Return to Video

MasterFirefoxOS.com: Music & Radio

  • 0:07 - 0:11
    Firefox OS na ƙyale abokan cinikinka
    samun duk bidiyon da suke bukata nan take
  • 0:12 - 0:13
    duk a na'ura guda.
  • 0:14 - 0:15
    da dannawa ɗaya a alamar kiɗa
  • 0:16 - 0:18
    za su ga duk kaɗe-kaɗensu a wuri guda.
  • 0:18 - 0:23
    Za su iya gewaya tarinsu
    na mawaƙi ko faifai
  • 0:24 - 0:27
    neman waƙa a akwatin nema
  • 0:32 - 0:33
    kasafta waƙa
  • 0:35 - 0:36
    rabata
  • 0:41 - 0:43
    kuma harma da ƙirƙirar jerin mawaƙa
    na waɗanda suka fi so
  • 0:46 - 0:49
    akwai kuma aikace-aikacen radiyon FM
  • 0:49 - 0:51
    Abokan cinikinka na iya nemo
    tashar da suke bukata ta gungurawa
  • 0:52 - 0:54
    ko in su na so Firefox OS ta nemo masu.
Title:
MasterFirefoxOS.com: Music & Radio
Video Language:
English
Duration:
0:59

Hausa subtitles

Revisions