Return to Video

MasterFirefoxOS.com: Camera & Gallery

  • 0:07 - 0:14
    Ɗauka, ajiya, raba hoto da bidiyo ba sauƙi
    zai yi ba da ayyukan kyamara na Firefox OS da ma'ajiyar hoto.
  • 0:14 - 0:17
    HDR na barin abokan ciniki
    yin hotuna kyawawa
  • 0:18 - 0:22
    kuma za su iya amfani da mai saita lokaci
    su ɗauki kansu da abokansu.
  • 0:23 - 0:27
    Duk hotunansu za su nuna a ma'ajiar hotuna
    kai tsaye domin gewayawa ko gyara.
  • 0:30 - 0:33
    Za su iya jarraba rariya mai sa kwalliya
  • 0:39 - 0:40
    yanke hotunansu
  • 0:46 - 0:47
    gyara saituna na bayyanawa
  • 0:54 - 0:56
    da kuma tarin hanyoyi domin raba hotuna,
  • 0:56 - 1:00
    kyamara mai cikakken kamanni da ma'ajiyar
    hotunan abokai da dangi masu murmushi.
Title:
MasterFirefoxOS.com: Camera & Gallery
Description:

more » « less
Video Language:
English
Duration:
01:04

Hausa subtitles

Revisions