0:00:01.560,0:00:04.135 Wannan ba atisaye ba ne 0:00:04.375,0:00:06.651 Sunana Greta Thunberg. 0:00:06.852,0:00:10.212 Muna rayuwa a farkon ƙarewarmu gaba ɗaya. 0:00:11.171,0:00:13.612 Yanayin mu yana ɓaci. 0:00:14.022,0:00:18.217 Yara iri na suna barin makaranta don yin zanga-zanga. 0:00:18.561,0:00:20.897 Amma zamu iya gyara wannan. 0:00:20.897,0:00:22.963 Zaku iya gyara wannan. 0:00:23.372,0:00:26.577 Domin mu tsira, mu daina amfani da makamashi, amma wannan kadai bazai isa ba. 0:00:27.217,0:00:29.822 An tattauna akan mafita da yawa, amma mafitar da ke gaban 0:00:30.112,0:00:32.692 mu fa? 0:00:32.692,0:00:35.412 Zan bar abokina George yayi bayani. 0:00:35.682,0:00:38.112 Akwai na'ura ta mamaki mai shanye carbon daga iska, bata da tsada kuma tana gina 0:00:38.211,0:00:42.721 kanta. 0:00:42.721,0:00:44.418 Ita ake kira ... bishiya . 0:00:44.418,0:00:46.466 Bishiya misali ce a magance matsalar yanayi. 0:00:46.576,0:00:47.929 Guntayen itatuwa, ciyayi rubabbu, gandundaji, fadamu, karkashin teku, ciyayin karkashin teku, murjani, su 0:00:47.929,0:00:48.872 na cire carbon daga iska su rufe. 0:00:48.952,0:00:53.692 Halittu makami ne da zamu iya magance yanayin mu da ya ɓaci da su. 0:00:53.692,0:00:56.502 Wadannan hanyoyin amfani da halittu wajen magance matsalar yanayinmu taimaka sosai. 0:00:56.502,0:00:58.772 Ya burge, ko? 0:00:58.772,0:01:02.692 Amma sai dai idan mun daina tono makamashi daga kasa. 0:01:03.212,0:01:07.883 Abin takaici anan ... yanzu mun fita harkar su. 0:01:08.502,0:01:12.325 Muna kashe kuɗi ninki dubu akan tallafin makamashi fiye da akan wajen da ake samar 0:01:12.325,0:01:14.012 da halittu. 0:01:14.222,0:01:17.622 Magance yanayi ta hanyar halittu 2% kawai yake samu 0:01:19.702,0:01:21.892 na dukkan kuɗaɗen da ake kashewa wajen magance ɓacin yanayi. 0:01:21.892,0:01:24.402 0:01:25.744,0:01:30.548 Wannan kuɗin ku ne, harajin ku ne, da ajiyar ku. 0:01:30.548,0:01:32.842 Ƙarin abin takaici, a yanzu da muka fi buƙatar halittu 0:01:32.842,0:01:35.377 muna lalata su fiye da ko yaushe. 0:01:35.377,0:01:39.053 Nau'ikan halittu 200 suna ƙarewa a kowace rana. 0:01:39.394,0:01:41.021 Mafi yawan tsaunukan kankara na Arctic sun salwanta. 0:01:41.021,0:01:43.468 Mafi yawan dabbobin dajin mu sun bace. 0:01:43.773,0:01:44.958 Mafi yawan kasar noman mu ba albarka. 0:01:44.958,0:01:47.211 Don haka me zamu yi? 0:01:47.211,0:01:50.094 Me zaku yi? 0:01:50.094,0:01:54.228 Abu ne mai sauki ... mu kare, mu sake mayarwa kuma mu dauki nauyi. 0:01:54.462,0:01:57.050 Karewa. 0:01:57.050,0:01:59.029 Ana yanke gandun daji 0:01:59.029,0:02:01.012 a kimanin girman filin ƙwallon ƙafa 30 kowane minti daya. 0:02:01.012,0:02:02.813 0:02:02.813,0:02:04.374 Dole mu kare wajen da halittu ke yin wani abu muhimmi. 0:02:04.374,0:02:05.458 Mayarwa. 0:02:05.458,0:02:06.225 An lalata mafi yawan duniyar mu. 0:02:06.225,0:02:07.429 Amma halittu zasu iya sake tsirowa 0:02:07.429,0:02:08.501 kuma muna iya taimakawa ɗaukacin halittu su dawo. 0:02:08.501,0:02:09.513 Mu daina kashe kuɗi akan abubuwan da suke bata halittu 0:02:10.084,0:02:11.198 mu kashe akan abinda zai taimaki halittu. 0:02:11.198,0:02:13.325 Abu ne mai sauki. 0:02:13.325,0:02:16.153 Karewa, mayarwa, ɗaukar nauyi. 0:02:16.153,0:02:18.679 Wannan zai iya faruwa a ko ina. 0:02:18.679,0:02:20.505 Mutane da yawa sun riga sun fara magancewa da halittu. 0:02:20.505,0:02:21.878 Muna buƙatar yi da yawan gaske. 0:02:21.878,0:02:24.581 Kuna iya shiga cikin wannan. 0:02:24.581,0:02:26.581 Ku zabi mutanen da suke kare halittu. 0:02:26.581,0:02:30.042 Ku yada wannan bidiyon. 0:02:31.051,0:02:31.881 Ku yi magana akan wannan. 0:02:32.702,0:02:36.172 A duk faɗin duniya, akwai mutane da suke ta yaƙi wajen kare halittu. 0:02:36.172,0:02:38.412 Ku shiga cikinsu! 0:02:39.112,0:02:40.756 Komai yana da mahimmanci. 0:02:40.756,0:02:42.018 Abinda ku ka yi yana da mahimmanci.