1 00:00:01,560 --> 00:00:04,135 Wannan ba atisaye ba ne 2 00:00:04,375 --> 00:00:06,651 Sunana Greta Thunberg. 3 00:00:06,852 --> 00:00:10,212 Muna rayuwa a farkon ƙarewarmu gaba ɗaya. 4 00:00:11,171 --> 00:00:13,612 Yanayin mu yana ɓaci. 5 00:00:14,022 --> 00:00:18,217 Yara iri na suna barin makaranta don yin zanga-zanga. 6 00:00:18,561 --> 00:00:20,897 Amma zamu iya gyara wannan. 7 00:00:20,897 --> 00:00:22,963 Zaku iya gyara wannan. 8 00:00:23,372 --> 00:00:26,577 Domin mu tsira, mu daina amfani da makamashi, amma wannan kadai bazai isa ba. 9 00:00:27,217 --> 00:00:29,822 An tattauna akan mafita da yawa, amma mafitar da ke gaban 10 00:00:30,112 --> 00:00:32,692 mu fa? 11 00:00:32,692 --> 00:00:35,412 Zan bar abokina George yayi bayani. 12 00:00:35,682 --> 00:00:38,112 Akwai na'ura ta mamaki mai shanye carbon daga iska, bata da tsada kuma tana gina 13 00:00:38,211 --> 00:00:42,721 kanta. 14 00:00:42,721 --> 00:00:44,418 Ita ake kira ... bishiya . 15 00:00:44,418 --> 00:00:46,466 Bishiya misali ce a magance matsalar yanayi. 16 00:00:46,576 --> 00:00:47,929 Guntayen itatuwa, ciyayi rubabbu, gandundaji, fadamu, karkashin teku, ciyayin karkashin teku, murjani, su 17 00:00:47,929 --> 00:00:48,872 na cire carbon daga iska su rufe. 18 00:00:48,952 --> 00:00:53,692 Halittu makami ne da zamu iya magance yanayin mu da ya ɓaci da su. 19 00:00:53,692 --> 00:00:56,502 Wadannan hanyoyin amfani da halittu wajen magance matsalar yanayinmu taimaka sosai. 20 00:00:56,502 --> 00:00:58,772 Ya burge, ko? 21 00:00:58,772 --> 00:01:02,692 Amma sai dai idan mun daina tono makamashi daga kasa. 22 00:01:03,212 --> 00:01:07,883 Abin takaici anan ... yanzu mun fita harkar su. 23 00:01:08,502 --> 00:01:12,325 Muna kashe kuɗi ninki dubu akan tallafin makamashi fiye da akan wajen da ake samar 24 00:01:12,325 --> 00:01:14,012 da halittu. 25 00:01:14,222 --> 00:01:17,622 Magance yanayi ta hanyar halittu 2% kawai yake samu 26 00:01:19,702 --> 00:01:21,892 na dukkan kuɗaɗen da ake kashewa wajen magance ɓacin yanayi. 27 00:01:21,892 --> 00:01:24,402 28 00:01:25,744 --> 00:01:30,548 Wannan kuɗin ku ne, harajin ku ne, da ajiyar ku. 29 00:01:30,548 --> 00:01:32,842 Ƙarin abin takaici, a yanzu da muka fi buƙatar halittu 30 00:01:32,842 --> 00:01:35,377 muna lalata su fiye da ko yaushe. 31 00:01:35,377 --> 00:01:39,053 Nau'ikan halittu 200 suna ƙarewa a kowace rana. 32 00:01:39,394 --> 00:01:41,021 Mafi yawan tsaunukan kankara na Arctic sun salwanta. 33 00:01:41,021 --> 00:01:43,468 Mafi yawan dabbobin dajin mu sun bace. 34 00:01:43,773 --> 00:01:44,958 Mafi yawan kasar noman mu ba albarka. 35 00:01:44,958 --> 00:01:47,211 Don haka me zamu yi? 36 00:01:47,211 --> 00:01:50,094 Me zaku yi? 37 00:01:50,094 --> 00:01:54,228 Abu ne mai sauki ... mu kare, mu sake mayarwa kuma mu dauki nauyi. 38 00:01:54,462 --> 00:01:57,050 Karewa. 39 00:01:57,050 --> 00:01:59,029 Ana yanke gandun daji 40 00:01:59,029 --> 00:02:01,012 a kimanin girman filin ƙwallon ƙafa 30 kowane minti daya. 41 00:02:01,012 --> 00:02:02,813 42 00:02:02,813 --> 00:02:04,374 Dole mu kare wajen da halittu ke yin wani abu muhimmi. 43 00:02:04,374 --> 00:02:05,458 Mayarwa. 44 00:02:05,458 --> 00:02:06,225 An lalata mafi yawan duniyar mu. 45 00:02:06,225 --> 00:02:07,429 Amma halittu zasu iya sake tsirowa 46 00:02:07,429 --> 00:02:08,501 kuma muna iya taimakawa ɗaukacin halittu su dawo. 47 00:02:08,501 --> 00:02:09,513 Mu daina kashe kuɗi akan abubuwan da suke bata halittu 48 00:02:10,084 --> 00:02:11,198 mu kashe akan abinda zai taimaki halittu. 49 00:02:11,198 --> 00:02:13,325 Abu ne mai sauki. 50 00:02:13,325 --> 00:02:16,153 Karewa, mayarwa, ɗaukar nauyi. 51 00:02:16,153 --> 00:02:18,679 Wannan zai iya faruwa a ko ina. 52 00:02:18,679 --> 00:02:20,505 Mutane da yawa sun riga sun fara magancewa da halittu. 53 00:02:20,505 --> 00:02:21,878 Muna buƙatar yi da yawan gaske. 54 00:02:21,878 --> 00:02:24,581 Kuna iya shiga cikin wannan. 55 00:02:24,581 --> 00:02:26,581 Ku zabi mutanen da suke kare halittu. 56 00:02:26,581 --> 00:02:30,042 Ku yada wannan bidiyon. 57 00:02:31,051 --> 00:02:31,881 Ku yi magana akan wannan. 58 00:02:32,702 --> 00:02:36,172 A duk faɗin duniya, akwai mutane da suke ta yaƙi wajen kare halittu. 59 00:02:36,172 --> 00:02:38,412 Ku shiga cikinsu! 60 00:02:39,112 --> 00:02:40,756 Komai yana da mahimmanci. 61 00:02:40,756 --> 00:02:42,018 Abinda ku ka yi yana da mahimmanci.