-
Akwai abubuwan cewa da dama
dangane da Wurin Kasuwanci na Firefox.
-
Wani abu guda shine
jeka tushe domin aikace-aikacen Firefox OS.
-
Abokan cinikinka za su sami
fitattun aikace-aikace na duniya
-
haka kuma da abin ciki wanda
masu samarwa na gida suka yi a shiyyarsu.
-
Magana kan aikace-aikace na gida,
wurin kasuwanci na Firefox na samun kulawa
-
ta jama'a mambobi da ke kusa a shiyyarku.
-
Wannan na nufin masu amfani da Firefox OS
masu cinikinka na amfana da samun
-
masu kulawa su gano aikace-aikace
da suka fi dacewa da inda suke zaune.
-
Za su iya gewaya jimlar aikace-aikace ko
neman jinsina masu yawa
-
daga wasanni zuwa kaya,
kiɗa, tafiye-tafiye, wasanni da sauransu.
-
domin sauke aikace-aikace
-
abin da kawai za suyi shi ne taɓa madanni,
sannan taɓa shuɗin maɓalli
-
kuma nan take zai fara lodawa a wayarsu.