Return to Video

MasterFirefoxOS.com: Stay Connected

  • 0:07 - 0:10
    Akwai mahimmanci
    ka tunawa abokan cinikinka cewa
  • 0:10 - 0:14
    Amfani da Firefox OS na iya taimaka masu
    haɗi da abokansu da abokan aiki inda suke.
  • 0:15 - 0:17
    Akwai abin da abokin cinikinka ke zato
  • 0:17 - 0:19
    daga rubutaccen saƙo
  • 0:20 - 0:24
    zuwa imel zuwa aikace-aikacen fitattun
    dandalin zumunta kamar Facebook da Twitter
  • 0:26 - 0:29
    kuma ka da ka manta ka nuna
    aikace-aikacen aika saƙo nan take.
  • 0:29 - 0:33
    Wasu daga cikin taswirori da aka loda
    ana samun wasu a marketplace.
  • 0:34 - 0:36
    Line shi ne kyakkyawan misali,
  • 0:37 - 0:41
    Line na barin masu amfani da Firefox OS
    su aika kuma su karɓi saƙwanni,
  • 0:41 - 0:45
    hotuna masu motsi, hotuna,
    fayilolin bidiyoyi da na sauraro.
  • 0:46 - 0:50
    Za su iya ƙirƙirar rukunin hira na labarai
    da karɓar bayanai na sababbin saƙwanni
  • 0:50 - 0:52
    ko da an rufe aikace-aikacen
Title:
MasterFirefoxOS.com: Stay Connected
Video Language:
English
Duration:
0:56

Hausa subtitles

Revisions