26.58,0:02:30.04,Default,,0000,0000,0000,,Ku yada wannan bidiyon. Dialogue: 0,0:02:31.05,0:02:31.88,Default,,0000,0000,0000,,Ku yi magana akan wannan. Dialogue: 0,0:02:32.70,0:02:36.17,Default,,0000,0000,0000,,A duk faɗin duniya, akwai mutane da suke ta yaƙi wajen kare halittu. Dialogue: 0,0:02:36.17,0:02:38.41,Default,,0000,0000,0000,,Ku shiga cikinsu! Dialogue: 0,0:02:39.11,0:02:40.76,Default,,0000,0000,0000,,Komai yana da mahimmanci. Dialogue: 0,0:02:40.76,0:02:42.02,Default,,0000,0000,0000,,Abinda ku ka yi yana da mahimmanci.