Return to Video

MasterFirefoxOS.com: Firefox Browser

  • 0:08 - 0:13
    Mai gewayawa ta Firefox tafi sauri,
    tafi tsaro don samun yanar gizo mafi kyau.
  • 0:14 - 0:17
    Abokan cinikinka na iya duba dandalin
    yanar gizo daga allon gida
  • 0:18 - 0:20
    ko amfani da saɗarar nema zuwa dandali,
  • 0:21 - 0:24
    binciken samun dama zuwa tarihin gewayawa
  • 0:24 - 0:28
    da madannai na ayyuka da dama
    ta gewayawa shafuka lokaci guda.
  • 0:29 - 0:31
    Duk Mozilla ce ta yi su,
  • 0:31 - 0:35
    ƙungiyar jama'a da suka dukufa domin kowa
    ya sami dama ga yanar gizo
Title:
MasterFirefoxOS.com: Firefox Browser
Video Language:
English
Duration:
0:39

Hausa subtitles

Revisions