Return to Video

MasterFirefoxOS.com: Intro To Firefox OS

  • 0:07 - 0:10
    Firefox OS ita ce waya kawai
    da aka yi tare da mai amfani a zuciya.
  • 0:11 - 0:13
    Da sauƙin amfani
    kuma da sauƙin tsarawa
  • 0:13 - 0:17
    Masu amfani za su iya abubuwa kamar
    saita na'ura domin aiki a harshensu.
  • 0:17 - 0:19
    Sarrafa amfanin bayanansu.
  • 0:19 - 0:23
    Mayar da ita na ƙashin kansu ta ƙirƙirar
    kiɗan kira ko sauke
  • 0:23 - 0:26
    aikace-aikacen haɓaka da kuma
    sauƙaƙa rayuwarsu ta yau da kullum
  • 0:26 - 0:30
    An cika Firefox OS da duk siffofi
    da abokan ciniki ke zato
  • 0:30 - 0:31
    kuma suke so a babbar waya.
  • 0:32 - 0:34
    Firefox OS na da goyon bayan Mozilla,
  • 0:34 - 0:38
    ƙungiyar jama'a da ta dukufa don tabbatar
    da yanar gizo ta zama buɗaɗɗiya ga kowa.
  • 0:39 - 0:40
    Bari mu dubi wayar.
  • 0:41 - 0:43
    Kamar yadda ka ke gani,
    akwai sauƙin gewaya
  • 0:44 - 0:47
    Firefox OS na da siffofin madannai
    da mai ciniki ke zato.
  • 0:47 - 0:51
    kamar saƙwanni, imel,
    wurin kasuwanci na Firefox.
  • 0:51 - 0:55
    Fitattun aikace-aikace kamar Facebook,
    kyamara, aikace-aikacen hotuna
  • 0:56 - 0:58
    da kuma lallai mai gewayawa ta Firefox.
Title:
MasterFirefoxOS.com: Intro To Firefox OS
Video Language:
English
Duration:
01:02

Hausa subtitles

Revisions